YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1295 articles

'Yan Sanda Sun Kama Mutane 48 a Samame  a Zamfara
Babban Labari, Labaran gida Aug 04, 2026

'Yan Sanda Sun Kama Mutane 48 a Samame a Zamfara

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Zamfara, ta kama mutane 48 da ake zargi da aikata laifuffuka a wani samame da aka kai maboyar masu laifi a cikin birnin Gus...

azubairu
Read More
Najeriya da Isra'ila Sun Jaddada Haɗin Gwiwa a Tsaro, Noma da Fasaha
Babban Labari, Labaran gida Aug 04, 2026

Najeriya da Isra'ila Sun Jaddada Haɗin Gwiwa a Tsaro, Noma da Fasaha

Gwamnatin Najeriya da ta Isra'ila sun sake jaddada aniyarsu ta ƙara ƙarfafa alaƙar ƙasashen biyu a fannonin tsaro, tsaron ƙasa, noma, fasaha, laf...

azubairu
Read More
Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Ingila Za Ta Janye Goyon Bayanta Ga Gianni Infantino
Wassani Aug 04, 2026

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Ingila Za Ta Janye Goyon Bayanta Ga Gianni Infantino

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Ingila (FA) na shirin rubuta wa shugaban FIFA, Gianni Infantino, takardar sanar da janye goyon bayan da take ba shi, yayin d...

azubairu
Read More
Newcastle United Ta Sayi Mai Tsaron Raga Lukas Hornicek Daga Sporting Braga
Wassani Aug 04, 2026

Newcastle United Ta Sayi Mai Tsaron Raga Lukas Hornicek Daga Sporting Braga

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Newcastle United ta kammala ɗaukar mai tsaron raga Lukas Hornicek daga Sporting Braga kan kuɗi kimanin fam miliyan 25.7....

azubairu
Read More
Mauricio Pochettino Ya Tsawaita Zamansa a Matsayin Kocin Tawagar Amurka Har Zuwa 2030
Wassani Aug 04, 2026

Mauricio Pochettino Ya Tsawaita Zamansa a Matsayin Kocin Tawagar Amurka Har Zuwa 2030

Mauricio Pochettino ya cimma yarjejeniya da Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Amurka (US Soccer) domin ci gaba da zama kocin tawagar ƙwallon ƙafa ta maza ta...

azubairu
Read More
Jordan Henderson Ya Koma Chelsea Kan Kwantiragin Shekara Biyu
Wassani Aug 04, 2026

Jordan Henderson Ya Koma Chelsea Kan Kwantiragin Shekara Biyu

Ɗan wasan tsakiya na Ingila, Jordan Henderson, ya koma ƙungiyar Chelsea bayan rattaba hannu kan kwantiragin shekara biyu, sakamakon amincewar da aka...

azubairu
Read More
Fulham Ta Sayi Gonzalo Garcia da Cesar Palacios Daga Real Madrid
Wassani Aug 04, 2026

Fulham Ta Sayi Gonzalo Garcia da Cesar Palacios Daga Real Madrid

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Fulham ta kammala ɗaukar Gonzalo Garcia da Cesar Palacios daga Real Madrid, inda dukkansu suka rattaba hannu kan kwantira...

azubairu
Read More
Najeriya Ta Tura Sojoji 86 Zuwa Guinea-Bissau Domin Aikin Wanzar da Zaman Lafiya na ECOWAS
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 04, 2026

Najeriya Ta Tura Sojoji 86 Zuwa Guinea-Bissau Domin Aikin Wanzar da Zaman Lafiya na ECOWAS

Rundunar Sojin Najeriya ta tura jami'ai 86 zuwa ƙasar Guinea-Bissau domin shiga aikin wanzar da zaman lafiya na Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasa...

azubairu
Read More
Majalisar Dokokin Kano Ta Amince da Ƙudirin Takaita Ƙarin Kuɗin Makarantun Masu Zaman Kansu
Babban Labari, Labaran gida Aug 04, 2026

Majalisar Dokokin Kano Ta Amince da Ƙudirin Takaita Ƙarin Kuɗin Makarantun Masu Zaman Kansu

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da wani ƙudiri da zai hana makarantu masu zaman kansu ƙara kuɗin makaranta ba tare da samun izini da sahalew...

azubairu
Read More
Ƙungiyar kare haƙƙin bil-adama ta ƙasa da ƙasa, ta koka kan karancin malaman da ke koyarwa a sashin larabci da nazarin addinin muslunci muslunci a jami'ar Jos
Labaran gida Aug 04, 2026

Ƙungiyar kare haƙƙin bil-adama ta ƙasa da ƙasa, ta koka kan karancin malaman da ke koyarwa a sashin larabci da nazarin addinin muslunci muslunci a jami'ar Jos

Ƙungiyar kare haƙƙin bil-adama ta ƙasa da ƙasa, ta koka kan karancin malaman da ke koyarwa a sashin larabci da nazarin addinin muslunci muslunci ...

Adamu Abdullahi
Read More
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Borno ta kama mutane biyar kan zargin yanka matattun shanu da sayar da namansu ga mutane a birnin Maiduguri
Tsaro Aug 04, 2026

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Borno ta kama mutane biyar kan zargin yanka matattun shanu da sayar da namansu ga mutane a birnin Maiduguri

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Borno ta kama mutane biyar kan zargin yanka matattun shanu da sayar da namansu ga ɗaiɗaikun mutane da mahauta masu tsire ...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya gargadi mutane  kan tsallaka danja kafin ba da hannu
Babban Labari Aug 04, 2026

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya gargadi mutane kan tsallaka danja kafin ba da hannu

Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya gargadi al'umma kan tsallaka danja kafin ba da hannu, tare da jaddada muhimmancin bin dokokin zirga-zir...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!