YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

DSS Ta Gurfanar da Tsohon Jami’inta Bisa Zargin Alaƙa da IPOB
Babban Labari Aug 08, 2026

DSS Ta Gurfanar da Tsohon Jami’inta Bisa Zargin Alaƙa da IPOB

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta gurfanar da wani tsohon jami’inta, Nwaogu Ihechimere Ezeakolam, a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Ab...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Buƙaci Jami’o’i Su Fara Koyar da Kasuwar Hannayen Jari
Babban Labari Aug 08, 2026

Tinubu Ya Buƙaci Jami’o’i Su Fara Koyar da Kasuwar Hannayen Jari

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce ya kamata jami’o’in ƙasar su fara koyar da ilimin kasuwar hannayen jari (Stock Market) domin bai wa m...

azubairu
Read More
ICPC Ta Ce Ba Ta Samu Hujjar Laifi Kan Femi Gbajabiamila ba
Labaran gida, Tsaro Aug 08, 2026

ICPC Ta Ce Ba Ta Samu Hujjar Laifi Kan Femi Gbajabiamila ba

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC ta ce ba ta samu wata hujja da ke nuna cewa Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamil...

azubairu
Read More
Mahaifin Lionel Messi, Jorge, Ya Rasu Yana da Shekara 68
Labaran gida, Labaran Ketare, Wassani Aug 08, 2026

Mahaifin Lionel Messi, Jorge, Ya Rasu Yana da Shekara 68

Jorge Messi, mahaifin fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Argentina, Lionel Messi, ya rasu yana da shekara 68 bayan fama da rashin lafiya na dogon l...

azubairu
Read More
An Rantsar da Sabon Shugaban Colombia, Ya Sha Alwashin Yaƙar Masu Fataucin Miyagun Ƙwayoyi
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 08, 2026

An Rantsar da Sabon Shugaban Colombia, Ya Sha Alwashin Yaƙar Masu Fataucin Miyagun Ƙwayoyi

An rantsar da sabon shugaban ƙasar Colombia, Abelardo de la Espriella, inda ya sha alwashin murƙushe abin da ya kira ta’addancin ƙungiyoyin masu ...

azubairu
Read More
An Naɗa Sheikh Abdulƙadir Jiyali Sarkin Takutaha na Ƙasar Hausa
Nishadi Aug 08, 2026

An Naɗa Sheikh Abdulƙadir Jiyali Sarkin Takutaha na Ƙasar Hausa

An naɗa Sheikh Abdulƙadir Jiyali a matsayin Sarkin Takutaha na Ƙasar Hausa, a wani biki da aka gudanar a Fadar Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Uma...

azubairu
Read More
’Yan Majalisar Wakilai Sun Dakatar da Hutun Majalisa
Babban Labari Aug 08, 2026

’Yan Majalisar Wakilai Sun Dakatar da Hutun Majalisa

Wasu ’yan Majalisar Wakilan Najeriya sun buƙaci majalisar tarayya ta dakatar da hutun da take yi, domin gudanar da zaman gaggawa kan wasu muhimman ...

azubairu
Read More
FIFA Ta Musanta Zargin Cewa UEFA Ta Biya wata  Mata a lokacin da  Gianni Infantino yake jagorantar hukumar ƙwallon ƙafa ta Turai.
Wassani Aug 08, 2026

FIFA Ta Musanta Zargin Cewa UEFA Ta Biya wata Mata a lokacin da Gianni Infantino yake jagorantar hukumar ƙwallon ƙafa ta Turai.

Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya, FIFA, ta musanta wani rahoto da ke zargin cewa UEFA ta biya wata mata da aka bayyana a matsayin masoyiyar shugabanta...

azubairu
Read More
Mutane 25 Sun Mutu, Macizai Sun Sari Wasu, Mata Biyu Sun Haihu Yayin da Suke Hannun Masu Garkuwa
Babban Labari, Tsaro Aug 08, 2026

Mutane 25 Sun Mutu, Macizai Sun Sari Wasu, Mata Biyu Sun Haihu Yayin da Suke Hannun Masu Garkuwa

Fiye da mutane 300 da aka yi garkuwa da su a hare-hare daban-daban a jihohin Kwara da Neja sun samu 'yanci bayan kusan watanni shida a hannun masu gar...

azubairu
Read More
Darajar Hannayen Jari Ta Najeriya Ta Haura Naira Tiriliyan 150
Kasuwanci Aug 07, 2026

Darajar Hannayen Jari Ta Najeriya Ta Haura Naira Tiriliyan 150

Ƙungiyar Kasuwar Hannayen Jari ta Najeriya (NGX Group) ta bayyana cewa darajar kasuwar kamfanonin da aka jera a kasuwar hannayen jari ta ƙaru daga k...

azubairu
Read More
Birtaniya Ta Naɗa Vicky Seymour a Matsayin Mataimakiyar Babbar Jakadiya a Najeriya
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 07, 2026

Birtaniya Ta Naɗa Vicky Seymour a Matsayin Mataimakiyar Babbar Jakadiya a Najeriya

Gwamnatin Birtaniya ta sanar da naɗin Ms Vicky Seymour a matsayin sabuwar Mataimakiyar Babbar Jakadiyar Birtaniya a Abuja.A cikin wata sanarwa da Bab...

azubairu
Read More
PSC Ta Miƙa Sabbin ’Yan Sanda 50,000 Ga Rundunar ’Yan Sanda.
Tsaro Aug 07, 2026

PSC Ta Miƙa Sabbin ’Yan Sanda 50,000 Ga Rundunar ’Yan Sanda.

Hukumar Kula da Ayyukan ’Yan Sanda (Police Service Commission – PSC) ta miƙa sabbin jami’an ’yan sanda 50,000 da aka ɗauka aiki ga Rundunar ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!