YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

NATO Ta Ce A Shirye Take Ta Fuskanci Duk Wata Barazana Daga Iran
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 19, 2026

NATO Ta Ce A Shirye Take Ta Fuskanci Duk Wata Barazana Daga Iran

Ƙungiyar tsaro ta NATO ta ce a shirye take ta tunkari duk wata barazana da Iran za ta iya yi, tana mai cewa za ta ɗauki matakan da suka dace domin k...

azubairu
Read More
Laberiya Za Ta Karɓi Baƙin Da Amurka Ta Kora
Labaran Ketare Aug 19, 2026

Laberiya Za Ta Karɓi Baƙin Da Amurka Ta Kora

Laberiya ta zama ɗaya daga cikin ƙasashen Afirka da suka amince su karɓi baƙin da gwamnatin Amurka ta kora daga ƙasar, inda ake sa ran wasu daga ...

azubairu
Read More
A yau Yaƙin Neman Zaɓen Najeriya na 2027 Aka Fara.
Babban Labari, Siyasa Aug 19, 2026

A yau Yaƙin Neman Zaɓen Najeriya na 2027 Aka Fara.

A yau, Laraba 19 ga Agusta 2026, aka fara yaƙin neman zaɓe a hukumance gabanin babban zaɓen shugaban ƙasar Najeriya da za a gudanar a watan Janair...

azubairu
Read More
Kotun Cape Town Ta Dage Hukunci Chidinma Adetshina
Labaran gida, Labaran Ketare Aug 19, 2026

Kotun Cape Town Ta Dage Hukunci Chidinma Adetshina

Kotun Cape Town a Afirka ta Kudu ta dage yanke hukunci kan shari’ar Chidinma Adetshina, ‘yar asalin Najeriya kuma tsohuwar sarauniyar kyau, zuwa r...

azubairu
Read More
Taiwo Awoniyi ya koma Coventry City kan £9m
Wassani Aug 19, 2026

Taiwo Awoniyi ya koma Coventry City kan £9m

Coventry City F.C. ta kammala ɗaukar ɗan wasan gaba na Najeriya, Taiwo Awoniyi, daga Nottingham Forest F.C. kan kuɗin da ya kai fam miliyan 9.Awoni...

azubairu
Read More
Rodri: Buga wa Barcelona babban buri ne a gare ni
Wassani Aug 19, 2026

Rodri: Buga wa Barcelona babban buri ne a gare ni

Dan wasan tsakiya na ƙasar Sifaniya, Rodri, ya bayyana cewa buga wa FC Barcelona wasa babban buri ne a gare shi, bayan ya isa birnin Barcelona domin ...

azubairu
Read More
Jeff Bezos ya shiga ta sayi kusan 40% na Liverpool
Wassani Aug 19, 2026

Jeff Bezos ya shiga ta sayi kusan 40% na Liverpool

An ruwaito cewa kamfanin 1892 Holdings ya sayar da kashi ɗaya bisa uku na Liverpool, amma rahotanni daga The Athletic sun ce a zahiri hannun jarin da...

azubairu
Read More
Patrick Vieira ya zama sabon kocin Senegal
Wassani Aug 19, 2026

Patrick Vieira ya zama sabon kocin Senegal

An naɗa tsohon kyaftin ɗin Arsenal da tawagar Faransa, Patrick Vieira, a matsayin sabon babban kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta maza ta Senegal, Te...

azubairu
Read More
Aston Villa na tattaunawa da West Ham kan ɗaukar Aaron Wan-Bissaka
Wassani Aug 19, 2026

Aston Villa na tattaunawa da West Ham kan ɗaukar Aaron Wan-Bissaka

Ana ci gaba da tattaunawa tsakanin Aston Villa da West Ham United kan yiwuwar ɗaukar ɗan wasan baya Aaron Wan-Bissaka, yayin da Villa ke shirin ƙar...

azubairu
Read More
INEC ta tabbatar da shirin gudanar da zaɓe mai inganci.
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 19, 2026

INEC ta tabbatar da shirin gudanar da zaɓe mai inganci.

Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), Joash Amupitan, ya yi kira ga ’yan Najeriya da su kwantar da hankalinsu, yana mai tabbatar d...

azubairu
Read More
Da Tinubu ya so APC ta lashe Osun, da ya je jihar da kansa, ingi wike
Babban Labari, Siyasa Aug 19, 2026

Da Tinubu ya so APC ta lashe Osun, da ya je jihar da kansa, ingi wike

Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi amfani da cikakken ƙarfin gwamnatin tarayya wajen ganin j...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kaduna ta musanta iƙirarin ASUU na cewa malamai sama da 200 sun bar KASU
Babban Labari, Labaran gida Aug 19, 2026

Gwamnatin Kaduna ta musanta iƙirarin ASUU na cewa malamai sama da 200 sun bar KASU

Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi watsi da iƙirarin Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) cewa sama da malamai 200 sun ajiye aikinsu a Jami’ar ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!