YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1294 articles

Hukumar Jiragen Sama ta Turai ta yi gargaɗi kan zirga-zirgar jiragen sama a yankin Gabas ta Tsakiya
Labaran Ketare Jul 14, 2026

Hukumar Jiragen Sama ta Turai ta yi gargaɗi kan zirga-zirgar jiragen sama a yankin Gabas ta Tsakiya

Hukumar Kula da Tsaron Jiragen Sama ta Tarayyar Turai ta fitar da gargaɗi ga kamfanonin jiragen sama kan amfani da sararin samaniyar Bahrain, Kuwait,...

azubairu
Read More
Ashish Chanchlani ya halarci bikin ƙaddamar da fim ɗin The Odyssey a Mumbai
Nishadi Jul 14, 2026

Ashish Chanchlani ya halarci bikin ƙaddamar da fim ɗin The Odyssey a Mumbai

Fitaccen mai ƙirƙirar abun ciki kuma jarumi na India, Ashish Chanchlani, ya halarci bikin ƙaddamar da fim ɗin The Odyssey a Mumbai, inda ya wallaf...

azubairu
Read More
Tinubu ya nemi Majalisar Wakilai ta yi wa Kundin Tsarin Mulki kwaskwarima domin samun damar kafa 'yan sandan jihohi
Babban Labari Jul 14, 2026

Tinubu ya nemi Majalisar Wakilai ta yi wa Kundin Tsarin Mulki kwaskwarima domin samun damar kafa 'yan sandan jihohi

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci Majalisar Wakilai ta yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya na shekarar 1999 kwaskwarima domin samar da damar...

Adamu Abdullahi
Read More
Shagun Sharma za ta jagoranci sabon shirin talabijin na Colors
Nishadi Jul 14, 2026

Shagun Sharma za ta jagoranci sabon shirin talabijin na Colors

Fitacciyar jarumar talabijin ta India, Shagun Sharma, na shirin ƙara wani sabon babi a aikinta bayan da aka tabbatar za ta kasance babbar jarumar sab...

azubairu
Read More
Kotun Koli ta India ta yi watsi da ƙarar da ke ƙalubalantar amincewar gyaran gidan Shah Rukh Khan
Nishadi Jul 14, 2026

Kotun Koli ta India ta yi watsi da ƙarar da ke ƙalubalantar amincewar gyaran gidan Shah Rukh Khan

Kotun Koli ta India ta yi watsi da wata ƙara da wani mazaunin birnin Mumbai ya shigar, wadda ke ƙalubalantar amincewar da aka bai wa fitaccen jarumi...

azubairu
Read More
Waye zai kai wasan karshe? Ga abubuwan da ya kamata kusani kafin fafatarwa Faransa da Sifaniya
Wassani Jul 14, 2026

Waye zai kai wasan karshe? Ga abubuwan da ya kamata kusani kafin fafatarwa Faransa da Sifaniya

Ga muhimman abubuwan da ya kamata ka sani kafin fafatarwar Faransa da Sifaniya a wasan kusa da na karshe na Kofin Duniya na 2026:Wannan wasa zai tanta...

Sultan Bello
Read More
ADC da Atiku sun ɗaukaka ƙara zuwa Kotun Koli
Siyasa Jul 14, 2026

ADC da Atiku sun ɗaukaka ƙara zuwa Kotun Koli

Jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) da tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, sun ɗaukaka ƙara zuwa Kotun Koli, domin ƙalubala...

azubairu
Read More
Majalisar Wakilai ta janye kudirin kafa'yan sandan jihohi, inda za ta yi nazari kan sabon kudirin da Tinubu ya aike mata
Labaran gida Jul 14, 2026

Majalisar Wakilai ta janye kudirin kafa'yan sandan jihohi, inda za ta yi nazari kan sabon kudirin da Tinubu ya aike mata

Majalisar Wakilan Nijeriya ta janye kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ta gabatar kan kafa ‘yan sandan jihohi, inda ta ci gaba da duba sabon kudi...

Sultan Bello
Read More
Seyi Makinde yayi kira ga majalisar dinkin duniya da ta gudanar da cikakken bincike kan sace daliban jihar Oyo domin gano musabbabin aukuwar lamarin
Tsaro Jul 14, 2026

Seyi Makinde yayi kira ga majalisar dinkin duniya da ta gudanar da cikakken bincike kan sace daliban jihar Oyo domin gano musabbabin aukuwar lamarin

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya buƙaci a gudanar da cikakken bincike kan lamarin domin gano yadda abin ya faru da kuma tabbatar da gaskiya.Makind...

Sultan Bello
Read More
A Karon farko Daliban Najeriya za su wakilci ƙasar a gasar Spelling Bee ta Duniya da za a gudanar a birnin Shanghai na ƙasar China
Babban Labari Jul 14, 2026

A Karon farko Daliban Najeriya za su wakilci ƙasar a gasar Spelling Bee ta Duniya da za a gudanar a birnin Shanghai na ƙasar China

Dalibai huɗu daga Najeriya za su wakilci ƙasar a karon farko a gasar Spelling Bee ta Duniya da za a gudanar a birnin Shanghai na ƙasar China daga r...

Adamu Abdullahi
Read More
Ofishin tsohon shugaban Iran Mahmoud Ahmadinejad ya karyata cewa Isra’ila ta masa tayin daukarsa aiki
Babban Labari Jul 14, 2026

Ofishin tsohon shugaban Iran Mahmoud Ahmadinejad ya karyata cewa Isra’ila ta masa tayin daukarsa aiki

Tsohon shugaban Iran Mahmoud Ahmadinejad a ranar Talata ya ƙaryata wani rahoto na The New York Times da ke zargin cewa hukumar leken asiri ta Isra'il...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Jihar Neja ta haramta wa makarantu masu zaman kansu gudanar da bukukuwan kammala karatu (Graduation Ceremony), tare da maye gurbinsu da Bukukuwan Jawabi da Raba
Babban Labari Jul 14, 2026

Gwamnatin Jihar Neja ta haramta wa makarantu masu zaman kansu gudanar da bukukuwan kammala karatu (Graduation Ceremony), tare da maye gurbinsu da Bukukuwan Jawabi da Raba

An ƙaddamar da wannan tsari ne ta hannun Hukumar Kula da Makarantu Masu Zaman Kansu ta Jihar Neja, da nufin daidaita shirye-shiryen ƙarshen zangon k...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!