YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1288 articles

Kotun Katsina ta Yanke wa Hauwa’u Mukhtar Hukuncin Mutuwa ta Rataye
Babban Labari, Tsaro Jun 16, 2026

Kotun Katsina ta Yanke wa Hauwa’u Mukhtar Hukuncin Mutuwa ta Rataye

Kotun Tarayya ta Jihar Katsina ta yanke wa Hauwa’u Mukhtar hukuncin mutuwa ta hanyar rataye bayan da aka same ta da laifin hadin gwiwa don aikata ta...

azubairu
Read More
Daliban UTME Sun Fara Duba Sakamakonsu Bayan JAMB Ta Fitar da Sakamako
Babban Labari, Labaran gida Jun 16, 2026

Daliban UTME Sun Fara Duba Sakamakonsu Bayan JAMB Ta Fitar da Sakamako

Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu ta Ƙasa (JAMB) ta fitar da sakamakon jarabawar UTME ta maimaitawa, wadda aka gudanar ga ɗaliban da b...

azubairu
Read More
Yan Sanda Sun Tabbatar da Mutuwar Jami’an Tsaro Uku a Cibiyar NIPSS da ke Jos
Babban Labari, Tsaro Jun 16, 2026

Yan Sanda Sun Tabbatar da Mutuwar Jami’an Tsaro Uku a Cibiyar NIPSS da ke Jos

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Plateau ta tabbatar da mutuwar jami’an tsaro uku a wata matsalar tsaro da ta faru a Cibiyar Nazarin Manufofi da Dabarun...

azubairu
Read More
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya sanar da sabbin matakan tsaro domin daƙile ayyukan ƴan bindiga da masu garkuwa da mutane a jihar.
Babban Labari Jun 16, 2026

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya sanar da sabbin matakan tsaro domin daƙile ayyukan ƴan bindiga da masu garkuwa da mutane a jihar.

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya sanar da sabbin matakan tsaro domin daƙile ayyukan ƴan bindiga da masu garkuwa da mutane a jihar.A ciki...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Kano ta kaddamar Kwamitin mutum 10 don bincikae zargin karkatar da gyadar tamowa, da sauran abinci yara Mai dauke da magani
Babban Labari Jun 16, 2026

Gwamnatin Kano ta kaddamar Kwamitin mutum 10 don bincikae zargin karkatar da gyadar tamowa, da sauran abinci yara Mai dauke da magani

Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da wani babban kwamitin da zai gudanar da bincike kan satar gyadar tamowa abincin yara mai suna RUTF.da ak...

Adamu Abdullahi
Read More
Anyi amfani da son zuciya da sa hannu na bogi wajen dakatar da Sanata Natasha na watanni shida - Oshiomhole
Babban Labari Jun 16, 2026

Anyi amfani da son zuciya da sa hannu na bogi wajen dakatar da Sanata Natasha na watanni shida - Oshiomhole

Sanatan Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole, ya yi zargin cewa an yi amfani da sa hannun jabu ko kuma aka saka sunayen wasu sanatoci ba tare da amincewarsu...

Adamu Abdullahi
Read More
Mayaƙan Lakurawa Sun Kashe Aƙalla Mutum 20 a Harin da Suka Kai Kebbi
Babban Labari, Tsaro Jun 16, 2026

Mayaƙan Lakurawa Sun Kashe Aƙalla Mutum 20 a Harin da Suka Kai Kebbi

Aƙalla mutum 20 ne suka rasa rayukansu bayan da mayaƙan ƙungiyar Lakurawa suka kai hari ƙauyen Fasken Rafi da ke ƙaramar hukumar Arewa a jihar Ke...

azubairu
Read More
Sojoji Sun Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Daga Hannun ’Yan Bindiga
Babban Labari, Tsaro Jun 16, 2026

Sojoji Sun Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Daga Hannun ’Yan Bindiga

Rundunar sojin Najeriya ta sanar da ceto matar marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar daga hannun ’yan bindiga bayan wani samame da dakarun haɗin gwiwa...

azubairu
Read More
Gwamnatin kano ta ayyana Talata 16 ga watan yuni a matsayin hutun na sabuwar shekarar musulunci.
Babban Labari Jun 16, 2026

Gwamnatin kano ta ayyana Talata 16 ga watan yuni a matsayin hutun na sabuwar shekarar musulunci.

Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranar Talata 16 ga Yuni, 2026 a matsayin ranar hutu domin gudanar da bukukuwan sabuwar shekarar Musulunci ta 1448 bayan...

Adamu Abdullahi
Read More
Jam’iyyar Young Progressives Party (YPP) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta ganowa ta kam tare da gurfanar da  mutane da kungiyoyin da ke daukar nauyin ayyukan ta’addanci a Najeriya
Babban Labari Jun 16, 2026

Jam’iyyar Young Progressives Party (YPP) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta ganowa ta kam tare da gurfanar da mutane da kungiyoyin da ke daukar nauyin ayyukan ta’addanci a Najeriya

Jam’iyyar Young Progressives Party (YPP) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta ganowa ta kam tare da gurfanar da mutane da kungiyoyin ...

Adamu Abdullahi
Read More
Tsadar Rayuwa Ta Ƙaru Yayin da Hauhawar Farashi Ta Kai Kashi 15.93
Babban Labari, Kasuwanci Jun 15, 2026

Tsadar Rayuwa Ta Ƙaru Yayin da Hauhawar Farashi Ta Kai Kashi 15.93

Hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ta ƙaru zuwa kashi 15.93 cikin ɗari, lamarin da ke nuna ci gaba da tsadar rayuwa da al’ummar ƙasar ke fusk...

azubairu
Read More
Sojojin Najeriya Sun Ƙaddamar da Hare-Hare Kan Maɓoyar ’Yan Bindiga a Katsina
Babban Labari, Tsaro Jun 15, 2026

Sojojin Najeriya Sun Ƙaddamar da Hare-Hare Kan Maɓoyar ’Yan Bindiga a Katsina

Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da ƙaddamar da wasu zafafan hare-hare kan maɓoyar ’yan bindiga a wasu yankuna na jihar Katsina da ke arewa maso y...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!