YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1289 articles

Gwamnatin Kano ta rufe Makarantun koyar da harkokin Lafiya na  IBN SINA College of Health Science and Technology da ke Dakata da kuma Life Line College of Health Science and Technology da ke titin bela.
Lafiya Jun 23, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta rufe makarantun koyar da harkokin lafiya na IBN SINA College of Health Science and Technology da ke Dakata Kawaji kusa da...

Adamu Abdullahi
Read More
An cimma yarjejeniyar da Amurka a Switzerland don sakin dala biliyan 12 na asusun kasar da aka kwace ikonsa
Labaran gida Jun 23, 2026

An cimma yarjejeniyar da Amurka a Switzerland don sakin dala biliyan 12 na asusun kasar da aka kwace ikonsa

Babban mai shiga tsakani kuma Shugaban Majalisar Dokokin Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya tabbatar da cewa an cimma yarjejeniya da Amurka a Switzerl...

Adamu Abdullahi
Read More
Kamfanin shirya fina-finai Abnur Entertainment, masu film din KADDARATA sun nesanta kansu da kalaman Nafeesa Abdullahi Kan batun Aure
Nishadi Jun 23, 2026

Kamfanin shirya fina-finai Abnur Entertainment, masu film din KADDARATA sun nesanta kansu da kalaman Nafeesa Abdullahi Kan batun Aure

Cikin wata sanarwa da kamfanin ya fitar sun bayyana cewa "Muna sanar da jama’a cewa fim din Kaddara da daukacin masu shirya fim din ba su da wata al...

Adamu Abdullahi
Read More
Kungiyoyin fulani sun yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Jihar Oyo da su gargadi Sunday Igboho, kan kalaman da suka ce na iya haddasa rikicin kabilanci
Babban Labari Jun 23, 2026

Kungiyoyin fulani sun yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Jihar Oyo da su gargadi Sunday Igboho, kan kalaman da suka ce na iya haddasa rikicin kabilanci

Kungiyoyin Fulani a yankin Kudu maso Yammacin Najeriya sun yi gargadin cewa zargin kabilar Fulani da hannu a ayyukan garkuwa da mutane ba tare da hujj...

Adamu Abdullahi
Read More
Abubuwa uku game da gwarzon dan wasa lionel messi a gasar kofin duniya
Wassani Jun 23, 2026

Abubuwa uku game da gwarzon dan wasa lionel messi a gasar kofin duniya

Lionel Messi, ya ƙara kafa wasu sabbin tarihi guda biyu a gasar cin Kofin Duniya bayan wasan rukuni na biyu da ƙasarsa ta buga da Austria a ranar Li...

Sultan Bello
Read More
Magoya bayan Sowore sun zargi DSS da cin zarafinsa ta hanyar kama ci da karfin tuwo da kuma raunata shi
Babban Labari Jun 22, 2026

Magoya bayan Sowore sun zargi DSS da cin zarafinsa ta hanyar kama ci da karfin tuwo da kuma raunata shi

Magoya bayan mai fafutukar kare haƙƙin ɗan Adam kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar African Action Congress (AAC), Omoyele Sowore,...

Adamu Abdullahi
Read More
Ku sauko da farashin siminti don saukaka gine gine a najeriya- FG
Babban Labari Jun 22, 2026

Ku sauko da farashin siminti don saukaka gine gine a najeriya- FG

Gwamnatin Tarayya ta yi ga kamfanionin Samar da siminti a Najeriya da su rage farashin siminti domin saukaka manyan aiyukan gine gine a kasarnan.Minis...

Adamu Abdullahi
Read More
An rantsar da Andy Burnham a Majalisar Dokokin Birtaniya
Labaran Ketare Jun 22, 2026

An rantsar da Andy Burnham a Majalisar Dokokin Birtaniya

An rantsar da Andy Burnham a matsayin sabon ɗan Majalisar Dokokin Birtaniya mai wakiltar mazaɓar Makerfield bayan nasararsa a zaɓe. Ya samu kyakkya...

azubairu
Read More
DPO ne ya cire wa matata hijabi, ya tura ta kan titi
Babban Labari, Tsaro Jun 22, 2026

DPO ne ya cire wa matata hijabi, ya tura ta kan titi

Aliyu Muhammad ya bayyana alhininsa bayan da wasu fusatattun mutane suka kashe tare da ƙona matarsa, Ummulkhairi, a jihar Kaduna bisa zargin satar ya...

azubairu
Read More
Ma'aikatar kula da lafiya a matakin farko ta jijar kano, ta dakatar da dukan sugabannin masu aikin Rigakafi da aka tura Hotoron Arewa
Babban Labari, Lafiya Jun 22, 2026

Ma'aikatar kula da lafiya a matakin farko ta jijar kano, ta dakatar da dukan sugabannin masu aikin Rigakafi da aka tura Hotoron Arewa

Ma’aikatar Kula da Lafiyar Matakin Farko ta Jihar Kano (KSPHCMB) ta amince da wasu muhimman matakai domin ƙarfafa ingancin ayyukan rigakafi, tabbat...

Adamu Abdullahi
Read More
Dole shugaban Tinubu ya ayyana dokar ta baci Kan matsalar tsaro kafin ya gagari kundila - makarfi
Babban Labari Jun 21, 2026

Dole shugaban Tinubu ya ayyana dokar ta baci Kan matsalar tsaro kafin ya gagari kundila - makarfi

Tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma tsohon sanata, Ahmed Mohammed Makarfi, ya yi kira ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya ayyana dokar ta-baci kan ...

Adamu Abdullahi
Read More
Nafisa Abdullahi Ta Jawo Ce-ce-ku-ce Bayan Furucinta Kan Aure
Nishadi Jun 21, 2026

Nafisa Abdullahi Ta Jawo Ce-ce-ku-ce Bayan Furucinta Kan Aure

Fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta janyo muhawara a kafafen sada zumunta bayan bayyana ra’ayinta game da aure, inda ta ce a ganinta ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!