YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 19, 2026

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan yadda matsalar tsaro ke ƙara muni a ƙasar nan, yana m...

azubairu
Read More
Hukumar EFCC ta kama tsohon Ministan Lantarki Mamman wanda aka riga aka yanke wa hukunci
Babban Labari, Labaran gida May 19, 2026

Hukumar EFCC ta kama tsohon Ministan Lantarki Mamman wanda aka riga aka yanke wa hukunci

Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta kama tsohon Ministan Lantarki, Saleh Mamman, wanda kwanan nan Babbar Kotun Tarayya da ...

Muhammad Sa'id
Read More
Ronaldo ya kafa sabon tarihin gasar cin kofin duniya yayin da Portugal ta sanar da 'yan wasanta
Wassani May 19, 2026

Ronaldo ya kafa sabon tarihin gasar cin kofin duniya yayin da Portugal ta sanar da 'yan wasanta

Kungiyar kwallon kafa ta kasar Portugal ta tabbatar da jerin sunayen 'yan wasanta da zasu fafata a gasar cin kofin duniya ta FIFA na shekarar 2026 mai...

Muhammad Sa'id
Read More
Jami'an 'yan sanda sun kama wani mutum da kulli 339 na abin da ake zargi wiwi ne a Kogi
Babban Labari, Labaran gida May 19, 2026

Jami'an 'yan sanda sun kama wani mutum da kulli 339 na abin da ake zargi wiwi ne a Kogi

Rundunar 'yan sandan jihar Kogi ta bayyana cewa ta kama wani mutum mai shekaru 52 da kulli 339 na haramtattun kwayoyi da ake zargi wiwi ce (ganyen tab...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnatin ƙasar Togo ta sanar da cire buƙatar biza ga dukkan ‘yan ƙasashen Afirka da ke shiga ƙasar domin zama na wani ɗan lokaci.
Babban Labari, Labaran Ketare May 19, 2026

Gwamnatin ƙasar Togo ta sanar da cire buƙatar biza ga dukkan ‘yan ƙasashen Afirka da ke shiga ƙasar domin zama na wani ɗan lokaci.

Gwamnatin ƙasar Togo ta sanar da cire buƙatar biza ga dukkan ‘yan ƙasashen Afirka da ke shiga ƙasar domin zama na wani ɗan lokaci.Cikin wata sa...

Muhammad Sa'id
Read More
Hukumar Tara Haraji ta Najeriya (NRS) ta yi gargadin cewa ci gaba da samun gibin haraji
Babban Labari May 19, 2026

Hukumar Tara Haraji ta Najeriya (NRS) ta yi gargadin cewa ci gaba da samun gibin haraji

Hukumar Tara Haraji ta Najeriya (NRS) ta yi gargadin cewa ci gaba da samun gibin haraji, jinkirin tura kudaden haraji da kuma rashin bin ka’idoji da...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da samar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana.
Labaran gida May 19, 2026

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da samar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana.

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da samar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana guda 166 domin rage matsalar karanci...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya umarci jami'an tsaro da su murkushe ƴan daba dake addabar cikin birnin Kano
Labaran gida May 19, 2026

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya umarci jami'an tsaro da su murkushe ƴan daba dake addabar cikin birnin Kano

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya umarci jami'an tsaro da su murkushe ƴan daba dake addabar cikin birnin Kano tare da magance ƴan fashin daji d...

Muhammad Sa'id
Read More
Ƴan Mali 30 sun kuɓuta daga hannun masu safarar mutane a Nasarawa
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare May 19, 2026

Ƴan Mali 30 sun kuɓuta daga hannun masu safarar mutane a Nasarawa

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta ce ta tarwatsa wata ƙungiyar masu safarar mutane da ake zargin tana gudanar da ayyukanta a Abuja da wasu yankuna m...

azubairu
Read More
Zaɓen fidda gwani na sanatocin APC ya tayar da ƙura
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 19, 2026

Zaɓen fidda gwani na sanatocin APC ya tayar da ƙura

Ana ci gaba da ce-ce-ku-ce da korafe-korafe kan sakamakon zaɓukan fidda gwani na All Progressives Congress da aka gudanar a faɗin Najeriya.Jam’iyy...

azubairu
Read More
Shin dakatar da jarumai zai gyara Kannywood?
Labaran gida, Nishadi May 19, 2026

Shin dakatar da jarumai zai gyara Kannywood?

Kannywood ta shafe shekaru tana fama da ƙalubale daga ciki da wajen masana’antar, matsalolin da a wasu lokuta kan janyo tsaiko ga harkokinta.Daga c...

azubairu
Read More
Ebola ta kashe mutum 131 a Congo
Labaran Ketare, Lafiya May 19, 2026

Ebola ta kashe mutum 131 a Congo

Ɓarkewar cutar Ebola mai saurin yaɗuwa ta kashe aƙalla mutane 131 a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, kamar yadda jami’an ƙasar ta tsakiyar Afir...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!