YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1294 articles

Hukumar Kula da Gidajen Gyara Hali Ta Ladabtar da Jami'ai Uku
Babban Labari, Labaran gida Aug 06, 2026

Hukumar Kula da Gidajen Gyara Hali Ta Ladabtar da Jami'ai Uku

Hukumar Kula da Gidajen Yari ta Najeriya (Nigerian Correctional Service) ta ɗauki matakin ladabtarwa kan wasu jami'ai uku bayan da wani fursuna ya yi...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kwara Ta Sanar da Ceto Mutane 176 da Ƴan Bindiga Suka Sace
Babban Labari, Labaran gida Aug 06, 2026

Gwamnatin Kwara Ta Sanar da Ceto Mutane 176 da Ƴan Bindiga Suka Sace

Gwamnatin Jihar Kwara ta sanar da cewa an ceto mutane 176 da ƴan bindiga suka sace a harin da suka kai kan al'ummomin Woro da Nuku da ke ƙaramar huk...

azubairu
Read More
Kuwait Ta Rufe Makarantar Ƴan Iran Kaɗai da Ke Ƙasar
Babban Labari Aug 06, 2026

Kuwait Ta Rufe Makarantar Ƴan Iran Kaɗai da Ke Ƙasar

Mahukuntan Kuwait sun ba da umarnin rufe makarantar ƴan Iran guda ɗaya tilo da ke ƙasar, bayan tashin hankalin da ya biyo bayan rikicin Gabas ta Ts...

azubairu
Read More
Sojojin Kamaru Sun Musanta Zargin Kashe Fararen Hula a Yankin Kudu maso Yamma
Labaran Ketare, Tsaro Aug 06, 2026

Sojojin Kamaru Sun Musanta Zargin Kashe Fararen Hula a Yankin Kudu maso Yamma

Rundunar sojin Kamaru ta musanta zargin cewa jami'anta sun kashe fararen hula tare da lalata dukiyoyi yayin wani samame da suka kai a yankin Kudu maso...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Nemi A Buɗe Asusun Gwamnatin Jihar Osun Cikin Gaggawa
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 06, 2026

Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Nemi A Buɗe Asusun Gwamnatin Jihar Osun Cikin Gaggawa

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta'annati (EFCC) da ta gaggauta komawa kotu domin n...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kano ta dakatar dukan aiyukan bada rigakafin zazzabin cizon sauro
Lafiya Aug 06, 2026

Gwamnatin Kano ta dakatar dukan aiyukan bada rigakafin zazzabin cizon sauro

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da dakatar da dukkan ayyukan Shirin Rigakafin Zazzabin Cizon Sauro a faɗin jihar nan take, domin tabbatar da gaskiya, ...

Adamu Abdullahi
Read More
An Safarar Uranium Har Tan Dubu 5 Daga Congo Zuwa China a Asirce
Babban Labari, Labaran gida Aug 06, 2026

An Safarar Uranium Har Tan Dubu 5 Daga Congo Zuwa China a Asirce

Wani bincike da kafar yaɗa labarai ta Lighthouse Reports tare da jaridar Financial Times suka wallafa a ranar 30 ga Yuli, ya yi zargin cewa an fitar ...

azubairu
Read More
Kamaru Ta Haramta Zirga-Zirgar Jiragen Ruwa Tsakaninta da Najeriya Bayan Mummunan Hatsari
Babban Labari, Labaran gida Aug 06, 2026

Kamaru Ta Haramta Zirga-Zirgar Jiragen Ruwa Tsakaninta da Najeriya Bayan Mummunan Hatsari

Hukumomin Kamaru sun haramta safarar fasinjoji da jigilar kayayyaki ta ruwa tsakanin ƙasar da maƙwabciyarta Najeriya, bayan wani mummunan hatsarin j...

azubairu
Read More
Najeriya da Benin Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwar Tsaro a Iyakokinsu
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 06, 2026

Najeriya da Benin Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwar Tsaro a Iyakokinsu

Gwamnatocin Najeriya da Jamhuriyar Benin sun ƙaddamar da wani sabon shirin haɗin gwiwar tsaro domin ƙarfafa yaƙi da ƙungiyoyin masu tayar da ƙay...

azubairu
Read More
Sojojin Najeriya Sun Sanya Tukwicin Naira Miliyan 60 Kan Wasu Manyan Jagororin ISWAP
Babban Labari, Tsaro Aug 06, 2026

Sojojin Najeriya Sun Sanya Tukwicin Naira Miliyan 60 Kan Wasu Manyan Jagororin ISWAP

Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da tukuicin kuɗi har naira miliyan 60 ga duk wanda ya bayar da sahihan bayanan da za su kai ga cafke wasu manyan jag...

azubairu
Read More
J.D. Vance: Tattaunawa da Iran na Fuskantar Ƙalubale Saboda Rarrabuwar Kawuna
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 06, 2026

J.D. Vance: Tattaunawa da Iran na Fuskantar Ƙalubale Saboda Rarrabuwar Kawuna

Mataimakin Shugaban Amurka, J.D. Vance, ya bayyana cewa yana kallon Iraniyawa a matsayin mutane masu taurin kai, yana mai cewa hakan na daga cikin man...

azubairu
Read More
NiMet Ta Yi Gargaɗin Ambaliya, Ta Yi Hasashen Ruwan Sama da Tsawa a Sassa Daban-daban na Najeriya
Babban Labari Aug 05, 2026

NiMet Ta Yi Gargaɗin Ambaliya, Ta Yi Hasashen Ruwan Sama da Tsawa a Sassa Daban-daban na Najeriya

Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar ambaliya a wasu yankunan da ke da ƙarancin tudu, yayin da ta yi hasashen ruwan sam...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!