YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1288 articles

Yan sanda a Jihar zamfara sun kwance wata nakiya da ake zargin yan ta'adda da dasawa
Babban Labari Jun 14, 2026

Yan sanda a Jihar zamfara sun kwance wata nakiya da ake zargin yan ta'adda da dasawa

’Yan sanda sun kwance wani bam da ake zargin ’yan bindiga sun binne a yankin Kunchin Kalgo da ke Karamar Hukumar Tsafe ta Jihar Zamfara.Hakan na k...

Adamu Abdullahi
Read More
Ministan Tsaro Christopher Musa ya danganta ƙarancin makaman yaki da Yan ta'adda a Najeriya da yaƙe-yaƙen Isra'ila da Iran, da Rasha da Ukraine
Babban Labari Jun 14, 2026

Ministan Tsaro Christopher Musa ya danganta ƙarancin makaman yaki da Yan ta'adda a Najeriya da yaƙe-yaƙen Isra'ila da Iran, da Rasha da Ukraine

Ministan Tsaro, Christopher Musa, ya bayyana cewa rikice-rikicen yaƙi da ke gudana tsakanin Isra'ila da Iran, da kuma Rasha da Ukraine, tare da sa ha...

Adamu Abdullahi
Read More
Canada ta hana Thomas Partey shiga ƙasar, zai rasa wasan Ghana da Panama
Wassani Jun 13, 2026

Canada ta hana Thomas Partey shiga ƙasar, zai rasa wasan Ghana da Panama

Rahotanni sun nuna cewa hukumomin Canada sun ƙi amincewa da takardar izinin shiga ƙasar da ɗan wasan tsakiyar Ghana, Thomas Partey, ya nema, lamari...

azubairu
Read More
Malema ya zargi gwamnati da goyon bayan hare-haren ƙiyayya ga baƙi a Afirka ta Kudu
Labaran Ketare Jun 13, 2026

Malema ya zargi gwamnati da goyon bayan hare-haren ƙiyayya ga baƙi a Afirka ta Kudu

Ɗan siyasa kuma ɗan majalisar dokokin Afirka ta Kudu, Julius Malema, ya bayyana hare-haren ƙiyayya ga baƙi da aka kai kwanan nan a ƙasar a matsay...

azubairu
Read More
Farashin mai ya faɗi sakamakon hasashen yarjejeniya tsakanin Iran da Amurka
Kasuwanci, Labaran Ketare Jun 13, 2026

Farashin mai ya faɗi sakamakon hasashen yarjejeniya tsakanin Iran da Amurka

Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya faɗi zuwa mafi ƙasƙantar mataki cikin kusan watanni huɗu, sakamakon ƙaruwa da fatan cimma yarjejeniya...

azubairu
Read More
An fatattaki ƴan ta’adda yayin da suka yi yunƙurin kai hare-hare a Arewa maso Gabas
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 13, 2026

An fatattaki ƴan ta’adda yayin da suka yi yunƙurin kai hare-hare a Arewa maso Gabas

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation HADIN KAI sun samu nasarar dakile wani yunkurin kutsen ƴan ta’adda tare da lalata hanyoyin sam...

azubairu
Read More
Iran ta sanar da cewa za a binne Ali Khamenei ranar 9 ga Yuli.
Labaran Ketare Jun 13, 2026

Iran ta sanar da cewa za a binne Ali Khamenei ranar 9 ga Yuli.

An sanar da cewa za a binne tsohon jagoran Iran, Ali Khamenei, a ranar 8 ga Yulin 2026, watanni uku bayan rasuwarsa sakamakon hare-haren da Amurka da ...

azubairu
Read More
Tarihin Janar Rabe da ya rasa ransa a hannun ƴanbindiga
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 13, 2026

Tarihin Janar Rabe da ya rasa ransa a hannun ƴanbindiga

A ranar Asabar, 13 ga Yunin 2026, tsohon mai magana da yawun rundunar sojin Najeriya, Manjo Janar Abubakar Rabe, ya rasu yayin da yake tsare a hannun ...

azubairu
Read More
Tsohon Kakakin Sojin Najeriya, Janar Abubakar Rabe, Ya Rasu a Hannun ’Yan Bindiga
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 13, 2026

Tsohon Kakakin Sojin Najeriya, Janar Abubakar Rabe, Ya Rasu a Hannun ’Yan Bindiga

Tsohon mai magana da yawun rundunar sojin Najeriya, Manjo Janar Abubakar Rabe (mai ritaya), ya rasu yayin da yake tsare a hannun masu garkuwa da mutan...

Muhammad Sa'id
Read More
Trump na shirin tura wasu ‘yan ciranin Iran zuwa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Labaran Ketare Jun 12, 2026

Trump na shirin tura wasu ‘yan ciranin Iran zuwa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya

Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin Shugaban Amurka, Donald Trump, na shirin tura wasu ‘yan ciranin Iran tare da wasu baki daga ƙasashe daban-daban z...

azubairu
Read More
An yanke wa Yoon Suk Yeol hukuncin shekaru 30 a gidan yari
Labaran Ketare Jun 12, 2026

An yanke wa Yoon Suk Yeol hukuncin shekaru 30 a gidan yari

Wata kotu a Koriya ta Kudu ta yanke wa tsohon shugaban ƙasar, Yoon Suk Yeol, hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari bayan same shi da laifin bayar d...

azubairu
Read More
Tinubu ya ce babu dimokraɗiyya mai ɗorewa ba tare da tsaro ba
Babban Labari, Labaran gida Jun 12, 2026

Tinubu ya ce babu dimokraɗiyya mai ɗorewa ba tare da tsaro ba

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su ci gaba da ƙaunar ƙasarsu duk da ƙalubalen da take fuskanta, musamman mat...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!