YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1294 articles

Yadda jami’an ‘yan sanda a Abuja suka kama wani mai suna Umaru Danda da zargin baiwa masu garkuwa da mutane miyagun kwayoyi
Tsaro Jul 21, 2026

Yadda jami’an ‘yan sanda a Abuja suka kama wani mai suna Umaru Danda da zargin baiwa masu garkuwa da mutane miyagun kwayoyi

Jami’an Sashen Yaƙi da Garkuwa da Mutane na Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Abuja sun kama wani mutum mai suna Umaru Danda, bisa zargi...

Adamu Abdullahi
Read More
Jam'iyyar ADC ta zaɓi Bello Ambarura a matsayin ɗan takarar mataimakin gwamnan Sakkwato na zaɓen 2027
Babban Labari, Siyasa Jul 21, 2026

Jam'iyyar ADC ta zaɓi Bello Ambarura a matsayin ɗan takarar mataimakin gwamnan Sakkwato na zaɓen 2027

Jam'iyyar ADC ta zaɓi ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar tarayya ta Ille/Gwadabawa, Bello Ambarura, a matsayin ɗan takarar mataimakin gwamn...

Adamu Abdullahi
Read More
Kada Ku bari 'yan sanda su binciki wayoyinku na hannu yayin binciken shinge, cewar CP Ahmed Sanusi
Babban Labari Jul 21, 2026

Kada Ku bari 'yan sanda su binciki wayoyinku na hannu yayin binciken shinge, cewar CP Ahmed Sanusi

Kwamishinan 'Yan Sanda na Babban Birnin Tarayya (FCT), CP Ahmed Sanusi, ya bukaci mazauna yankin, musamman matasa, da kada su bari jami'an 'yan sanda ...

Adamu Abdullahi
Read More
ECOWAS ta sake jaddada ƙudurinta na ƙaddamar da kuɗin bai ɗaya na yankin ECO a shekarar 2027
Babban Labari Jul 21, 2026

ECOWAS ta sake jaddada ƙudurinta na ƙaddamar da kuɗin bai ɗaya na yankin ECO a shekarar 2027

Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta sake jaddada ƙudurinta na ƙaddamar da kuɗin bai ɗaya na yankin, ECO, a sheka...

Adamu Abdullahi
Read More
Sojojin Amurka uku sun mutu a hare-haren da ake dangantawa da Iran – CENTCOM
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 20, 2026

Sojojin Amurka uku sun mutu a hare-haren da ake dangantawa da Iran – CENTCOM

Rundunar Sojin Amurka ta Tsakiya (CENTCOM) ta sanar da cewa sojojinta uku sun mutu cikin kwanaki biyu sakamakon hare-haren da ake dangantawa da Iran, ...

azubairu
Read More
Ɗalibai uku sun mutu a harin ISWAP kan makaranta a Borno
Babban Labari, Labaran gida Jul 20, 2026

Ɗalibai uku sun mutu a harin ISWAP kan makaranta a Borno

Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Borno, Usman Tar, ya tabbatar da cewa ɗalibai uku sun mutu yayin musayar wuta tsakanin dakarun sojin Najeriya da m...

azubairu
Read More
An kashe limamin Juma’a na Sunni a Mirjaveh na Iran
Labaran Ketare Jul 20, 2026

An kashe limamin Juma’a na Sunni a Mirjaveh na Iran

'Yan sandan lardin Sistan da Baluchistan na Iran sun sanar da cewa wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe Malam Maulvi Mohammad Anwar R...

azubairu
Read More
Andy Burnham ya zama sabon Firaministan Birtaniya
Labaran Ketare Jul 20, 2026

Andy Burnham ya zama sabon Firaministan Birtaniya

Andy Burnham ya zama sabon Firaministan Birtaniya bayan ganawarsa da Sarki Charles na Uku a Fadar Buckingham, inda Sarkin ya ba shi umarnin kafa sabuw...

azubairu
Read More
Sojoji sun kama ɗan Sudan da ake zargin mayaƙin ta'addanci da kuma wata 'yar Ghana a Borno
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jul 20, 2026

Sojoji sun kama ɗan Sudan da ake zargin mayaƙin ta'addanci da kuma wata 'yar Ghana a Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation HADIN KAI sun kama wani mutum ɗan ƙasar Sudan mai suna Musa Fashir, mai shekaru 32, wanda ake z...

azubairu
Read More
Bassirou Diomaye Faye  na Senagal ya Zama shugaban ECOWAS
Babban Labari Jul 20, 2026

Bassirou Diomaye Faye na Senagal ya Zama shugaban ECOWAS

Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya karɓi ragamar shugabancin Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS), a daidai lo...

Adamu Abdullahi
Read More
Iran ta ce sama da mutum 50 sun mutu a hare-haren Amurka
Labaran Ketare, Tsaro Jul 19, 2026

Iran ta ce sama da mutum 50 sun mutu a hare-haren Amurka

Ma'aikatar Lafiya ta Iran ta ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren sama da Amurka ta kai ya haura mutum 50, yayin da sama da mutum 500 s...

azubairu
Read More
Jirgin ruwa dauke da fasinjoji 116 ya nutse a Guyana
Babban Labari, Labaran Ketare, Tsaro Jul 19, 2026

Jirgin ruwa dauke da fasinjoji 116 ya nutse a Guyana

Hukumomi a ƙasar Guyana sun ce wani jirgin ruwa da ke ɗauke da fasinja 116 ya nutse a gabar Tekun Atlantika, inda kawo yanzu aka ceto mutum takwas k...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!