YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

Sojoji sun kashe jagororin ISWAP 5 a Borno
Labarai May 10, 2026

Sojoji sun kashe jagororin ISWAP 5 a Borno

Wannan lamari da majiyoyin tsaro suka tabbatar sun bayyana shi a matsayin babban koma-baya ga tsarin shugabancin ƙungiyar.Majiyoyin sun shaida cewa h...

admin
Read More
Barista Nuhu Hamza Dantani ya gana da IGP kan zargin tauye haƙƙin jama’a
Labaran gida May 08, 2026

Barista Nuhu Hamza Dantani ya gana da IGP kan zargin tauye haƙƙin jama’a

Fitaccen lauya mai kare haƙƙin bil’adama Nuhu Hamza Dantani ya bayyana cewa ya gana da Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Najeriya Olayunji Disu domin ...

azubairu
Read More
An kori lauya a Ma’aikatar Shari’a ta Kano saboda amfani da sa hannun manyan jami’ai ba tare da izini ba
Labarai May 08, 2026

An kori lauya a Ma’aikatar Shari’a ta Kano saboda amfani da sa hannun manyan jami’ai ba tare da izini ba

Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Kano ta sallami wani lauya na gwamnati, Mustapha Nura Muhammad, bayan an same shi da laifin bayar da bayanan ƙarya ta...

azubairu
Read More
Ukraine da Russia sun amince da yin musayar wasu fursunonin yaƙi.
Labarai May 08, 2026

Ukraine da Russia sun amince da yin musayar wasu fursunonin yaƙi.

Ukraine da Russia sun amince su yi musayar fursunonin yaƙi guda dubu ɗaya daga kowanne ɓangare, a wani ɓangare na yarjejeniyar da ta kuma ƙunshi ...

azubairu
Read More
Neymar ya yi arangama da ɗan Robinho a karon farko da suka haɗu a filin atisayen Santos FC
Sports May 08, 2026

Neymar ya yi arangama da ɗan Robinho a karon farko da suka haɗu a filin atisayen Santos FC

Neymar ya samu saɓani da Robinho Junior yayin wani atisaye da Santos FC ta gudanar, kamar yadda rahotanni daga Brazil suka bayyana.Rahotannin sun ce ...

azubairu
Read More
Kungiyoyin Premier League sun yi asarar sama da dala biliyan ɗaya na kuɗin shiga
Sports May 08, 2026

Kungiyoyin Premier League sun yi asarar sama da dala biliyan ɗaya na kuɗin shiga

Duk da kasancewar Premier League na daga cikin gasannin ƙwallon ƙafa mafi samun kuɗaɗen shiga a duniya, wani sabon rahoto ya nuna cewa ƙungiyoyin...

azubairu
Read More
Raphinha ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yawan jita-jitar da ake yaɗawa cewa zai bar FC Barcelona
Sports May 08, 2026

Raphinha ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yawan jita-jitar da ake yaɗawa cewa zai bar FC Barcelona

Raphinha ya yi martani kan jita-jitar da ake ci gaba da yaɗawa cewa zai bar FC Barcelona, inda ya bayyana rahotannin a matsayin ƙarairayi marasa tus...

azubairu
Read More
Hukumomi a Chad sun ayyana dokar ta ɓaci na tsawon kwanaki 20 a yankin Lake Chad sakamakon matsalolin tsaro da hare-haren da ake samu a yankin.
Labaran Ketare May 08, 2026

Hukumomi a Chad sun ayyana dokar ta ɓaci na tsawon kwanaki 20 a yankin Lake Chad sakamakon matsalolin tsaro da hare-haren da ake samu a yankin.

Chad ta ayyana dokar ta ɓaci a yankin Lake Chad kwanaki kaɗan bayan da mayakan Boko Haram suka kashe jami’an soji aƙalla 24 a wani sansanin soji ...

azubairu
Read More
Ba za mu tsaya muna kallon yadda ake cin zarafi da wulakanta ’yan ƙasarmu ba, in ji Bianca Odumegwu Ojukwu.
Labaran Ketare May 08, 2026

Ba za mu tsaya muna kallon yadda ake cin zarafi da wulakanta ’yan ƙasarmu ba, in ji Bianca Odumegwu Ojukwu.

Ministar harkokin wajen Najeriya ta bayyana cewa ƙasar ba za ta amince da ci gaba da cin zarafi da wulakanta ’yan Najeriya a South Africa ba.Ta bay...

azubairu
Read More
Oyo State ta sanar da hana sayar da raguna  a manyan tituna da gefen hanya yayin da ake shirin bikin babbar Sallah.
Labarai May 08, 2026

Oyo State ta sanar da hana sayar da raguna a manyan tituna da gefen hanya yayin da ake shirin bikin babbar Sallah.

Oyo State ta gargadi mazauna jihar da masu sayar da dabbobi da su guji sayar da shanu da raguna a manyan tituna yayin bikin Eid al-Adha mai zuwa.Bayan...

azubairu
Read More
Donald Trump ya dakatar da wani shiri da aka gabatar domin taimaka wa jiragen ruwa su rika wucewa cikin kariya ta mashigar Strait of Hormuz,
Labaran Ketare May 07, 2026

Donald Trump ya dakatar da wani shiri da aka gabatar domin taimaka wa jiragen ruwa su rika wucewa cikin kariya ta mashigar Strait of Hormuz,

Rahotanni sun nuna cewa an dakatar da shirin ne bayan tattaunawa da jami’an tsaro da masu ruwa da tsaki kan yiwuwar tasirin sa ga harkokin siyasa da...

azubairu
Read More
Attatijin ya sanar da shirin  samar da wutar lantarki da ta kai megawat 20,000.
Labarai May 07, 2026

Attatijin ya sanar da shirin samar da wutar lantarki da ta kai megawat 20,000.

Aliko Dangote ya bayyana wani gagarumin shiri na samar da wutar lantarki mai ƙarfin megawat 20,000 domin taimakawa wajen magance matsalar ƙarancin l...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!