YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1295 articles

Alakanta mutum da shan ƙwaya ko hauka ba adawar siyasa ba ce
Nishadi Jul 31, 2026

Alakanta mutum da shan ƙwaya ko hauka ba adawar siyasa ba ce

Lauya Abba Hikima ya bayyana cewa alakanta mutum da shan miyagun ƙwayoyi, shan giya ko kuma hauka saboda bambancin ra'ayin siyasa ba adawar siyasa ba...

azubairu
Read More
Hukumar Shari'ar Musulunci ta Kano ta buƙaci wanzamai su zamanantar da sana'arsu
Labaran gida Jul 31, 2026

Hukumar Shari'ar Musulunci ta Kano ta buƙaci wanzamai su zamanantar da sana'arsu

Hukumar Shari'ar Musulunci ta Jihar Kano ta yi kira ga wanzamai da su ƙara zamanantar da sana'arsu tare da kawar da duk wasu dabi'u marasa kyau da ke...

azubairu
Read More
Zaman lafiya a Kudu maso Gabas ginshiƙi ne na haɗin kai da ci gaban Nijeriya — Ministan Yaɗa Labarai
Labaran gida, Tsaro Jul 31, 2026

Zaman lafiya a Kudu maso Gabas ginshiƙi ne na haɗin kai da ci gaban Nijeriya — Ministan Yaɗa Labarai

Ministan YaÉ—a Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa tabbatar da zaman lafiya da tsaro a yankin Kudu maso Gabas na da matuÆ™...

azubairu
Read More
Shin Me Ya Sa Waƙoƙin Rarara Ke Ci Gaba da Yin Tasiri Duk da Tarin Sukar da Ake Masa?
Nishadi Jul 31, 2026

Shin Me Ya Sa Waƙoƙin Rarara Ke Ci Gaba da Yin Tasiri Duk da Tarin Sukar da Ake Masa?

Duk da yawan suka da muhawarar da waƙoƙinsa ke haifarwa, fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, na ci gaba da kasancewa ɗaya daga cikin mawa...

Sultan Bello
Read More
Gwamnatin tarayya ta bayyana hanyoyin da kudaden tallafin man fetur ke tafiya
Babban Labari Jul 31, 2026

Gwamnatin tarayya ta bayyana hanyoyin da kudaden tallafin man fetur ke tafiya

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa É—aya daga cikin hanyoyin da ake amfani da kuÉ—aÉ—en da aka samu bayan cire tallafin man fetur shi ne tallafa wa ili...

Sultan Bello
Read More
Tinubu ya bukaci gwamnoni dasufi mayar da hankali kan Inganta Rayuwar al’umma fiye da gina gadoji marasa amfani
Babban Labari Jul 31, 2026

Tinubu ya bukaci gwamnoni dasufi mayar da hankali kan Inganta Rayuwar al’umma fiye da gina gadoji marasa amfani

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga gwamnonin jihohin Najeriya da su mayar da hankali wajen aiwatar da ayyukan da ke inganta rayuwar alâ€...

Sultan Bello
Read More
Ƴan bindiga sun kai hari kotu a Katsina, alƙali ya tsere ta taga
Tsaro Jul 30, 2026

Ƴan bindiga sun kai hari kotu a Katsina, alƙali ya tsere ta taga

Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai hari a wata kotun shari'a da ke ƙauyen Gwarjo, a Ƙaramar Hukumar Matazu ta Jihar Katsina, inda Alƙali Mo...

azubairu
Read More
Sojoji sun kashe Æ´an bindiga uku, sun ceto mutum tara a Jihar Kwara
Babban Labari, Tsaro Jul 30, 2026

Sojoji sun kashe Æ´an bindiga uku, sun ceto mutum tara a Jihar Kwara

Jami'an tsaron Najeriya sun kashe 'yan bindiga uku tare da ceto mutum tara da aka yi garkuwa da su a wani samame da aka gudanar a Jihar Kwara.An gudan...

azubairu
Read More
FIFA ta yi alƙawarin ba ƙasashe dala miliyan 40 idan suka amince da shirin sayar da wani ɓangare na Kofin Duniya
Wassani Jul 30, 2026

FIFA ta yi alƙawarin ba ƙasashe dala miliyan 40 idan suka amince da shirin sayar da wani ɓangare na Kofin Duniya

Shugaban Hukumar Kwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino, ya aike da wasiƙa ga hukumomin ƙwallon ƙafa na ƙasashe mambobi 211, inda ya san...

azubairu
Read More
De Zerbi ya ce Tottenham ba ta da niyyar sayar da Djed Spence
Wassani Jul 30, 2026

De Zerbi ya ce Tottenham ba ta da niyyar sayar da Djed Spence

Kocin Tottenham Hotspur, Roberto De Zerbi, ya bayyana cewa yana son ɗan wasan baya Djed Spence ya ci gaba da zama a ƙungiyar, duk da jita-jitar da k...

azubairu
Read More
Sabbin sauye-sauye sun mamaye Premier League gabanin kakar 2026/2027
Wassani Jul 30, 2026

Sabbin sauye-sauye sun mamaye Premier League gabanin kakar 2026/2027

Yayin da ya rage kwana 22 a fara gasar Premier League ta kakar 2026/2027, an samu manyan sauye-sauye a tsakanin ƙungiyoyi, daga ɓangaren masu horasw...

azubairu
Read More
Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Karɓi Tawagar Gwamnatin Tarayya Gabanin Ƙaddamar da Aikin Layin Dogon Jirgin Ƙasa na Kano
General Jul 30, 2026

Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Karɓi Tawagar Gwamnatin Tarayya Gabanin Ƙaddamar da Aikin Layin Dogon Jirgin Ƙasa na Kano

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya karɓi baƙuncin tawaga daga Ministry of Finance Incorporated (MOFI) da kamfanin Mota-Engil Nigeria ga...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!