YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

Wata gobara ta lakume  dukiya da aka kiyasta darajarta da kusan Naira miliyan 80 a Yalenguruza Quarters, dake Jihar Gombe
Babban Labari Aug 14, 2026

Wata gobara ta lakume dukiya da aka kiyasta darajarta da kusan Naira miliyan 80 a Yalenguruza Quarters, dake Jihar Gombe

Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya reshen Jihar Gombe, ce ta bayyana hakan a cikin wata sanarwa da jami’in hulÉ—a da jama’a na hukumar, ASF MB Muâ€...

Adamu Abdullahi
Read More
Kwamitin Shugaban Ƙasa Ya Ƙara Wa’adin Miƙa Ra’ayoyi Kan Dokar ‘Yan Sanda ta Ƙasa
Babban Labari, Labaran gida Aug 14, 2026

Kwamitin Shugaban Ƙasa Ya Ƙara Wa’adin Miƙa Ra’ayoyi Kan Dokar ‘Yan Sanda ta Ƙasa

Kwamitin Aiki na Shugaban Ƙasa kan Dokar ‘Yan Sanda ta Ƙasa (National Policing Bill) ya ƙara wa’adin miƙa takardun ra’ayoyi da matsaya (memo...

azubairu
Read More
Gwamnatin Tarayya Za Ta Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Domin Inganta Kula da Lafiyar Masu Rauni
Babban Labari, Labaran gida Aug 14, 2026

Gwamnatin Tarayya Za Ta Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Domin Inganta Kula da Lafiyar Masu Rauni

Gwamnatin Tarayya ta ce za ta ƙarfafa haɗin gwiwa da abokan hulɗa domin inganta kiwon lafiya da tallafa wa ’yan Najeriya masu rauni, musamman mut...

azubairu
Read More
Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida Ta Musanta Dakatar da Daukar Ma’aikata na CDCFIB
Labaran gida Aug 14, 2026

Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida Ta Musanta Dakatar da Daukar Ma’aikata na CDCFIB

Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Najeriya ta musanta wani sanarwar bogi da ke yawo a kafafen sada zumunta da manhajojin aika saƙonni, wadda ke iki...

azubairu
Read More
INEC Ta Ce An Tattara PVC Sama da Miliyan 1.9 a Jihar Osun
Labaran gida, Siyasa Aug 14, 2026

INEC Ta Ce An Tattara PVC Sama da Miliyan 1.9 a Jihar Osun

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta (INEC) ta bayyana cewa masu kaɗa ƙuri’a 1,906,390 ne suka karɓi katin zaɓe na dindindin (PVC) daga cikin mutane 2,...

azubairu
Read More
Sarkin Musulmi Ya Bayyana Juma’a a Matsayin Ranar Farko ta Rabi’ul Awwal 1448 AH
Babban Labari Aug 14, 2026

Sarkin Musulmi Ya Bayyana Juma’a a Matsayin Ranar Farko ta Rabi’ul Awwal 1448 AH

Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana Juma’a, 1...

azubairu
Read More
NHRC Ta Yi Gargadi Kan Kalaman Tsokana Gaban Zaɓen Osun da na 2027
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 14, 2026

NHRC Ta Yi Gargadi Kan Kalaman Tsokana Gaban Zaɓen Osun da na 2027

Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Ƙasa (NHRC) ta nuna damuwa kan yawaitar kalaman ƙiyayya, kalaman tsokana, barazanar tashin hankali da kuma tsorat...

azubairu
Read More
Kano Ta Ƙaddamar da Taron Tsara Kasafin Kuɗin 2027–2029
Labaran gida Aug 13, 2026

Kano Ta Ƙaddamar da Taron Tsara Kasafin Kuɗin 2027–2029

Ma’aikatar Kasafin Kuɗi da Tsare-tsare ta Jihar Kano ta fara wani taron kwanaki biyu domin ci gaba da tsara kasafin kuɗin jihar na shekarun 2027 z...

Sultan Bello
Read More
NSA Ribadu Ya Jagoranci Tawagar Najeriya a Tattaunawar Tsaro da Amurka
Babban Labari, Labaran Ketare, Tsaro Aug 13, 2026

NSA Ribadu Ya Jagoranci Tawagar Najeriya a Tattaunawar Tsaro da Amurka

Mai ba Shugaban Ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya jagoranci manyan jami’an tsaro daga Najeriya zuwa birnin Washington, D.C., domin h...

azubairu
Read More
REMASAB Ta Ƙulla Alaka da Masu Sarautun Gargajiya a Sabon Gari Domin Inganta Tsaftar Muhalli
Labaran gida Aug 13, 2026

REMASAB Ta Ƙulla Alaka da Masu Sarautun Gargajiya a Sabon Gari Domin Inganta Tsaftar Muhalli

Hukumar Kula da Tsaftar Muhalli ta Jihar Kano, REMASAB, ta kai ziyarar aiki ga masu riƙe da sarautun gargajiya a yankin Sabon Gari da ke Ƙaramar Huk...

azubairu
Read More
Oluremi Tinubu Ta Ƙarfafa wa Matasan Najeriya Gwiwar Neman Ilimi
Babban Labari Aug 13, 2026

Oluremi Tinubu Ta Ƙarfafa wa Matasan Najeriya Gwiwar Neman Ilimi

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, ta buƙaci matasan Najeriya da su ƙara himma wajen neman ilimi, ƙirƙire-ƙirƙire, kasuwanci da kishin ƙ...

azubairu
Read More
Noma na Fuskantar Matsalar Samun Kuɗi da Maido da Lamuni — AFAN
Kasuwanci, Labaran gida Aug 13, 2026

Noma na Fuskantar Matsalar Samun Kuɗi da Maido da Lamuni — AFAN

Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙungiyar Manoman Najeriya (AFAN), Shehu Bello, ya ce matsalar da harkar noma a Najeriya ke fuskanta ba wai ƙarancin kuɗa...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!