YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1288 articles

NDC Ta Tsayar da Mustapha Kwankwaso a Matsayin Mataimakin Ɗan Takarar Gwamnan Kano
Babban Labari, Siyasa Jun 15, 2026

NDC Ta Tsayar da Mustapha Kwankwaso a Matsayin Mataimakin Ɗan Takarar Gwamnan Kano

Jam'iyyar NDC ta tsayar da Mustapha Rabi’u Kwankwaso a matsayin mataimakin ɗan takarar gwamnan jihar Kano a zaɓen shekarar 2027.Ɗan takarar gwamn...

azubairu
Read More
Kotu Ta Umarci INEC Da Ta Cire ADC Daga Jerin Jam’iyyun Siyasa
Siyasa Jun 15, 2026

Kotu Ta Umarci INEC Da Ta Cire ADC Daga Jerin Jam’iyyun Siyasa

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umurci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta soke rajistar jam’iyyar ADC da wasu jam’iyyu h...

azubairu
Read More
Duk da Sauya Sheƙar Fintiri Zuwa APC, PDP Na Kan Gaba a Zaɓen Kananan Hukumomi na Adamawa
Labaran gida, Siyasa Jun 15, 2026

Duk da Sauya Sheƙar Fintiri Zuwa APC, PDP Na Kan Gaba a Zaɓen Kananan Hukumomi na Adamawa

Jam’iyyar PDP na kan gaba a sakamakon farko na zaɓen shugabanni da kansilolin ƙananan hukumomi da aka gudanar a Jihar Adamawa ranar Asabar.Hukumar...

azubairu
Read More
Tashin Hankali Ya Mamaye Wurin Taron G7 Yayin Da Aka Yi Arangama da Masu Zanga-Zanga
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 15, 2026

Tashin Hankali Ya Mamaye Wurin Taron G7 Yayin Da Aka Yi Arangama da Masu Zanga-Zanga

An samu arangama tsakanin ’yansanda da masu zanga-zanga a birnin Geneva na ƙasar Switzerland, gabanin fara taron ƙasashen G7 da za a gudanar a Év...

azubairu
Read More
Gwamnati Ta Shirya Gurfanar da Mutane 400 Kan Laifukan Ta’addanci
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 15, 2026

Gwamnati Ta Shirya Gurfanar da Mutane 400 Kan Laifukan Ta’addanci

Aƙalla mutum 400 ne ake sa ran za a gurfanar a gaban Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin kan zargin aikata laifukan ta’addanci, a ɗaya daga ...

azubairu
Read More
Sojojin Najeriya Sun Ƙara Kaimi da Sabon Farmaki a Katsina Bayan Mutuwar Janar Rabe
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 15, 2026

Sojojin Najeriya Sun Ƙara Kaimi da Sabon Farmaki a Katsina Bayan Mutuwar Janar Rabe

Hedkwatar Tsaron Najeriya ta ƙaddamar da wani sabon gagarumin aikin soji mai suna Operation Clean Sweep III a ƙaramar hukumar Matazu da ke jihar Kat...

azubairu
Read More
Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda 27 a Sabbin Hare-Hare
Labaran gida, Tsaro Jun 14, 2026

Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda 27 a Sabbin Hare-Hare

Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar da cewa ta samu gagarumar nasara a wasu hare-haren da ta kai a sassa daban-daban na ƙasar, inda ta kashe ’yan ta...

azubairu
Read More
Trump Ya Gargaɗi Isra’ila Kan Ci Gaba da Kai Hare-Hare a Lebanon
Labaran Ketare Jun 14, 2026

Trump Ya Gargaɗi Isra’ila Kan Ci Gaba da Kai Hare-Hare a Lebanon

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi kira ga Isra’ila da ta dakatar da hare-haren da take kai wa Lebanon, yana mai cewa lokaci ya yi da za a nuna ha...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Gargaɗi Ƴanbindiga da Masu Mara Musu Baya Su Miƙa Wuya
Babban Labari, Labaran gida Jun 14, 2026

Tinubu Ya Gargaɗi Ƴanbindiga da Masu Mara Musu Baya Su Miƙa Wuya

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sake jaddada cewa 'yan bindiga, masu garkuwa da mutane da masu ɗaukar nauyin ta'addanci su miƙa wuya ko kum...

azubairu
Read More
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana alhininsa kan rasuwar tsohon Manjo Janar Rabe Abubakar da masu garkuwa da mutane suka kashe
Babban Labari Jun 14, 2026

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana alhininsa kan rasuwar tsohon Manjo Janar Rabe Abubakar da masu garkuwa da mutane suka kashe

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana alhininsa kan rasuwar tsohon Manjo Janar Rabe Abubakar, wanda ya rasu yayin da yake tsare a hannun masu ...

Adamu Abdullahi
Read More
Ba zamu sake duba sakamakon zaben fidda gwani ba, duk da korafe -korafen da ake - APC
General Jun 14, 2026

Ba zamu sake duba sakamakon zaben fidda gwani ba, duk da korafe -korafen da ake - APC

Jam’iyyar APC ta bayyana cewa ba za ta sake duba sakamakon zabukan fidda gwani da ta gudanar ba, duk da korafe-korafe da bukatun sake zabe daga wasu...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin tarayya ta bukaci 'yan kasa da su cigaba da bada gudumawar jini ga marasa lafiya don ceton rai
Babban Labari Jun 14, 2026

Gwamnatin tarayya ta bukaci 'yan kasa da su cigaba da bada gudumawar jini ga marasa lafiya don ceton rai

Hukumar Wayar da Kan Jama'a ta Kasa (NOA) ta bukaci 'yan Najeriya da su rungumi bayar da gudumawar jini domin ceto rayukan mutane da damaDaraktan huku...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!