Farashin ɗanyen mai nau’in Brent ya faɗi sosai bayan samun sauƙin rikicin Gabas ta Tsakiya da kuma rattaba hannu kan yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin ɓangarorin da ke rikici.
Yayin da farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya koma matakin da yake kafin rikicin da ya ɓarke tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran, har yanzu ma...
Read More