YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

Shugabar makaranta da É—alibanta da aka sace a Oyo sun nemi agaji
Babban Labari, Labaran gida May 18, 2026

Shugabar makaranta da É—alibanta da aka sace a Oyo sun nemi agaji

Shugabar makarantar Community Grammar School da ke garin Esiele a ƙaramar hukumar Oriire ta jihar Oyo State, Alamu F.O, wacce ke cikin malamai da ɗa...

azubairu
Read More
Hukumar DSS ta sake cafke tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai.
Babban Labari, Labaran gida May 18, 2026

Hukumar DSS ta sake cafke tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai.

Bayan samun 'yan sa'o'i na nishi, tsohon Gwamnan Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya sake afkawa hannun jami'an tsaro na DSS, jim kaÉ—an bayan da kotu ta b...

Muhammad Sa'id
Read More
Sojojin Najeriya da na Amurka sun ƙaddamar da sabbin hare-hare kan mayakan ISIS
Babban Labari, Labaran Ketare May 18, 2026

Sojojin Najeriya da na Amurka sun ƙaddamar da sabbin hare-hare kan mayakan ISIS

Hukumar rundunar sojin Amurka a Afrika (AFRICOM) ta tabbatar da cewa dakarunsu da na Najeriya sun fito lafiya kalau daga wannan samame, ba tare da an ...

Muhammad Sa'id
Read More
HUKUMAR TACE FINA-FINAI TA KANO TA DAKATAR DA ADAM GARBA DA AMINA UBA HASSAN
Labaran gida May 17, 2026

HUKUMAR TACE FINA-FINAI TA KANO TA DAKATAR DA ADAM GARBA DA AMINA UBA HASSAN

cikin wata sanarwa da Abdullahi Sani Sulaiman ya fitar a madadin Shugaban Hukumar Abba Elmustafha Mai dauke da kawanan watan 16 ga watan mayu 2026, ya...

azubairu
Read More
Rudunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kisan ɗaya daga cikin manyan mayaƙan ISIS.
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare May 17, 2026

Rudunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kisan ɗaya daga cikin manyan mayaƙan ISIS.

Mai magana da yawun rudunar sojin ta Najeriya Sama'ila Uba ya fitar a jiya Asabar, ya ce: "Mun samu nasarar kai wani tsararren hari da muka shirya ƙa...

azubairu
Read More
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari, ya bukaci al’ummar Arewa da su mara wa Bola Ahmed Tinubu baya
General May 17, 2026

Tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari, ya bukaci al’ummar Arewa da su mara wa Bola Ahmed Tinubu baya

Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma Sanatan mazabar Zamfara ta Yamma, Abdulaziz Yari, ya bukaci al’ummar Arewa da su mara wa Bola Ahmed Tinubu baya do...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kano  na ci gaba da baiwa ɓangaren ilimi fifiko tare da haɗa kai da Gwamnatin tarayya da ma sauran ƙungiyoyi.
Babban Labari, Labaran gida May 17, 2026

Gwamnatin Kano na ci gaba da baiwa ɓangaren ilimi fifiko tare da haɗa kai da Gwamnatin tarayya da ma sauran ƙungiyoyi.

Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana hakan yayin da karamar Ministar Ilimi ta kasa Suwaiba Sa’id Ahmed ta kai masa ziyara a gidan gwamnatin Kano.â€...

azubairu
Read More
Sakataren dindin na ma’aikatar Ayyuka na musamman ta Jihar Bauchi, Shehu Yahaya Jalam, ya rasu a ƙasar Saudiyya
Labaran gida May 17, 2026

Sakataren dindin na ma’aikatar Ayyuka na musamman ta Jihar Bauchi, Shehu Yahaya Jalam, ya rasu a ƙasar Saudiyya

sakataren dindin na ma’aikatar Ayyuka na musamman ta Jihar Bauchi, Shehu Yahaya Jalam, ya rasu a ƙasar Saudiyya yayin gudanar da aikin Hajjin sheka...

azubairu
Read More
Hukumar Dakile YaÉ—uwar Cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta tsaurara sa ido kan cutar Ebola
Babban Labari, Lafiya May 17, 2026

Hukumar Dakile YaÉ—uwar Cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta tsaurara sa ido kan cutar Ebola

Hukumar Dakile Yaɗuwar Cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta tsaurara sa ido kan cutar Ebola bayan sake ɓullar cutar a ƙasashen Kongo da Uganda.Hukumar t...

azubairu
Read More
Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya buƙaci al’ummar Musulmi da su fara duba watan Zul-Hajji
Babban Labari, Labaran gida May 16, 2026

Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya buƙaci al’ummar Musulmi da su fara duba watan Zul-Hajji

Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya buƙaci al’ummar Musulmi da su fara duba watan Zul-Hajji, wanda shi ne watan Sallah babba, daga ...

azubairu
Read More
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, zai kai ziyara ƙasar China daga ranar 19 zuwa 20 ga watan Mayu
Babban Labari, Labaran Ketare May 16, 2026

Shugaban Rasha, Vladimir Putin, zai kai ziyara ƙasar China daga ranar 19 zuwa 20 ga watan Mayu

Shugaban Rasha, Vladimir Putin, zai kai ziyara ƙasar China daga ranar 19 zuwa 20 ga watan Mayu, kwanaki kaɗan bayan ziyarar da shugaban Amurka Donal...

azubairu
Read More
Rundunar ƴansanda a Najeriya ta kori jami'anta biyar masu muƙamin speta da ke aiki a Patakwal
Labaran gida May 15, 2026

Rundunar ƴansanda a Najeriya ta kori jami'anta biyar masu muƙamin speta da ke aiki a Patakwal

Rundunar ƴansanda a Najeriya ta kori jami'anta biyar masu muƙamin speta da ke aiki a Patakwal da ke jihar Rivers saboda zarginsu da hannu a ayyukan ...

Muhammad Sa'id
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!