YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

Attajirin ɗan kasuwa Femi Otedola, ya bayyana shirin sa na saka hannun jarin dala miliyan 100 a matatar mai ta Dangote.
Kasuwanci, Labaran gida May 21, 2026

Attajirin ɗan kasuwa Femi Otedola, ya bayyana shirin sa na saka hannun jarin dala miliyan 100 a matatar mai ta Dangote.

Attajirin ɗan kasuwa Femi Otedola, ya bayyana shirin sa na saka hannun jarin dala miliyan 100 a matatar mai ta Dangote.Otedola ya bayyana hakan ne ba...

Muhammad Sa'id
Read More
Wani matashi mai suna Abdulmutallab Yusuf ya rasa ransa sakamakon zaɓen fid-da-gwani na jam’iyyar APC a Mazaɓar Sabon Gari da ke Jihar Kaduna.
Babban Labari, Labaran gida May 21, 2026

Wani matashi mai suna Abdulmutallab Yusuf ya rasa ransa sakamakon zaɓen fid-da-gwani na jam’iyyar APC a Mazaɓar Sabon Gari da ke Jihar Kaduna.

Wani matashi mai suna Abdulmutallab Yusuf ya rasa ransa, yayin da wasu mutum 12 suka jikkata bayan rikicin da ya ɓarke sakamakon zaɓen fid-da-gwani ...

Muhammad Sa'id
Read More
Wani hatsarin mota da ya afku a yankin Sabuwar Mil Uku da ke kan titin Gombe zuwa Yola ya yi sanadin mutuwar mutane biyu
Babban Labari, Labaran gida May 21, 2026

Wani hatsarin mota da ya afku a yankin Sabuwar Mil Uku da ke kan titin Gombe zuwa Yola ya yi sanadin mutuwar mutane biyu

Wani hatsarin mota da ya afku a yankin Sabuwar Mil Uku da ke kan titin Gombe zuwa Yola ya yi sanadin mutuwar mutane biyu, ciki har da wata jami’ar ...

Muhammad Sa'id
Read More
Rundunar yansandan jihar Kano ta ce ta samu nasarar kame fiye da mutane 200, da ake zargi da fashi da makami, garkuwa da mutane da sauran miyagun laifuka, a faɗin jihar Kano.
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro May 21, 2026

Rundunar yansandan jihar Kano ta ce ta samu nasarar kame fiye da mutane 200, da ake zargi da fashi da makami, garkuwa da mutane da sauran miyagun laifuka, a faɗin jihar Kano.

Rundunar yansandan jihar Kano ta ce ta samu nasarar kame fiye da mutane 200, da ake zargi da fashi da makami, garkuwa da mutane da sauran miyagun laif...

Muhammad Sa'id
Read More
Wasu yan bindiga sun yi fashin raguna 11 daga wasu yan kasuwar Karamar Hukumar Ajingi a Nan Kano
Babban Labari, Tsaro May 21, 2026

Wasu yan bindiga sun yi fashin raguna 11 daga wasu yan kasuwar Karamar Hukumar Ajingi a Nan Kano

Wasu ‘yan bindiga sun yi fashin raguna 11 daga wasu ‘yan kasuwar Karamar Hukumar Ajingi a Nan Kano, yayin da suke hanyar su ta zuwa jihar Kogi dom...

Muhammad Sa'id
Read More
Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano ta rantsar da ɗalibai sama da 5,000
Labaran gida May 21, 2026

Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano ta rantsar da ɗalibai sama da 5,000

Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano ta rantsar da ɗalibai sama da 5,000, wanda suka fara daukar darasi domin a zangon karatu na shekarar 2025/20...

Muhammad Sa'id
Read More
Hukumar Zabe ta kasa INEC reshen Jihar Kano Za Ta Gudanar da Zaɓen Cike Gurbi na dan majalisar wakilai a Ƙananan hukumomin Dawakin Kudu da Warawa.
Labaran gida, Siyasa May 21, 2026

Hukumar Zabe ta kasa INEC reshen Jihar Kano Za Ta Gudanar da Zaɓen Cike Gurbi na dan majalisar wakilai a Ƙananan hukumomin Dawakin Kudu da Warawa.

Hukumar Zabe ta kasa INEC reshen Jihar Kano Za Ta Gudanar da Zaɓen Cike Gurbi na dan majalisar wakilai a Ƙananan hukumomin Dawakin Kudu da Warawa.Ha...

Muhammad Sa'id
Read More
Hukumar NDLEA Ta Kame Ƙwayoyi Naira Biliyan 480, Tare da Kama ’Yan Asalin Mexico
Babban Labari, Tsaro May 21, 2026

Hukumar NDLEA Ta Kame Ƙwayoyi Naira Biliyan 480, Tare da Kama ’Yan Asalin Mexico

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta sake gano wani gagarumin kamu na ƙwayoyi da darajarsu ta kai naira biliyan 480, ...

azubairu
Read More
Mikel Arteta na shirin sabunta sabon kwantiragin sa a 𝐀𝐑𝐒𝐄𝐍𝐀𝐋
Babban Labari, Wassani May 20, 2026

Mikel Arteta na shirin sabunta sabon kwantiragin sa a 𝐀𝐑𝐒𝐄𝐍𝐀𝐋

Mikel Arteta na shirin sabunta sabon kwantiragin sa a 𝐀𝐑𝐒𝐄𝐍𝐀𝐋 a wannan bazarar, shirin kulob ɗin ya tabbata.An tabbatar da karin...

azubairu
Read More
Gwamna Sim Fubara ya janye daga neman tikitin takarar Gwamnan jihar Rivers a jam'iyyar APC
Babban Labari, Siyasa May 20, 2026

Gwamna Sim Fubara ya janye daga neman tikitin takarar Gwamnan jihar Rivers a jam'iyyar APC

Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya janye daga takarar neman tikitin tazarcen kujerar Gwamna da yake a kai a APC wanda aka shirya gudanarwa ra...

azubairu
Read More
Gwamnan kano Injiniya Abba Kabir Yusuf  ya kai ziyarar duba yadda aikin titin yankin Farm Centre ke gudana
Labaran gida May 20, 2026

Gwamnan kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar duba yadda aikin titin yankin Farm Centre ke gudana

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kai ziyarar duba yadda aikin sake gina hanyoyin cikin birni ke gudana a yankin Farm Centre da ke cikin birnin...

Adamu Abdullahi
Read More
Mutum Huɗu Sun Mutu Bayan Motar Golf Ta Nitse A Madatsar Ruwan Tomas Da Ke Danbatta
Babban Labari, Labaran gida May 20, 2026

Mutum Huɗu Sun Mutu Bayan Motar Golf Ta Nitse A Madatsar Ruwan Tomas Da Ke Danbatta

Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da aukuwar wani mummunan hatsarin mota da ya raba mutane hudu da rayukansu, bayan da wata mota kirar Go...

Muhammad Sa'id
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!