YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1289 articles

Yakubu Kingsley ya shigar da Donald Duke kara gaban kotu yana kalubalantar zamansa Dan takarar shugaban kasa a jam’iyar PRP
Babban Labari Jun 21, 2026

Yakubu Kingsley ya shigar da Donald Duke kara gaban kotu yana kalubalantar zamansa Dan takarar shugaban kasa a jam’iyar PRP

Mai neman takarar kujerar shugaban ƙasa a jam’iyyar PRP, Yakubu Kingsley, ya kalubalanci nasarar tsohon gwamnan Jihar Cross River, Donald Duke, a m...

Adamu Abdullahi
Read More
Dala Biliyan 6 Na Cikin Tayin Da Amurka Ke Yi Wa Iran
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 21, 2026

Dala Biliyan 6 Na Cikin Tayin Da Amurka Ke Yi Wa Iran

Wani rahoto da kafar yaɗa labarai ta Axios ta wallafa ya ce Amurka na neman Iran ta amince da bai wa masu binciken Majalisar Ɗinkin Duniya damar dub...

azubairu
Read More
Hukumar dake kula da aiyukan Gidajen gyaran Hali, Kashe gobara da civil defence ( CDCFIB) ta karyata rahotonnin dake cewa ta dage daukar sabbin jami'ai
Babban Labari Jun 21, 2026

Hukumar dake kula da aiyukan Gidajen gyaran Hali, Kashe gobara da civil defence ( CDCFIB) ta karyata rahotonnin dake cewa ta dage daukar sabbin jami'ai

Hukumar Kula da Ayyukan tsaro na farar hula, Gidajen Gyaran Hali, Kashe Gobara da Shige da Fice (CDCFIB) ta karyata wata sanarwar bogi da ke yawo a ka...

Adamu Abdullahi
Read More
muna murnar soyayya, juriya da sadaukarwar da iyaye maza ke nunawa a faɗin Najeriya da ma duniya baki ɗaya  - Remi Tinubu
Babban Labari Jun 21, 2026

muna murnar soyayya, juriya da sadaukarwar da iyaye maza ke nunawa a faɗin Najeriya da ma duniya baki ɗaya - Remi Tinubu

Uwar gidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta taya iyaye maza a Najeriya da ma duniya baki ɗaya murnar Ranar Uba ta Duniya da ake gudanarwa a ...

Adamu Abdullahi
Read More
Hon wanzam Zaki Dan Majalisa a Jihar Bauhci ya rasu a safiyar wannan rana
Babban Labari Jun 21, 2026

Hon wanzam Zaki Dan Majalisa a Jihar Bauhci ya rasu a safiyar wannan rana

Dan majalisar dokokin Jihar Bauchi mai wakiltar mazabar Sakwa kuma Shugaban Kwamitin Kasafin Kudi na Majalisar, Wanzam Zaki, ya rasu.Wanzam ya rasu ne...

Adamu Abdullahi
Read More
Shin da gaske ne Kasar Iran ce ta yi Nasara a yakin gabas ta tsakiya?
Babban Labari Jun 21, 2026

Shin da gaske ne Kasar Iran ce ta yi Nasara a yakin gabas ta tsakiya?

Wani sabon bincike da aka gudanar a Isra’ila ya nuna cewa mafi yawan ‘yan ƙasar na ganin Iran ce ta fi cin moriyar rikicin Gabas ta Tsakiya da ku...

Adamu Abdullahi
Read More
Cutar Ebola ta kashe mutane 200 inda Sama da mutane 900 suka kamu a Afrika
Lafiya Jun 21, 2026

Cutar Ebola ta kashe mutane 200 inda Sama da mutane 900 suka kamu a Afrika

Cutar Ebola cikin Yan kwanaki ta yi ajalin mutane sama da 200, tare da kama jimillar mutane sama da 900, a cikin ƙasashen gabashin Afrika musamman Ja...

Adamu Abdullahi
Read More
MDD Ta Nuna Damuwa Kan Rashin Hukunta Masu Laifi a Najeriya
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 20, 2026

MDD Ta Nuna Damuwa Kan Rashin Hukunta Masu Laifi a Najeriya

Wakiliya ta musamman ta Majalisar Ɗinkin Duniya kan ’Yancin Addini ko Imani, Nazila Ghanea, ta bayyana cewa rashin hukunta masu aikata laifuka da k...

azubairu
Read More
Hukumar Lafiya a matakin farko Haɗin gwiwa da shugabanin Kananun hukumomin kano sun fito da wani Daftari mai matakai shida na inganta kiwon Lafiya a jihar kano
Lafiya Jun 20, 2026

Hukumar Lafiya a matakin farko Haɗin gwiwa da shugabanin Kananun hukumomin kano sun fito da wani Daftari mai matakai shida na inganta kiwon Lafiya a jihar kano

Hukumar Kula da Lafiya ta Matakin Farko ta Jihar Kano (KSPHCMB) tare da Shugabannin Kananan Hukumomi 44 na jihar sun amince da wani daftarin tsarin ai...

Adamu Abdullahi
Read More
Christopher Musa Ya Jaddada Muhimmancin ’Yan Jarida a Harkokin Tsaro
Labaran gida, Tsaro Jun 20, 2026

Christopher Musa Ya Jaddada Muhimmancin ’Yan Jarida a Harkokin Tsaro

Gwamnatin Tarayyar Najeriya na nazarin wani sabon tsari da zai bai wa ’yan jarida damar rakiyar jami’an soji yayin wasu zaɓaɓɓun ayyukan tsaro ...

azubairu
Read More
An Ci Gaba da Kaɗa Ƙuri’a a Zaɓen Gwamnan Jihar Ekiti
Siyasa Jun 20, 2026

An Ci Gaba da Kaɗa Ƙuri’a a Zaɓen Gwamnan Jihar Ekiti

Al’ummar Jihar Ekiti da ke yankin Kudu maso Yammacin Najeriya sun fara kaɗa ƙuri’unsu a zaɓen gwamna da ake gudanarwa domin zaɓar wanda zai ja...

azubairu
Read More
Rikicin Liman da Kwamitin Gudanarwa Ya Jawo Rufe Masallaci a Bauchi
General Jun 20, 2026

Rikicin Liman da Kwamitin Gudanarwa Ya Jawo Rufe Masallaci a Bauchi

Gwamnatin Jihar Bauchi ta ba da umarnin rufe Masallacin Ibadurrahman da ke unguwar Shingen Abba a cikin garin Bauchi, sakamakon rikicin da ya daɗe ya...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!