YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1294 articles

Sojojin Najeriya Sun Lalata Wata Haramtacciyar Masana'antar Ƙera Makamai a Kebbi
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 03, 2026

Sojojin Najeriya Sun Lalata Wata Haramtacciyar Masana'antar Ƙera Makamai a Kebbi

Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cewa dakarunta na Operation FANSAN YAMMA sun gano tare da lalata wata haramtacciyar masana'antar ƙera makamai a J...

azubairu
Read More
Hukumar Kwastam Ta Tara Naira Tiriliyan 3.35 Cikin Watanni Biyar
Babban Labari, Labaran gida Jul 02, 2026

Hukumar Kwastam Ta Tara Naira Tiriliyan 3.35 Cikin Watanni Biyar

Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta sanar da cewa ta tara kuɗaɗen shiga da suka kai Naira tiriliyan 3.35 tsakanin watan Janairu da Mayun shekarar 2...

azubairu
Read More
Zanen 'Adire' zai maye gurbin Khaki a matsayin sabon tufafin NYSC
Babban Labari, Labaran gida Jul 02, 2026

Zanen 'Adire' zai maye gurbin Khaki a matsayin sabon tufafin NYSC

Ministan Raya Matasa na Najeriya, Ayodele Olawande, ya tabbatar da cewa gwamnatin tarayya ta amince da wani sabon sauyi a shirin hidimar ƙasa (NYSC),...

azubairu
Read More
Iran Ta Yi Allah-Wadai da Barazanar Isra'ila Kan Khamenei
Labaran Ketare, Tsaro Jul 02, 2026

Iran Ta Yi Allah-Wadai da Barazanar Isra'ila Kan Khamenei

Iran ta yi Allah-wadai da kalaman da Ministan Tsaron Isra'ila, Israel Katz, ya yi kan Mojtaba Khamenei, inda ta bayyana su a matsayin barazana da ta s...

azubairu
Read More
Indiya Ta Buƙaci WhatsApp Ta Jinkirta Sabon Tsarin Amfani da Sunaye
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 02, 2026

Indiya Ta Buƙaci WhatsApp Ta Jinkirta Sabon Tsarin Amfani da Sunaye

Gwamnatin Indiya ta buƙaci WhatsApp ta dakatar da ƙaddamar da wani sabon tsari da zai bai wa masu amfani da manhajar damar amfani da sunaye na musam...

azubairu
Read More
Kotu Ta Tabbatar da David Mark a Matsayin Shugaban Jam'iyyar ADC
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Jul 02, 2026

Kotu Ta Tabbatar da David Mark a Matsayin Shugaban Jam'iyyar ADC

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tabbatar da Sanata David Mark a matsayin halastaccen shugaban jam'iyyar African Democratic Congress (ADC).Kotun ta...

azubairu
Read More
Mece Ce Makomar Kuɗaɗen Masu Ajiya Bayan CBN Ta Soke Lasisin Bankuna 46?
Kasuwanci Jul 02, 2026

Mece Ce Makomar Kuɗaɗen Masu Ajiya Bayan CBN Ta Soke Lasisin Bankuna 46?

Bayan Babban Bankin Najeriya (CBN) ya soke lasisin bankunan microfinance 46, ƴan Najeriya da dama sun fara nuna damuwa kan makomar kuɗaɗensu da ke ...

azubairu
Read More
Jimmillar mutanen da suka mutu a Jihar Neja ya kai 48 bayan Jerin hare - hare da ramuwar gayya
Babban Labari, Tsaro Jul 02, 2026

Jimmillar mutanen da suka mutu a Jihar Neja ya kai 48 bayan Jerin hare - hare da ramuwar gayya

Ƴan sanda sun bayyana cewa, an kashe aƘalla mutum 18 a jihar Neja, dake yankin Arewa ta tsakiyar Najeriya, sakamakon jerin hare-haren da ke da nasab...

Adamu Abdullahi
Read More
Mataimakin Ministan Harkokin Waje na Iran Kazem Gharibabadi ya ce Tehran zata yi amfani da kadarorinta da amurka zata saka wajen biyan manyan bukatunta
Labaran Ketare Jul 02, 2026

Mataimakin Ministan Harkokin Waje na Iran Kazem Gharibabadi ya ce Tehran zata yi amfani da kadarorinta da amurka zata saka wajen biyan manyan bukatunta

Mataimakin Ministan Harkokin Waje na Iran Kazem Gharibabadi ya ce Tehran za ta yi amfani da wasu kadarorinta da aka daskarar a Qatar wajen siyan kayay...

Adamu Abdullahi
Read More
Sojojin Burkina Faso a ranar Laraba sun ce sun daƙile hare-haren da ƙungiyoyin ‘yanta’adda tare da kashe fiye da mahara 400
Labaran Ketare Jul 02, 2026

Sojojin Burkina Faso a ranar Laraba sun ce sun daƙile hare-haren da ƙungiyoyin ‘yanta’adda tare da kashe fiye da mahara 400

Sojojin Burkina Faso a ranar Laraba sun ce sun daƙile hare-haren da ƙungiyoyin ‘yanta’adda suka kai wasu sansanonin soji a ranar 30 ga Yuni, ind...

Adamu Abdullahi
Read More
Tinubu Ya Ƙaddamar da Aikin Babbar Hanyar Akwanga–Maiduguri Super Highway
Babban Labari, Labaran gida Jul 01, 2026

Tinubu Ya Ƙaddamar da Aikin Babbar Hanyar Akwanga–Maiduguri Super Highway

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ta hannun Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda, ya ƙaddamar da aikin Sashe na Farko ...

azubairu
Read More
Xi Jinping Ya Sha Alwashin Ƙarfafa Sojin China da Yaƙi da Cin Hanci
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 01, 2026

Xi Jinping Ya Sha Alwashin Ƙarfafa Sojin China da Yaƙi da Cin Hanci

Shugaban ƙasar China, Xi Jinping, ya yi alƙawarin ci gaba da ƙarfafa da zamanantar da rundunar sojin ƙasar, tare da ƙara kaimi wajen yaƙi da cin...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!