YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1294 articles

Gwamnatin tarayya ta samar da kayan haihuwa a asibitocin Jihar jigawa na kimanin Naira Biliyan 10
Lafiya Jul 04, 2026

Gwamnatin tarayya ta samar da kayan haihuwa a asibitocin Jihar jigawa na kimanin Naira Biliyan 10

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da rabon kayayyakin kula da mata masu juna biyu da jarirai a lokacin gaggawa, da kayan haihuwa da magunguna na kimanin N...

Adamu Abdullahi
Read More
'Har yanzu muna ƙalubalantar shugabancin David Mark a ADC' — Nafi'u Bala
Labaran gida, Siyasa Jul 03, 2026

'Har yanzu muna ƙalubalantar shugabancin David Mark a ADC' — Nafi'u Bala

Ɗaya daga cikin ɓangarorin da ke rikici kan shugabancin jam'iyyar ADC, ƙarƙashin Nafi'u Bala Gombe, ya ce har yanzu suna ci gaba da ƙalubalantar ...

azubairu
Read More
Kano Pillars ta naɗa Daniel Ogunmodede a matsayin sabon kocinta
Labaran gida, Wassani Jul 03, 2026

Kano Pillars ta naɗa Daniel Ogunmodede a matsayin sabon kocinta

Hukumar gudanarwar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta sanar da naɗin Daniel Ogunmodede a matsayin sabon babban kocin ƙungiyar domin jagoran...

azubairu
Read More
Tsohon Shugaban Rasha ya jagoranci tawagar ƙasar zuwa jana'izar Ayatollah
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 03, 2026

Tsohon Shugaban Rasha ya jagoranci tawagar ƙasar zuwa jana'izar Ayatollah

Mataimakin shugaban Majalisar Tsaron Rasha kuma tsohon shugaban ƙasar, Dmitry Medvedev, ya isa birnin Tehran domin jagorantar tawagar ƙasarsa a jana...

azubairu
Read More
An Fara Gwajin Sabon Maganin Ebola a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo
Lafiya Jul 03, 2026

An Fara Gwajin Sabon Maganin Ebola a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta sanar da fara gwajin wani sabon magani da ake fatan zai taimaka wajen yaƙi da nau'in ƙwayar cutar Ebola mai suna B...

azubairu
Read More
Za Mu Sallami Duk Wanda Aka Kama da Takardun Bogi — Gwamna Radda
Babban Labari, Labaran gida Jul 03, 2026

Za Mu Sallami Duk Wanda Aka Kama da Takardun Bogi — Gwamna Radda

Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya sha alwashin sallamar duk wani ma'aikacin gwamnati da aka samu ya samu aiki ta hanyar amfani da takardun ...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kano ta kaddamar da  rabon maganin sama da miliyan 2.9M ga yara dake kananun hukumomi 36 karkashin Shirin SARMAAN II zagaye na uku
Lafiya Jul 03, 2026

Gwamnatin Kano ta kaddamar da rabon maganin sama da miliyan 2.9M ga yara dake kananun hukumomi 36 karkashin Shirin SARMAAN II zagaye na uku

Gwmanatin kano ta jaddada kudurin na Cigaba da inganta kula lafiyar yara ta hanayar raba magunguna ga kana nan yara a kananun hukumomi 36Kwamishinan L...

Adamu Abdullahi
Read More
Harin Bam Ya Kashe Mutum Shida a Damascus na Ƙasar Syria
Labaran Ketare Jul 03, 2026

Harin Bam Ya Kashe Mutum Shida a Damascus na Ƙasar Syria

Aƙalla mutum shida sun mutu, yayin da wasu 22 suka jikkata sakamakon fashewar wani bam a wani gidan shan shayi da ke cike da jama'a a tsakiyar birnin...

azubairu
Read More
Iran Ta Fara Zaman Makoki Yayin da Ake Shirye-shiryen Jana'izar Ayatollah Ali Khamenei
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 03, 2026

Iran Ta Fara Zaman Makoki Yayin da Ake Shirye-shiryen Jana'izar Ayatollah Ali Khamenei

Iran ta fara gudanar da zaman makoki na ƙasa baki ɗaya yayin da ake shirye-shiryen jana'izar tsohon Jagoran Addinin ƙasar, Ayatollah Ali Khamenei, ...

azubairu
Read More
Najeriya Ta Tabbatar da Janyewar Yawancin Sojojin Amurka Daga Ƙasar
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jul 03, 2026

Najeriya Ta Tabbatar da Janyewar Yawancin Sojojin Amurka Daga Ƙasar

Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa yawancin sojojin Amurka da aka tura ƙasar a farkon wannan shekarar domin taimakawa wajen yaƙi da ta'addanci s...

azubairu
Read More
Ba Mu Yanke Hukunci Kan Sauya Kayan NYSC ba – Ministan Matasa
Babban Labari, Labaran gida Jul 03, 2026

Ba Mu Yanke Hukunci Kan Sauya Kayan NYSC ba – Ministan Matasa

Ministan Matasa na Najeriya, Ayodele Olawande, ya bayyana cewa har yanzu gwamnatin tarayya ba ta yanke hukunci kan sauya tufafin masu yi wa ƙasa hidi...

azubairu
Read More
DSS Ta Gurfanar da Mutum Biyar Kan Zargin ɓoye Inda Timipre Sylva Yake
Labaran gida, Tsaro Jul 03, 2026

DSS Ta Gurfanar da Mutum Biyar Kan Zargin ɓoye Inda Timipre Sylva Yake

Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta gurfanar da wasu mutum biyar a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja bisa zarginsu da ɓoye bayanai ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!