YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1294 articles

Tinubu Ya Bukaci Likitocin Najeriya da ke Ƙasashen Waje Su Dawo Gida
Labaran gida Jul 25, 2026

Tinubu Ya Bukaci Likitocin Najeriya da ke Ƙasashen Waje Su Dawo Gida

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga likitocin Najeriya da sauran ƙwararrun ma’aikatan lafiya da ke aiki a ƙasashen waje da su dawo gi...

azubairu
Read More
Sufeto Janar Ya Umarci Ƴan Sanda Su Murƙushe Masu Rike Makamai Ba Bisa Ƙa’ida Ba
Babban Labari, Labaran gida Jul 25, 2026

Sufeto Janar Ya Umarci Ƴan Sanda Su Murƙushe Masu Rike Makamai Ba Bisa Ƙa’ida Ba

Sufeto Janar na Ƴan Sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya umarci dukkan jami’an ‘yan sanda a faɗin ƙasar nan da su ɗauki mataki mai tsauri kan du...

azubairu
Read More
Kotu Ta Dakatar da Yunkurin Tsige Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 24, 2026

Kotu Ta Dakatar da Yunkurin Tsige Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa

Wata Babbar Kotu a lardin Western Cape na Afirka ta Kudu ta dakatar da shirin Majalisar Dokokin ƙasar na tsige Shugaba Cyril Ramaphosa, kan zarge-zar...

azubairu
Read More
Jurgen Klopp Ya Zama Sabon Kocin Tawagar Ƙwallon Ƙafar Jamus
Labaran Ketare, Wassani Jul 24, 2026

Jurgen Klopp Ya Zama Sabon Kocin Tawagar Ƙwallon Ƙafar Jamus

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Jamus ta sanar da naɗin tsohon kocin Liverpool, Jurgen Klopp, a matsayin sabon babban kocin tawagar ƙwallon ƙafar ƙasar....

azubairu
Read More
Har Yanzu Ana Jiran Ceto Ɗaliban da Aka Sace a Borno Bayan Fiye da Wata Biyu
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jul 24, 2026

Har Yanzu Ana Jiran Ceto Ɗaliban da Aka Sace a Borno Bayan Fiye da Wata Biyu

Fiye da wata biyu bayan sace ɗalibai daga makarantu uku da ke garin Mussa a Jihar Borno, har yanzu iyaye da iyalansu na ci gaba da jiran ganin an ku...

azubairu
Read More
Matawalle Ya Yi Kira Ga 'Yan Adawa Su Guji Ayyukan da Ka Iya Bata Sunan Najeriya
Babban Labari, Siyasa Jul 24, 2026

Matawalle Ya Yi Kira Ga 'Yan Adawa Su Guji Ayyukan da Ka Iya Bata Sunan Najeriya

Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Mohammed Matawalle, ya buƙaci 'yan adawa da su guji duk wani abu da ka iya tunzura al'umma ko kuma ɓata sunan Najeriy...

azubairu
Read More
Damina da Wahalar Hanya Su Ne Babban Kalubale Yayin da 'Yan Ta'adda Suka Tsere Zuwa Dazuka
Babban Labari, Tsaro Jul 24, 2026

Damina da Wahalar Hanya Su Ne Babban Kalubale Yayin da 'Yan Ta'adda Suka Tsere Zuwa Dazuka

Kwamandan Rundunar Haɗin Gwiwa ta Operation FANSAN YAMMA a Arewa maso Yamma, Manjo Janar W.B. Idris, ya bayyana cewa hare-haren sojoji da ake ci gaba...

azubairu
Read More
Dakarun Operation HADIN KAI Sun Kama Mutum Biyar da Ake Zargi da Garkuwa da Mutane a Yobe
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Jul 24, 2026

Dakarun Operation HADIN KAI Sun Kama Mutum Biyar da Ake Zargi da Garkuwa da Mutane a Yobe

Dakarun Sashe na 2 na Operation HADIN KAI (OPHK) tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Maharba ta Jihar Yobe sun kama wasu mutum biyar da ake zargi da aikat...

azubairu
Read More
Gwamnatin Sokoto Ta Ayyana Juma'a Ranar Hutu Domin Yin Rajistar Katin Zaɓe
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Jul 24, 2026

Gwamnatin Sokoto Ta Ayyana Juma'a Ranar Hutu Domin Yin Rajistar Katin Zaɓe

Gwamnatin Jihar Sokoto ta ayyana Juma'a, 24 ga Yulin 2026, a matsayin ranar hutu ga ma'aikatan gwamnati domin ba su damar shiga aikin rajistar masu ka...

azubairu
Read More
Ƙungiyar Sadarwa ta Afirka Ta Amince da Sanarwar Abuja 2026 Kan Inganta Haɗin Intanet a Nahiyar
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Jul 24, 2026

Ƙungiyar Sadarwa ta Afirka Ta Amince da Sanarwar Abuja 2026 Kan Inganta Haɗin Intanet a Nahiyar

Ƙasashen mambobin Ƙungiyar Sadarwa ta Afirka (African Telecommunications Union – ATU) sun amince da Sanarwar Abuja ta 2026 kan Ingantacciyar Haɗi...

azubairu
Read More
Ƙasashen Afirka Sun Ƙuduri  Gina Fasahan Zamani na Cikin Gida
Babban Labari, Labaran gida Jul 24, 2026

Ƙasashen Afirka Sun Ƙuduri Gina Fasahan Zamani na Cikin Gida

Taron Kasa da Kasa na Bakwai na Babban Taron Wakilan Ƙungiyar Sadarwa ta Afirka (African Telecommunications Union – ATU) na gudana a Abuja, inda ƙ...

azubairu
Read More
Majalisar Dattawa Ta Yi Barazanar Kakaba Takunkumi Kan Ma'aikatu da Hukumomin Gwamnati Masu Yin Biris da Gayyatarta
Babban Labari, Labaran gida Jul 24, 2026

Majalisar Dattawa Ta Yi Barazanar Kakaba Takunkumi Kan Ma'aikatu da Hukumomin Gwamnati Masu Yin Biris da Gayyatarta

Majalisar Dattawan Najeriya ta yi barazanar kakaba takunkumi kan wasu Ma'aikatun Gwamnati, Hukumomi da Kamfanonin Gwamnati (MDAs da GOEs) da ke ci gab...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!