Farashin Ɗanyen Mai Ya Tashi Bayan Rikicin Tsagaita Wuta Tsakanin Amurka Da Iran
Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya tashi da sama da kashi biyar cikin ɗari a ranar Laraba, bayan da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyan...
Read More
Showing 1294 articles
Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya tashi da sama da kashi biyar cikin ɗari a ranar Laraba, bayan da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyan...
Read More
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki tsohon Gwamnan Jihar Borno, Ali Modu Sheriff, kan ikirarins...
Read More
Bikin ya kunshi karrama waɗanda suka kammala shirin, tare da ƙaddamar da sabon rukuni na waɗanda za su shiga domin ci gaba da koyo hanyoyin in...
Read More
Aƙalla sojojin Burkina Faso da kuma ƴan bangar VDP da ke taimaka musu 50 ne aka kasha, a wasu hare-hare da mayaƙan JNIM da ke da alaƙa da ƙungiya...
Read More
Duk da dimbin nasarori da ya samu a harkar ƙwallon ƙafa, tauraron Portugal, Cristiano Ronaldo, ya kawo ƙarshen tafiyarsa a gasar cin Kofin Duniya b...
Read More
Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta bayyana cewa hare-haren jirage marasa matuƙa a Sudan sun yi sanadin mutuwar ƙananan yara 330 a cikin watanni shida...
Read More
Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Faransa (FFF) ta bayyana aniyarta ta ɗaukar matakin shari'a kan Sanatar Paraguay, Celeste Amarilla, bayan kalaman da ta yi ...
Read More
Gwamnatin Faransa ta tabbatar da janye dukkan jami'an diflomasiyyarta daga Burkina Faso, bayan da gwamnatin mulkin sojan ƙasar ta yanke hulɗar diflo...
Read More
Ƙasar Amurka, wadda ita ce kaɗai mai masaukin baki da ta rage a gasar cin Kofin Duniya ta FIFA 2026, ta yi bankwana da gasar bayan Belgium ta lallas...
Read More
Takaddama ta ɓarke tsakanin gwamnatin Najeriya da jam’iyyun adawa bayan wani rahoto ya haifar da ce-ce-ku-ce kan yadda aka kashe wasu kuɗaɗe da k...
Read More
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci Hukumar Kula da Gogayya da Kare Haƙƙin Masu Amfani da Kayayyaki ta Nijeriya (FCCPC) da ta gudanar da bi...
Read More
Ministan Shari'a na Iran, Amin Hossein Rahimi, ya bayyana cewa gwamnati ta samar da hanyoyin da za su bai wa 'yan ƙasar damar shigar da ƙorafe-ƙora...
Read More