NERC Ta Rushe Kwamitin Gudanarwar Kaduna Electric
Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya, NERC, ta rushe kwamitin gudanarwar kamfanin rarraba wutar lantarki na Kaduna Electric, sakamakon matsalar ...
Read More
Showing 1287 articles
Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya, NERC, ta rushe kwamitin gudanarwar kamfanin rarraba wutar lantarki na Kaduna Electric, sakamakon matsalar ...
Read More
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Fansan Yamma sun ceto mutane 33 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Tsafe ...
Read More
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, zai shafe makonni biyu yana karatu da yin nazari kan rayuwa da harkokin shugabanci yayin hutunsa na mak...
Read More
Batun kisan shahararren mawakin rap, Tupac Shakur, wanda ya kwashe kusan shekaru 30 ba a warware shi ba, yanzu ya shiga matakin shari’a, yayin da mu...
Read More
Uwargidan Gwamnan Jihar Osun, Titilola Adeleke, ta jagoranci zanga-zangar mata a jihar domin nuna adawa da abin da suka bayyana a matsayin kame-kame b...
Read More
Rundunar ’yan sandan Jihar Kwara ta kama wata mata mai suna Sadiat Yunusa, bisa zargin ta shake ’yar mijinta mai shekaru uku, Ummaiyat har ta mutu...
Read More
Wani sabon rahoto ya bayyana cewa kuɗin hayar gida mai ɗakuna biyu a wasu manyan unguwannin Lagos Island ya yi matuƙar tashin gwauron zabi, inda ya...
Read More
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya buƙaci shugabannin addinai da su ci gaba da yin magana a fili kan ta’addanci, garkuwa da mutane, ’yan bindiga, da k...
Read More
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙara ƙarfafa sa-ido kan tsarin gudanar da shirin rigakafin maganin cizon sauro na Seasonal Malaria Chemoprevention (SMC) na ...
Read More
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta ce jami’anta sun cafke wani kayan hodar iblis (cocaine) da aka ɓoye cikin cajar...
Read More
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta tsawaita wa’adin miƙa sunayen ’yan takarar kujerar gwamna da na Majalisun Dokokin Jihohi da za s...
Read More
Ƙungiyar SERAP ta buƙaci dukkan ‘yan takarar shugaban ƙasa 19 da Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC ta sanar sunayensu, da su bayyana ci...
Read More