YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1294 articles

INTERPOL ta tasa ƙeyar ɗan China daga Nijeriya kan zargin safarar namun daji
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Jul 30, 2026

INTERPOL ta tasa ƙeyar ɗan China daga Nijeriya kan zargin safarar namun daji

Rundunar ’Yansandan Nijeriya, tare da haɗin gwiwar Hukumar ’Yansandan Ƙasa da Ƙasa (INTERPOL), ta tasa ƙeyar wani ɗan ƙasar China mai suna C...

azubairu
Read More
Hana yara shan sukari na inganta lafiyar ƙwaƙwalwarsu
Lafiya Jul 30, 2026

Hana yara shan sukari na inganta lafiyar ƙwaƙwalwarsu

Wani sabon bincike ya nuna cewa rage yawan shan sukari ga yara tun daga haihuwa zuwa shekaru biyu na iya taimakawa wajen kare lafiyar ƙwaƙwalwa har ...

azubairu
Read More
Ƙasashe 10 masu ƙarancin mutuwar aure a duniya
Nishadi Jul 30, 2026

Ƙasashe 10 masu ƙarancin mutuwar aure a duniya

Bayanan da aka tattara daga WorldAtlas, bisa nazarin alƙaluman Hukumar Majalisar Ɗinkin Duniya (UN), Eurostat da hukumomin ƙididdiga na ƙasashe da...

azubairu
Read More
Iran Ta Kulla Yarjejeniya Da China Kan Sayen Makaman Kare Sararin Samaniya
Kasuwanci, Labaran Ketare Jul 29, 2026

Iran Ta Kulla Yarjejeniya Da China Kan Sayen Makaman Kare Sararin Samaniya

Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito cewa Iran ta kulla yarjejeniya da China domin sayen makaman kare sararin samaniya da ake harbawa daga...

azubairu
Read More
INEC Ba Ta Nuna Son Kai, Ƙorafin Ƴan Adawa Matsalarsu Ce
General Jul 29, 2026

INEC Ba Ta Nuna Son Kai, Ƙorafin Ƴan Adawa Matsalarsu Ce

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) na gudanar da ayyukanta cikin adalci tare da bin tanade-tanaden...

azubairu
Read More
HRW Ta Zargi Saudiyya Da Kashe Ƴan Habasha Ba Tare Da Cikakkiyar Shari'a Ba  Labarin:
Labaran Ketare Jul 29, 2026

HRW Ta Zargi Saudiyya Da Kashe Ƴan Habasha Ba Tare Da Cikakkiyar Shari'a Ba Labarin:

Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Human Rights Watch (HRW) ta zargi hukumomin Saudiyya da zartar da hukuncin kisa kan wasu ƴan ƙasar Habasha biya...

azubairu
Read More
Sama da mutane 55475 ne suka kamu da  cutar amai da gudawa, cikin watanni shida a Jihar kano
Lafiya Jul 29, 2026

Sama da mutane 55475 ne suka kamu da cutar amai da gudawa, cikin watanni shida a Jihar kano

Sama da mutane 55475 ne suka kamu da cutar amai da gudawa, cikin watanni shida a Jihar kanoKwamishinan lafiya Dr Abubakar Labaran Yusuf ne ya bay...

Adamu Abdullahi
Read More
Tinubu ya musanta zargin amfanin da INEC wajen dakile jam'iyyun Adawa
Babban Labari Jul 29, 2026

Tinubu ya musanta zargin amfanin da INEC wajen dakile jam'iyyun Adawa

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ba ta nuna son kai wajen gudanar da ayyukanta, yana m...

Sultan Bello
Read More
Yadda Shugaban Karamar Hukuma Yakoma aikin tella bayan sauka daga kujerarsa
Labaran gida, Siyasa Jul 29, 2026

Yadda Shugaban Karamar Hukuma Yakoma aikin tella bayan sauka daga kujerarsa

Tsohon Shugaban Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano, Abdullahi Gali Shitu, wanda aka fi sani da Comrade Abdullahi Gali Basaf, ya koma sana’arsa t...

Sultan Bello
Read More
Yan Diomande ya amince da sharuɗɗan komawa Real Madrid
Wassani Jul 28, 2026

Yan Diomande ya amince da sharuɗɗan komawa Real Madrid

Ɗan wasan gefe na ƙungiyar RB Leipzig, Yan Diomande, ya amince da sharuɗɗan kashin kansa da Real Madrid kan yiwuwar komawarsa ƙungiyar, bayan da ...

azubairu
Read More
Italiya ta sake naɗa Roberto Mancini a matsayin kocin ƙasa
Wassani Jul 28, 2026

Italiya ta sake naɗa Roberto Mancini a matsayin kocin ƙasa

Hukumar Kwallon Kafa ta Italiya ta sake naɗa Roberto Mancini a matsayin kocin tawagar ƙasar karo na biyu, kwana guda bayan Andrea Pirlo ya janye dag...

azubairu
Read More
Rodri zai yi jinya na ɗan lokaci bayan tiyatar baya
Wassani Jul 28, 2026

Rodri zai yi jinya na ɗan lokaci bayan tiyatar baya

Ɗan wasan tsakiya na Manchester City, Rodri, zai yi jinya na wani ɗan lokaci bayan tiyatar da aka yi masa domin magance matsalar bayansa.Tun da fark...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!