YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya jinjinawa shugaban Amurka Donald Trump dangane da goyan bayan da ya ke bai wa ƙasar,
Babban Labari, Labaran Ketare May 20, 2026

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya jinjinawa shugaban Amurka Donald Trump dangane da goyan bayan da ya ke bai wa ƙasar,

Sanarwar haɗin gwuiwar tsakanin sojin Najeriya da kuma rundunar sojin Amurka dake Afirka ta ce, al-Minuki da aka kashe ne ke taimakawa wajen harkokin...

azubairu
Read More
China Da Rasha Sun Haɗa Baki Wajen Sukan Manufofin Amurka A Duniya
Labaran Ketare May 20, 2026

China Da Rasha Sun Haɗa Baki Wajen Sukan Manufofin Amurka A Duniya

Bayan wata gagarumar tattaunawa da ta gudana tsakanin Shugaba Xi Jinping da takwaransa Vladimir Putin, kasashen China da Rasha sun fito fili sun kalub...

Muhammad
Read More
Masu Sayen Motocin Lantarki Sun Ƙaru Da Kashi 28% Sanadiyyar Rikicin Iran
Labaran Ketare May 20, 2026

Masu Sayen Motocin Lantarki Sun Ƙaru Da Kashi 28% Sanadiyyar Rikicin Iran

Hukumar kula da makamashi ta duniya ta ce yaƙin Iran ya janyo ƙaruwar sayen motoci masu amfani da lantarki a duniya da kusan kashi 28 cikin 100.Huku...

Muhammad Sa'id
Read More
An Buɗe Sabon Sashen Bin Doka Domin Bunƙasa Tattara Haraji
Labaran gida May 20, 2026

An Buɗe Sabon Sashen Bin Doka Domin Bunƙasa Tattara Haraji

Hukumar Tara Haraji ta Jihar Kano, ta ƙaddamar da sabon ginin ofisoshin sashen bin doka da tabbatar da biyan haraji domin inganta aikin ma’aikata d...

Muhammad Sa'id
Read More
Ma'aikatar Ilimi Ta Kano Ta Fitarda Tsarin Hutun Babbar Sallah Ga Makarantu
Labaran gida May 20, 2026

Ma'aikatar Ilimi Ta Kano Ta Fitarda Tsarin Hutun Babbar Sallah Ga Makarantu

Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta sanar da hutun Babbar Sallah ga dukkan makarantun firamare da sakandire na gwamnati da masu zaman kansu a fadin ji...

Muhammad Sa'id
Read More
An Dakatar da Wani Waje Da Ake Zargin Ana Sarrafa Gurbataccen Man Gyada a Bompai.
Labaran gida May 20, 2026

An Dakatar da Wani Waje Da Ake Zargin Ana Sarrafa Gurbataccen Man Gyada a Bompai.

Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, tare da haɗin gwiwar jami’an lafiya da tsaftar muhalli, sun fara bi...

Muhammad Sa'id
Read More
Dakarun Soji Sun Tarwatsa Shirin Mayakan Ta'addanci a Arewa Maso Gabas
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro May 20, 2026

Dakarun Soji Sun Tarwatsa Shirin Mayakan Ta'addanci a Arewa Maso Gabas

Yayin da suke tsaka da gudanar da ayyukan tabbatar da tsaro, dakarun hadin gwiwa na "Operation Hadin Kai" sun yi nasarar fatattakar wasu 'yan bindiga ...

Muhammad Sa'id
Read More
Dan Sanda Ya Rasa Ransa Gab da Ritaya a Kano Sakamakon Fadan Daba.
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro May 20, 2026

Dan Sanda Ya Rasa Ransa Gab da Ritaya a Kano Sakamakon Fadan Daba.

Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta fuskanci babban rashi na wani gogaggen jami'inta mai suna Sani S.O, wanda ya rasa ransa sakamakon rikicin daban da ...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnatin jihar Kwara ta buƙaci masu ruwa da tsaki a ɓangaren lafiya da su haɗa kai wajen samar da ingantaccen kiwon lafiya a faɗin jihar.
Babban Labari May 20, 2026

Gwamnatin jihar Kwara ta buƙaci masu ruwa da tsaki a ɓangaren lafiya da su haɗa kai wajen samar da ingantaccen kiwon lafiya a faɗin jihar.

Gwamnatin jihar Kwara ta buƙaci masu ruwa da tsaki a ɓangaren lafiya da su haɗa kai wajen samar da ingantaccen tsarin aiwatar da kiwon lafiya na za...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya lashe takarar Sanatan Gombe ta Arewa a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC
Babban Labari, Siyasa May 20, 2026

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya lashe takarar Sanatan Gombe ta Arewa a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC

Jam’iyyar APC ta bayyana gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, a matsayin dan takarar Sanatan Gombe ta Arewa bayan samun kuri’u masu rinjay...

Adamu Abdullahi
Read More
Rundunar ’Yan Sandan ƙasar nan ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da haɗa baki wajen sace wani dattijo a Jihar Kaduna domin neman kuɗin fansa, tare da ƙwato bindiga ƙirar AK-47.
Labaran gida, Tsaro May 20, 2026

Rundunar ’Yan Sandan ƙasar nan ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da haɗa baki wajen sace wani dattijo a Jihar Kaduna domin neman kuɗin fansa, tare da ƙwato bindiga ƙirar AK-47.

Rundunar ’Yan Sandan ƙasar nan ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da haɗa baki wajen sace wani dattijo a Jihar Kaduna domin neman kuɗin fansa...

Adamu Abdullahi
Read More
Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano, REMASAB, ta hukunta wani mai aikin gini, Alhaji Garzali Sani, kan zuba yashi a kan hanya, da lalata magudanan ruwa
General May 20, 2026

Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano, REMASAB, ta hukunta wani mai aikin gini, Alhaji Garzali Sani, kan zuba yashi a kan hanya, da lalata magudanan ruwa

Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano, REMASAB, ta hukunta wani mai aikin gini, Alhaji Garzali Sani, kan zuba yashi a kan hanya, lamarin da ya toshe kwal...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!