YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

Ambaliyar ruwa ta mamaye sassan Abuja bayan mamakon ruwan sama
Babban Labari Aug 17, 2026

Ambaliyar ruwa ta mamaye sassan Abuja bayan mamakon ruwan sama

Mamakon ruwan sama da aka yi a Abuja ya haddasa ambaliyar ruwa a wasu sassan Babban Birnin Tarayya, lamarin da ya jefa mazauna yankunan cikin halin ƙ...

azubairu
Read More
El-Rufai ya shigar da ƙarar Naira biliyan 10 kan ICPC kan hana shi ganin iyalansa
Labaran gida Aug 17, 2026

El-Rufai ya shigar da ƙarar Naira biliyan 10 kan ICPC kan hana shi ganin iyalansa

Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar da sabuwar ƙarar Naira biliyan 10 a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan zargin hukumar ...

azubairu
Read More
Fitacciyar jarumar Amurka Hayden Panettiere ta rasu tana da shekara 36
Nishadi Aug 17, 2026

Fitacciyar jarumar Amurka Hayden Panettiere ta rasu tana da shekara 36

Fitacciyar jarumar fina-finan Amurka, Hayden Panettiere, wadda ta yi fice a shirye-shiryen talabijin na Heroes da Nashville, ta rasu tana da shekara 3...

azubairu
Read More
Jami’ar Jihar Yobe zata wajabta dasa bishiya da kula da muhalli cikin sharuddan da ɗalibai za su cika kafin kammala karatunsu
Labaran gida Aug 16, 2026

Jami’ar Jihar Yobe zata wajabta dasa bishiya da kula da muhalli cikin sharuddan da ɗalibai za su cika kafin kammala karatunsu

Shugaban Jami’ar, Prof. Muhammad Tahir, ne ya bayyana hakan yayin ƙaddamar da shirin dasa bishiyoyi na shekarar 2026, wanda Sashen Gandun Daji da K...

Adamu Abdullahi
Read More
Sheikh Nuru Khalid Ya Yi Magana Kan Dangantakarsa da Sheikh Sani Yahaya Jingir
Babban Labari, Labaran gida Aug 15, 2026

Sheikh Nuru Khalid Ya Yi Magana Kan Dangantakarsa da Sheikh Sani Yahaya Jingir

Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Nuru Khalid, ya ce a wasu lokuta suna fuskantar ƙalubalen samun damar ganawa da shugaban ƙungiyar Jama'at...

azubairu
Read More
Sojojin Najeriya Sun Kashe ’Yan Ta’adda Biyu, Sun Kwace Makamai a Zamfara
Babban Labari Aug 15, 2026

Sojojin Najeriya Sun Kashe ’Yan Ta’adda Biyu, Sun Kwace Makamai a Zamfara

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarun Operation FANSAN YAMMA sun kashe ’yan ta’adda biyu tare da kwato bindigogi, alburusai da babura yayin wani s...

azubairu
Read More
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta ce Najeriya na cikin kasashen da aka samu rahotannin kai hare-hare kan jami'an lafiya da cibiyoyin kiwon lafiya
Labaran gida Aug 15, 2026

Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta ce Najeriya na cikin kasashen da aka samu rahotannin kai hare-hare kan jami'an lafiya da cibiyoyin kiwon lafiya

Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta ce Najeriya na cikin kasashen da aka samu rahotannin kai hare-hare kan jami'an lafiya da cibiyoyin kiwon lafiya.WHO ...

Sultan Bello
Read More
Yan bindiga sunyi garkuwa tare da harbin wasu mutane a garin Lakwaya dake karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano
Tsaro Aug 15, 2026

Yan bindiga sunyi garkuwa tare da harbin wasu mutane a garin Lakwaya dake karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano

Al'ummar garin Lakwaya da ke Karamar Hukumar Gwarzo a Jihar Kano sunkwana cikin zullumi bayan harin da 'yan bindiga suka kai garin a daren Juma'a.Baya...

Sultan Bello
Read More
Zambiya Ta Dakatar da Ƙirga Ƙuri’u Bayan Rahotannin Tashin Hankali
Labaran Ketare, Siyasa Aug 14, 2026

Zambiya Ta Dakatar da Ƙirga Ƙuri’u Bayan Rahotannin Tashin Hankali

Hukumar Zaɓe ta Zambiya ta dakatar da ƙirga ƙuri’u a faɗin ƙasar bayan samun rahotannin tashin hankali a wasu yankuna bayan zaɓen shugaban ƙa...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Yi Kira da A Gudanar da Zaɓen Osun Cikin Zaman Lafiya
Babban Labari, Siyasa Aug 14, 2026

Tinubu Ya Yi Kira da A Gudanar da Zaɓen Osun Cikin Zaman Lafiya

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da hukumomin tsaro da su tabbatar da gudanar da zaɓen gwamna...

azubairu
Read More
An Saki Ba’amurke Kevin Rideout da Aka Yi Garkuwa da Shi a Nijar
Babban Labari Aug 14, 2026

An Saki Ba’amurke Kevin Rideout da Aka Yi Garkuwa da Shi a Nijar

An saki wani Ba’amurke mai aikin mishan, Kevin Rideout, wanda aka yi garkuwa da shi a Nijar kusan watanni 10 da suka gabata, bayan ya shafe dogon lo...

azubairu
Read More
Mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta bayar da umarnin sakin fursunoni bakwai bisa dalilan rashin lafiya, bayan shari’o’in mutane 82
General Aug 14, 2026

Mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta bayar da umarnin sakin fursunoni bakwai bisa dalilan rashin lafiya, bayan shari’o’in mutane 82

Alkaliyar babbar kotun Jihar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta bayar da umarnin sakin fursunoni bakwai bisa dalilan rashin lafiya, bayan ta dub...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!