YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1294 articles

Trump: Za Mu Iya Murƙushe Iran Cikin Ƙanƙanin Lokaci, Amma Na Fi Son Yarjejeniya
Labaran Ketare Jul 07, 2026

Trump: Za Mu Iya Murƙushe Iran Cikin Ƙanƙanin Lokaci, Amma Na Fi Son Yarjejeniya

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ƙasarsa na da ƙarfin da za ta iya murƙushe Iran cikin ƙanƙanin lokaci, amma ya ce ya fi son a warw...

azubairu
Read More
Macron Na Cikin Ƙoshin Lafiya Bayan Fashe-fashe A Damascus
Labaran Ketare Jul 07, 2026

Macron Na Cikin Ƙoshin Lafiya Bayan Fashe-fashe A Damascus

Gwamnatin Faransa ta tabbatar da cewa Shugaba Emmanuel Macron na cikin ƙoshin lafiya bayan wasu fashe-fashe biyu da suka afku a birnin Damascus na ƙ...

azubairu
Read More
"Yunkurin kare Gbajabiamila da Gwamnatin Tinubu takeyi shike nuni karara da gazawarta - Atiku Abubakar
Siyasa Jul 07, 2026

"Yunkurin kare Gbajabiamila da Gwamnatin Tinubu takeyi shike nuni karara da gazawarta - Atiku Abubakar

Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ƙara jefa kanta cikin abin kunya da sh...

Sultan Bello
Read More
A ranar litinin za a yi addu’ar cika shekara da rasuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari
Babban Labari Jul 07, 2026

A ranar litinin za a yi addu’ar cika shekara da rasuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari

Tsohon mai taimaka wa tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari kan harkokin yaɗa labarai, Bashir Ahmad, ya sanar da shirin gudanar da addu'o'i da taron...

Adamu Abdullahi
Read More
Jam'iyyar ADC a Kano ta sauke shugabanninta tare da naɗa Umar Bala Umar Kwalwa a matsayin sabon shugaban riƙo.
Siyasa Jul 07, 2026

Jam'iyyar ADC a Kano ta sauke shugabanninta tare da naɗa Umar Bala Umar Kwalwa a matsayin sabon shugaban riƙo.

Jam'iyyar ADC a Kano ta sauke shugabanninta tare da naɗa Umar Bala Umar Kwalwa a matsayin sabon shugaban riƙo."Ɗan Takarar Gwamnan ADC a Kano Na Ta...

Adamu Abdullahi
Read More
Tanzaniya Ta Tura Sojoji Da Ƴansanda Gabanin Zanga-zangar Ƙasa
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 06, 2026

Tanzaniya Ta Tura Sojoji Da Ƴansanda Gabanin Zanga-zangar Ƙasa

Gwamnatin Tanzaniya ta tura dakarun soji da jami’an ‘yansanda zuwa manyan biranen ƙasar gabanin wata zanga-zangar ƙasa da aka shirya gudanarwa r...

azubairu
Read More
Matatar Dangote Ta Fitar da Man Jirgin Sama na Naira Biliyan 757 Zuwa Turai
Babban Labari, Kasuwanci Jul 06, 2026

Matatar Dangote Ta Fitar da Man Jirgin Sama na Naira Biliyan 757 Zuwa Turai

Matatar Man Dangote ta ci gaba da faɗaɗa kasuwancinta a duniya, bayan da ta fitar da man jirgin sama da darajarsa ta kai kusan naira biliyan 757 zuw...

azubairu
Read More
Za a Kafa Gwamnatin Farar Hula a Gaza Bayan Hamas Ta Miƙa Ragamar Mulki
Labaran Ketare Jul 06, 2026

Za a Kafa Gwamnatin Farar Hula a Gaza Bayan Hamas Ta Miƙa Ragamar Mulki

Ƙungiyar Hamas ta sanar da rusa kwamitin da ke kula da harkokin gwamnatin Gaza, a wani mataki da ake kallon zai ba da damar kafa gwamnatin farar hula...

azubairu
Read More
Gwamnatin Najeriya ta bukaci dillalan man fetur dasu gaggauta rage farashin mai sakomakon faduwar farashin danyen man a duniya
Labaran gida Jul 06, 2026

Gwamnatin Najeriya ta bukaci dillalan man fetur dasu gaggauta rage farashin mai sakomakon faduwar farashin danyen man a duniya

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta buƙaci masu hada-hadar man fetur a faɗin ƙasar su gaggauta rage farashin litar fetur da sauran kayayyakin mai, biyo ...

Sultan Bello
Read More
Sama da Mutane 10,000 Sun Nemi Guraben Aikin Koyarwa 1,000 a Nasarawa
Labaran gida Jul 06, 2026

Sama da Mutane 10,000 Sun Nemi Guraben Aikin Koyarwa 1,000 a Nasarawa

Sama da mutum 10,000 ne suka nemi guraben aikin koyarwa 1,000 a makarantun firamare da Gwamnatin Jihar Nasarawa ta amince da ɗauka ƙarƙashin wani s...

Sultan Bello
Read More
Gwamnatin tarayya ta shawarci 'yan Najeriya da ke zaune a Afirka ta Kudu da  su fice daga kasar idan rayuwarsu na cikin hatsari
Babban Labari Jul 06, 2026

Gwamnatin tarayya ta shawarci 'yan Najeriya da ke zaune a Afirka ta Kudu da su fice daga kasar idan rayuwarsu na cikin hatsari

Gwamnatin tarayya ta shawarci 'yan Najeriya da ke zaune a Afirka ta Kudu da ke jin rayuwarsu na cikin hadari su yi amfani da damar jiragen da gwamnati...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Tinubu ta ciyo bashin Dala biliyan 11.4 daga bankin duniya cikin shekara uku
Labaran gida Jul 06, 2026

Gwamnatin Tinubu ta ciyo bashin Dala biliyan 11.4 daga bankin duniya cikin shekara uku

Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta samu rancen da ya kai Dala biliyan 11.4 daga Bankin Duniya tsakanin watan Yunin 2023 zuwa Yunin 2026, kamar yadda wan...

Sultan Bello
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!