YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

Ministan Tsaro Janar Christopher Musa ya bayyana cewa ayyukan ta’addanci na daga cikin manyan barazanar da ke addabar ƙasar nan.
Babban Labari, Tsaro May 22, 2026

Ministan Tsaro Janar Christopher Musa ya bayyana cewa ayyukan ta’addanci na daga cikin manyan barazanar da ke addabar ƙasar nan.

Ministan Tsaro Janar Christopher Musa ya bayyana cewa ayyukan ta’addanci na daga cikin manyan barazanar da ke addabar ƙasar nan.Da yake jawabi a Ab...

Muhammad Sa'id
Read More
Mai bawa Gwamnan Jihar Oyo shawara ta musamman kan harkokin tsaro Abayomi Fagbenro ya musanta sako mutanen da sace a harin da aka kai makarantu uku a Karamar Hukumar Oriire a ranar Juma’ar da ta gabata
Labaran gida May 22, 2026

Mai bawa Gwamnan Jihar Oyo shawara ta musamman kan harkokin tsaro Abayomi Fagbenro ya musanta sako mutanen da sace a harin da aka kai makarantu uku a Karamar Hukumar Oriire a ranar Juma’ar da ta gabata

Mai bawa Gwamnan Jihar Oyo shawara ta musamman kan harkokin tsaro Abayomi Fagbenro ya bayyana cewa rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta dake c...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya lashe tikitin takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaɓen 2027
Labaran gida, Siyasa May 22, 2026

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya lashe tikitin takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaɓen 2027

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya lashe tikitin takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaɓen 2027A wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar, ta ce ya z...

Muhammad Sa'id
Read More
Rundunar Æ´ansandan jihar Kano, ta sanar da nasarar kama waÉ—anda ake zargi da aikata laifuka daban-daban harsu 248 a cikin wata guda.
Babban Labari, Labaran gida May 22, 2026

Rundunar Æ´ansandan jihar Kano, ta sanar da nasarar kama waÉ—anda ake zargi da aikata laifuka daban-daban harsu 248 a cikin wata guda.

Rundunar Æ´ansandan jihar Kano, ta sanar da nasarar kama waÉ—anda ake zargi da aikata laifuka daban-daban harsu 248 a cikin wata guda, waÉ—anda suka k...

Muhammad Sa'id
Read More
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya musanta rahotannin da ke cewa yana shirin sauya sunan Najeriya tare da soke Shari’ar Musulunci a Arewacin kasar nan.
Babban Labari, Labaran gida May 22, 2026

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya musanta rahotannin da ke cewa yana shirin sauya sunan Najeriya tare da soke Shari’ar Musulunci a Arewacin kasar nan.

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya musanta rahotannin da ke cewa yana shirin sauya sunan Najeriya tare da soke Shari’ar Musulunci a Arewacin kasar nan.wa...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnatin Jihar Bauchi ta dage dakatarwar da ta sanya kan harkokin kasuwanci
General May 21, 2026

Gwamnatin Jihar Bauchi ta dage dakatarwar da ta sanya kan harkokin kasuwanci

Gwamnatin Jihar Bauchi ta dage dakatarwar da ta sanya kan harkokin kasuwanci a wasu kasuwannin shanu da ke jihar gabanin bikin babbar Sallah mai zuwa...

azubairu
Read More
NAHCON ta kammala jigilar Mahajjatan Nijeriya zuwa Saudiyya
Babban Labari, Labaran gida May 21, 2026

NAHCON ta kammala jigilar Mahajjatan Nijeriya zuwa Saudiyya

NAHCON ta kammala jigilar Mahajjatan Nijeriya zuwa SaudiyyaHukumar Alhazai ta Nijeriya NAHCON ta sanar da kammala jigilar Mahajjatan 2026 zuwa ƙasar ...

azubairu
Read More
Kungiyar malaman makarantun sakandare da firamare ta kasa (NUT) ‎, ta bayyana matukar damuwa kan yadda hare-haren ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane ke kara kamari a makarantu
Labaran gida, Tsaro May 21, 2026

Kungiyar malaman makarantun sakandare da firamare ta kasa (NUT) ‎, ta bayyana matukar damuwa kan yadda hare-haren ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane ke kara kamari a makarantu

Kungiyar malaman makarantun sakandare da firamare ta kasa (NUT) ‎, ta bayyana matukar damuwa kan yadda hare-haren ‘yan bindiga da masu garkuwa da ...

Muhammad Sa'id
Read More
Shugaban ƙasar amurika Donald Trump ya sanar da cewa tattaunawar zaman lafiya da Iran ta kai matakin karshe
Labaran Ketare May 21, 2026

Shugaban ƙasar amurika Donald Trump ya sanar da cewa tattaunawar zaman lafiya da Iran ta kai matakin karshe

Shugaban ƙasar amurika Donald Trump ya sanar da cewa tattaunawar zaman lafiya da Iran ta kai matakin karshe, inda ya ba wa kasar wa’adin kwanaki bi...

Muhammad Sa'id
Read More
Mayaƙan Boko Haram sun kashe matsunta da masu sarar itatuwa 33 a wasu hare-hare biyu da suka ƙaddamar a jihar Borno.
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro May 21, 2026

Mayaƙan Boko Haram sun kashe matsunta da masu sarar itatuwa 33 a wasu hare-hare biyu da suka ƙaddamar a jihar Borno.

Wasu majiyoyi biyu ne suka tabbatar da afkuwar harin ga kamfanin dillancin labaran Faransa, a cewar wasu masu yaÆ™i da ayyukan mayaÆ™an da kuma jamiâ€...

Muhammad Sa'id
Read More
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta lalata jabun kayayyaki, magungunan da wa’adin su ya ƙare
Babban Labari, Labaran gida May 21, 2026

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta lalata jabun kayayyaki, magungunan da wa’adin su ya ƙare

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta lalata jabun kayayyaki, magungunan da wa’adin su ya ƙare da kuma marasa inganci da d...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnatin jihar Anambra ta bayyana cewa tana kokarin bunƙasa noma ta hanyar sarrafa amfanin gona
Kasuwanci, Labaran gida May 21, 2026

Gwamnatin jihar Anambra ta bayyana cewa tana kokarin bunƙasa noma ta hanyar sarrafa amfanin gona

Gwamnatin jihar Anambra ta bayyana cewa tana kokarin bunÆ™asa noma ta hanyar sarrafa amfanin gona a matakin masana’antu domin bai wa manoma dam...

Muhammad Sa'id
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!