YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1289 articles

Manchester City Ta Cimma Yarjejeniya Da Nottingham Forest Kan Elliot Anderson
Wassani Jun 26, 2026

Manchester City Ta Cimma Yarjejeniya Da Nottingham Forest Kan Elliot Anderson

Manchester City ta cimma yarjejeniya da Nottingham Forest domin É—aukar É—an wasan tsakiya na Ingila, Elliot Anderson, kan kuÉ—in fam miliyan 116, wan...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kebbi Ta Musanta Rahoton MSF Kan Mutuwar Yara Sakamakon Tamowa
Babban Labari, Labaran gida, Lafiya Jun 26, 2026

Gwamnatin Kebbi Ta Musanta Rahoton MSF Kan Mutuwar Yara Sakamakon Tamowa

Gwamnatin Jihar Kebbi ta yi watsi da rahoton da ƙungiyar **Médecins Sans Frontières (MSF) ta fitar, wanda ya yi iƙirarin cewa ana samun mace-macen...

azubairu
Read More
'Yan Sanda Sun Gurfanar Da Ƙarin Mutum 17 Kan Kisan Da Aka Yi a Maraban Jos
Babban Labari, Tsaro Jun 26, 2026

'Yan Sanda Sun Gurfanar Da Ƙarin Mutum 17 Kan Kisan Da Aka Yi a Maraban Jos

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna ta sanar da gurfanar da wasu ƙarin mutum 17 da ake zargi da hannu a kisan gilla da aka yi wa wata mata a Unguwar Ma...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yaƙi Da Miyagun Ƙwayoyi
Babban Labari, Labaran Ketare, Tsaro Jun 26, 2026

Tinubu Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yaƙi Da Miyagun Ƙwayoyi

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na ci gaba da kakkaɓe masu safarar miyagun ƙwayoyi da kuma masu ta'ammali da s...

azubairu
Read More
Obi ya bukaci shugaban Tinubu ya dage Samar da yansandan jihohi zuwa bayan zaben 2027
Babban Labari Jun 26, 2026

Obi ya bukaci shugaban Tinubu ya dage Samar da yansandan jihohi zuwa bayan zaben 2027

Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu da ya dakatar da aiwatar da tsarin kafa ‘yansandan jihohi h...

Adamu Abdullahi
Read More
Kotu ta rushe Umarnin yi wa jam'iyar NDC rajistar Zama jam'iya
Siyasa Jun 26, 2026

Kotu ta rushe Umarnin yi wa jam'iyar NDC rajistar Zama jam'iya

Babbar kotun tarayya da ke Lokoja ta soke wani hukuncin da ta yanke a baya wanda ya umarci Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta yi wa jam'iyyar NDC rajist...

Adamu Abdullahi
Read More
Taʻ ammali da miyagun kwayoyi na da alhakin kusan kashi 80 cikin 100 na matsalolin tsaro da jihar sokoto ke fuskanta – Gwamna Ahmed Aliyu
Babban Labari Jun 26, 2026

Taʻ ammali da miyagun kwayoyi na da alhakin kusan kashi 80 cikin 100 na matsalolin tsaro da jihar sokoto ke fuskanta – Gwamna Ahmed Aliyu

Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu, ya bayyana cewa TaÊ» ammali da miyagun kwayoyi na da alhakin kusan kashi 80 cikin 100 na matsalolin tsaro da jihar k...

Adamu Abdullahi
Read More
Cibiyar Gyaran Hali ta Kiru a Jihar Kano ta nemi hadin kan masu ruwa da tsaki wajen kare matasa daga illolin shan miyagun ƙwayoyi
Babban Labari Jun 26, 2026

Cibiyar Gyaran Hali ta Kiru a Jihar Kano ta nemi hadin kan masu ruwa da tsaki wajen kare matasa daga illolin shan miyagun ƙwayoyi

Cibiyar Gyaran Hali ta Kiru a Jihar Kano ta yi kira ga iyaye, shugabannin al’umma, malamai da sauran masu ruwa da tsaki da su haɗa kai wajen kare m...

Adamu Abdullahi
Read More
Kasar Ireland ta bude damar Karatun Digiri na biyu kyauta( schooler ship) ga Yan Najeriya da ghana
Babban Labari Jun 26, 2026

Kasar Ireland ta bude damar Karatun Digiri na biyu kyauta( schooler ship) ga Yan Najeriya da ghana

Ofishin Jakadancin ƙasar Ireland da ke Najeriya ya sanar da cewa za a fara karɓar buƙatun shiga Shirin Ireland Fellows Programme na shekarar 2026 d...

Adamu Abdullahi
Read More
An Ceto Mutum 10 Bayan Ruftawar Wani Gini a Legas
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 25, 2026

An Ceto Mutum 10 Bayan Ruftawar Wani Gini a Legas

Akalla mutum 10 ne aka ceto da ransu bayan wani ginin bene ya rufta a jihar Legas da ke kudu maso yammacin Najeriya.Lamarin ya faru ne a kan titin Old...

azubairu
Read More
Gwamnan Kano Ya Kafa Kwamitin Musamman Don Yaƙi Da Miyagun Ƙwayoyi
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 25, 2026

Gwamnan Kano Ya Kafa Kwamitin Musamman Don Yaƙi Da Miyagun Ƙwayoyi

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da kafa wani kwamiti na musamman domin Æ™arfafa yaÆ™i da shaye-shaye da safarar miyagun Æ™wayoyi a faÉ...

azubairu
Read More
ƴansandan jihar Kaduna ta ce jami'anta sun ceto mutum tara da aka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Birnin Gwari.
Labaran gida, Tsaro Jun 25, 2026

ƴansandan jihar Kaduna ta ce jami'anta sun ceto mutum tara da aka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Birnin Gwari.

Rundunar Ƴansandan Jihar Kaduna ta sanar da cewa jami'anta sun yi nasarar ceto mutum tara da aka yi garkuwa da su a Ƙaramar Hukumar Birnin Gwari da ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!