YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

Shin kunsan dalilin dayasa kungiyar Real Madrid daukar hukunci akan dan wasa Raul Asensio?
Wassani Sep 03, 2026

Shin kunsan dalilin dayasa kungiyar Real Madrid daukar hukunci akan dan wasa Raul Asensio?

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta dauki matakin ladabtarwa kan matashin dan wasanta, Raúl Asencio, bayan dan wasan ya shiga cikin wani lamari d...

Sultan Bello
Read More
Majalisar Ɗinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Ƙarin Tashin Hankali Tsakanin Amurka Da Iran
Labaran Ketare Sep 03, 2026

Majalisar Ɗinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Ƙarin Tashin Hankali Tsakanin Amurka Da Iran

Kakakin Majalisar Ɗinkin Duniya, Stéphane Dujarric, ya ce Babban Sakataren Majalisar, António Guterres, na matuƙar damuwa da sake barkewar musayar...

azubairu
Read More
Iran Ta Kai Hari Kan Sansanonin Sojin Amurka a Kuwait – Tasnim
Labaran Ketare Sep 03, 2026

Iran Ta Kai Hari Kan Sansanonin Sojin Amurka a Kuwait – Tasnim

Sa’a guda bayan da rundunar sojin Kuwait ta sanar da cewa tsarin kariyar sararin samaniyar ƙasar ya yi nasarar dakile hare-haren makamai masu linza...

azubairu
Read More
Mutane 252 Sun Mutu Sakamakon Cutar Zazzaɓin Lassa A Najeriya
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Mutane 252 Sun Mutu Sakamakon Cutar Zazzaɓin Lassa A Najeriya

Cibiyar Yaƙi da Cututtuka ta Najeriya, NCDC, ta ce aƙalla mutane 252 ne suka mutu sakamakon cutar zazzaɓin Lassa a Najeriya tun farkon shekarar 202...

azubairu
Read More
Kawu Sumaila Ya Bukaci APC Ta Tausasa Harshe A Kamfen Din 2027
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Kawu Sumaila Ya Bukaci APC Ta Tausasa Harshe A Kamfen Din 2027

Sanata Abdulrahman Kawu Sumaila, mai wakiltar Kano ta Kudu a Majalisar Dattawan Najeriya, ya shawarci jam’iyyar APC da ta yi amfani da kalamai masu ...

azubairu
Read More
Cutar Mashaƙo Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane 23 A Filato
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Cutar Mashaƙo Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane 23 A Filato

Cutar Mashaƙo na ci gaba da yaɗuwa a wasu sassan jihohin Filato, Katsina da Kano, inda ta yi sanadin mutuwar mutane da dama tare da janyo rashin laf...

azubairu
Read More
Uber Ta Dakatar Da Ayyukanta A Najeriya Bayan Fiye Da Shekaru 10
Babban Labari, Labaran gida Sep 02, 2026

Uber Ta Dakatar Da Ayyukanta A Najeriya Bayan Fiye Da Shekaru 10

Kamfanin motocin haya ta manhaja, Uber, ya sanar da dakatar da ayyukansa a Najeriya da Uganda daga Laraba, 2 ga Satumban 2026, bayan shafe sama da she...

azubairu
Read More
Iran Ta Ce Ta Kai Hare-Haren Jiragen Sama Marasa Matuka Kan Sansanonin Amurka
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Iran Ta Ce Ta Kai Hare-Haren Jiragen Sama Marasa Matuka Kan Sansanonin Amurka

Sojojin Iran sun sanar da cewa sun kai hare-hare da jiragen sama marasa matuƙa (drones) kan wasu sansanonin sojojin Amurka da ke Bahrain da Hadaddiya...

azubairu
Read More
Jagoran Iran Ya Yi Kira Ga Ƙasashen Musulmi Su Haɗa Kai Kan Amurka Da Isra’ila
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Jagoran Iran Ya Yi Kira Ga Ƙasashen Musulmi Su Haɗa Kai Kan Amurka Da Isra’ila

Jagoran Addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya yi kira ga shugabannin ƙasashen Musulmi, musamman na Gabas ta Tsakiya da yankin Tekun Fasha, da su haɗa k...

azubairu
Read More
Trump Ya Musanta Rahoton Cewa Amurka Na Son Iran Ta Koma Teburin Tattaunawa
Labaran Ketare Sep 02, 2026

Trump Ya Musanta Rahoton Cewa Amurka Na Son Iran Ta Koma Teburin Tattaunawa

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya musanta wani rahoto da kafar yaɗa labarai ta ABC News ta wallafa, wanda ya ce gwamnatinsa na ƙoƙarin tilasta Iran...

azubairu
Read More
Jami’in Sojin Nijar Ya Zargi Wasu Ƙasashen Waje Da Hannu A Harin Sansanin Soji
Labaran Ketare Sep 02, 2026

Jami’in Sojin Nijar Ya Zargi Wasu Ƙasashen Waje Da Hannu A Harin Sansanin Soji

Wani jami’in sojin Nijar, Roger Gabriel, ya zargi wasu ƙasashen waje da hannu a bore da harbe-harben da suka faru a wani sansanin soji da ke Yamai ...

azubairu
Read More
Rundunar Yan sandan Kano ta tura sabbin jami'a 250 da ta horar zuwa Kananun hukumomin dake iyakar jihar don inganta tsaro
Tsaro Sep 01, 2026

Rundunar Yan sandan Kano ta tura sabbin jami'a 250 da ta horar zuwa Kananun hukumomin dake iyakar jihar don inganta tsaro

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta rarraba jami’an ’yan sanda 250 da suka kammala horo na tsawon wata guda zuwa ƙananan hukumomin da ke kan iya...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!