Koriya ta Kudu na shirin tura sojoji zuwa mashigin Hormuz
Kafofin yaɗa labarai na Koriya ta Kudu sun ruwaito cewa gwamnatin ƙasar na shirin tura sojoji da kayan aiki domin tallafawa abin da ta kira “’ya...
Read More
Showing 1287 articles
Kafofin yaɗa labarai na Koriya ta Kudu sun ruwaito cewa gwamnatin ƙasar na shirin tura sojoji da kayan aiki domin tallafawa abin da ta kira “’ya...
Read More
An ceto wasu ma’aikata biyu da ransu daga tashar samar da wutar lantarki ta ruwa ta Trishuli 3A a Nepal, sama da mako guda bayan wata mummunar ambal...
Read More
Aƙalla mutum 37 ne aka ruwaito sun mutu bayan sun shaƙi hayaƙi mai guba yayin da ake zargin wasu mutane da satar man fetur a wani wurin sauke kaya ...
Read More
Fiye da mutane 900 ne suka mutu sakamakon hare-haren Isra’ila a Zirin Gaza tun farkon wannan shekara, duk da yarjejeniyar tsagaita wutar da aka cimm...
Read More
Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya jagoranci taron Majalisar Tsaro ta Jihar a ranar Laraba, domin duba halin tsaro a jihar, yayin da rundunar ...
Read More
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya ce yana da yaƙinin cewa gwamnatin Iran za ta ruguje nan ba da jimawa ba.Netanyahu ya bayyana hakan ne...
Read More
Sarkin Gumel da ke Jihar Jigawa, Alhaji Ahmed Muhammad Sani, ya rasu bayan shafe shekara 46 yana kan karagar mulkin masarautar.Sakataren Masarautar Gu...
Read More
Gwamnatin Jihar Borno ta ce an lalata makarantu fiye da 1,400 a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, yayin da aka kashe malamai 2,295, sakamakon rikic...
Read More
Aƙalla mutum 23 ne suka mutu sakamakon wata annobar da ake zargin cutar mashaƙo ce a jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya.Hukumomin lafiya sun ce ka...
Read More
Rahotanni daga Najeriya na cewa mazauna garin Kebbe, da ke ƙaramar hukumar Kebbe a jihar Sokoto, na fuskantar barazanar tsaro bayan wasu da ake zargi...
Read More
Shugaban gwamnatin riƙon ƙwarya kuma babban kwamandan sojin Sudan, Abdel Fattah al-Burhan, ya gudanar da rangadin duba shirin yaƙi na sojojin ƙasa...
Read More
Farashin man fetur a Jamus ya kai matsayi mafi girma a tarihi, biyo bayan sake barkewar yaƙin Iran, a cewar Ƙungiyar Masu Motoci ta Jamus, ADAC.Ƙun...
Read More