YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

Mutum Uku Sun Mutu, Kimanin 40 Sun Jikkata a Hatsarin Jirgin Ƙasa a Delta
Babban Labari Jun 09, 2026

Mutum Uku Sun Mutu, Kimanin 40 Sun Jikkata a Hatsarin Jirgin Ƙasa a Delta

An tabbatar da mutuwar mutum uku tare da jikkatar kusan mutum 40 a wani hatsarin jirgin ƙasa da ya faru a Najeriya.Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Ƙ...

azubairu
Read More
Najeriya na bukatar shugabanni masu nagarta da kwarewa ba Yan shiyar kudu ko Arewa ba - Hakeem Baba
Babban Labari Jun 09, 2026

Najeriya na bukatar shugabanni masu nagarta da kwarewa ba Yan shiyar kudu ko Arewa ba - Hakeem Baba

Shugaban Jam’iyyar PRP Hakeem Baba-Ahmed, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su daina duba yanki ko shiyya wajen zaɓen shugabanni, maimakon haka su ...

Adamu Abdullahi
Read More
Gonakin Gwamnati ya kamata a kai matasa da aka kama a kano - Abba Hikima
Babban Labari Jun 09, 2026

Gonakin Gwamnati ya kamata a kai matasa da aka kama a kano - Abba Hikima

Fitaccen lauya mai fafuktukar kare hakkin Dan adam Barista Abba Hikima, ya wallafa wannan sharawa ce a shafinsa na Facebook, kwana guda bayan da hukum...

Adamu Abdullahi
Read More
HADA-HADAR KUDADE
Kasuwanci Jun 09, 2026

HADA-HADAR KUDADE

Yadda canjin kudaden kasashen ketare zuwa Naira ke gudana a kasuwannin chanji a yau 09-06-2026.• DOLLAR₦1,380• UAE DIRHAM ₦360• CEFA ₦2,44...

Sultan Bello
Read More
Harin Iran ya sa Isra’ila ta katse shigar agaji zuwa Gaza
Labaran Ketare, Siyasa, Tsaro Jun 08, 2026

Harin Iran ya sa Isra’ila ta katse shigar agaji zuwa Gaza

Isra’ila ta sanar da sake rufe wuraren shiga da fita na Zirin Gaza bayan hare-haren da Iran ta kai a wasu sassan ƙasar, a wani mataki da mahukunta ...

azubairu
Read More
Hukumar INEC ta fitar da jerin ƴan takarar zaben cike gurbi
Babban Labari, Siyasa Jun 08, 2026

Hukumar INEC ta fitar da jerin ƴan takarar zaben cike gurbi

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta wallafa jerin sunayen ƴan takarar da za su fafata a zaɓukan cike gurbi da aka shirya gudanarwa a ra...

azubairu
Read More
NDC ta ɗauki matakin sulhu bayan ɓarkewar rikici a jam’iyyar
Babban Labari, Siyasa Jun 08, 2026

NDC ta ɗauki matakin sulhu bayan ɓarkewar rikici a jam’iyyar

Jam’iyyar NDC ta sanar da ɗaukar wasu muhimman matakai da nufin ƙarfafa dimokuraɗiyya, ladabtarwa da haɗin kai a cikin jam’iyyar, yayin da tak...

azubairu
Read More
Masu neman sulhu sun faɗa hannun 'yan bindiga a Zamfara
Babban Labari, Tsaro Jun 08, 2026

Masu neman sulhu sun faɗa hannun 'yan bindiga a Zamfara

Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da dattijan wani ƙauye a Ƙaramar Hukumar Maradun da ke Jihar Zamfara bayan sun amsa gayyatar yin sulhu da su domin ...

azubairu
Read More
Masana MDD kan ’yancin addini sun fara ziyarar aiki a Najeriya
Babban Labari, Labaran gida Jun 08, 2026

Masana MDD kan ’yancin addini sun fara ziyarar aiki a Najeriya

Manyan jami’an Majalisar Ɗinkin Duniya masu kula da harkokin ’yancin addini sun fara wata ziyarar aiki ta makwanni biyu a Najeriya domin nazarin ...

azubairu
Read More
An saki sama da mutum 400 da Boko Haram ta yi garkuwa da su a Borno
Babban Labari, Tsaro Jun 08, 2026

An saki sama da mutum 400 da Boko Haram ta yi garkuwa da su a Borno

Satar mutane ta zama ɗaya daga cikin manyan dabarun da mayaƙan Boko Haram ke amfani da su a hare-haren da suke kaiwa a Najeriya tsawon sama da sheka...

azubairu
Read More
Rikicin Iran da Isra’ila ya tayar da farashin man fetur a kasuwannin duniya
Kasuwanci, Labaran Ketare Jun 08, 2026

Rikicin Iran da Isra’ila ya tayar da farashin man fetur a kasuwannin duniya

Farashin danyen mai ya fara tashi a kasuwannin duniya sakamakon rahotannin musayar hare-hare tsakanin Iran da Isra’ila, lamarin da ya ƙara tayar da...

azubairu
Read More
Hezbollah ta harba makamai masu linzami kan sojojin Isra’ila a kudancin Lebanon
General Jun 08, 2026

Hezbollah ta harba makamai masu linzami kan sojojin Isra’ila a kudancin Lebanon

Ƙungiyar Hezbollah ta bayyana cewa ta harba jerin makamai masu linzami kan tarin motocin sojin Isra’ila tare da dakarunsu da ke kudancin Lebanon da...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!