YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1288 articles

An Ji Fashe-Fashe da Harbe-Harbe a Filin Jirgin Sama na Niamey
Labaran Ketare Jun 18, 2026

An Ji Fashe-Fashe da Harbe-Harbe a Filin Jirgin Sama na Niamey

Niamey, Nijar – Rahotanni daga babban birnin Jamhuriyar Nijar sun bayyana cewa an ji ƙarar fashe-fashe da harbe-harbe a filin jirgin saman Niamey, ...

Sultan Bello
Read More
Rashin Tsaro a Kan Iyakoki Na Kara Rura Matsalar Tsaro a Najeriya – Ribadu
Babban Labari, Tsaro Jun 18, 2026

Rashin Tsaro a Kan Iyakoki Na Kara Rura Matsalar Tsaro a Najeriya – Ribadu

Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Harkokin Tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa rashin cikakken tsaro a kan iyakokin Najeriya na daga cikin m...

azubairu
Read More
Ragin Farashin Dangote Ba Ya Kai Tsaye Zuwa Gidajen Mai – PETROAN
Babban Labari, Kasuwanci Jun 18, 2026

Ragin Farashin Dangote Ba Ya Kai Tsaye Zuwa Gidajen Mai – PETROAN

Ƙungiyar masu gidajen mai ta Nijeriya (PETROAN) ta bayyana cewa rage farashin man fetur da matatar Dangote ke yi ba ya bayyana kai tsaye a gidajen ma...

azubairu
Read More
Gwamna Radda Ya Amince da Sanya Fitilun Solar a Makarantun Tsangaya 361 na Katsina
Labaran gida Jun 18, 2026

Gwamna Radda Ya Amince da Sanya Fitilun Solar a Makarantun Tsangaya 361 na Katsina

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya amince da sanya fitilun solar a makarantun Tsangaya da ke mazabu 361 na jihar domin inganta yanayin...

Sultan Bello
Read More
Matar shugaban kasa Oluremi Tinubu ta bada tallafin Miliyan 100 ga mata Yan kaduwa 200 a jihar Benue
Babban Labari Jun 17, 2026

Matar shugaban kasa Oluremi Tinubu ta bada tallafin Miliyan 100 ga mata Yan kaduwa 200 a jihar Benue

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta ba da tallafin naira miliyan 100 ga ƙananan ’yan kasuwa mata 2,000 a Jihar Benue domin su fara ...

Adamu Abdullahi
Read More
Dole Najeriya ta karfafa tsaron iyakokinta don kare kasar daga barazanar tsaro - Christopher Musa
Babban Labari Jun 17, 2026

Dole Najeriya ta karfafa tsaron iyakokinta don kare kasar daga barazanar tsaro - Christopher Musa

Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya yi kira da a ɗauki matakan kariya na gaggawa domin ƙarfafa tsaron iyakokin Najeriya daga lai...

Adamu Abdullahi
Read More
Atiku Ya Jinjinawa Hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara Kan Rajistar ADC
Labaran gida, Siyasa Jun 17, 2026

Atiku Ya Jinjinawa Hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara Kan Rajistar ADC

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a zaɓen 2027, Atiku Abubakar, ya bayyana gamsuwarsa da hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara na dakatar da aiw...

azubairu
Read More
Kwastam Ta Yi Bayani Kan Zargin Rashin Miƙa Naira Biliyan 62.2 ga Asusun Tarayya
Babban Labari, Labaran gida Jun 17, 2026

Kwastam Ta Yi Bayani Kan Zargin Rashin Miƙa Naira Biliyan 62.2 ga Asusun Tarayya

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta yi karin haske kan zargin rashin miƙa Naira biliyan 62.2 ga Asusun Tarayya, yayin wani zaman bincike da Kwamitin Majal...

azubairu
Read More
Jihohi na da isassun kudaden Samar da aiyukan more rayuwa da gina kasa, karkashin Mulkin Shugaban Tinubu
Babban Labari Jun 17, 2026

Jihohi na da isassun kudaden Samar da aiyukan more rayuwa da gina kasa, karkashin Mulkin Shugaban Tinubu

Mai Bai Wa Shugaban Ƙasa Shawara na Musamman kan Yaɗa Labarai, Bayo Onanuga, ya ce sauye-sauyen tattalin arziki da Shugaba Bola Tinubu ya aiwatar su...

Adamu Abdullahi
Read More
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da ɗaukar ma’aikatan tsaron gandun daji (Forest Guards) guda 1,000 a Katsina
Babban Labari Jun 16, 2026

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da ɗaukar ma’aikatan tsaron gandun daji (Forest Guards) guda 1,000 a Katsina

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da ɗaukar ma’aikatan tsaron gandun daji (Forest Guards) guda 1,000 domin ƙarfafa ƙoƙarin da ake yi ...

Adamu Abdullahi
Read More
Majalisar Dattawa ta karyata ikirarin Sanata Adams Oshiomhole na cewar an sanya hannun bogi a dakatar da Natasha
Babban Labari Jun 16, 2026

Majalisar Dattawa ta karyata ikirarin Sanata Adams Oshiomhole na cewar an sanya hannun bogi a dakatar da Natasha

Majalisar Dattawa ta yi watsi da zargin da Sanata Adams Oshiomhole ya yi cewa an ƙirƙira sa hannun bogi na wasu sanatoci ba bisa ka’ida ba a ...

Adamu Abdullahi
Read More
Ma’aikatar Harkokin Waje da NLNG Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Kan Diflomasiyyar Tattalin Arziki
Babban Labari, Kasuwanci Jun 16, 2026

Ma’aikatar Harkokin Waje da NLNG Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Kan Diflomasiyyar Tattalin Arziki

Ministar Harkokin Wajen Najeriya, Bianca Odumegwu-Ojukwu, ta bayyana Kamfanin Nigeria LNG (NLNG) a matsayin wata muhimmiyar kadara ta ƙasa, tana mai ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!