YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

Isra’ila ta kai hare-hare kan birnin Beirut na ƙasar Lebanon
Babban Labari, Labaran Ketare May 28, 2026

Isra’ila ta kai hare-hare kan birnin Beirut na ƙasar Lebanon

Isra’ila ta kai hari a birnin Beirut, babban birnin Lebanon, karo na biyu tun bayan fara aiki da yarjejeniyar tsagaita wuta a watan da ya gabata.Dak...

azubairu
Read More
Ghana ta dawo da ƴan ƙasarta 300 daga Afirka ta Kudu sakamakon zanga-zangar adawa da baƙin haure.
Babban Labari, Labaran Ketare May 28, 2026

Ghana ta dawo da ƴan ƙasarta 300 daga Afirka ta Kudu sakamakon zanga-zangar adawa da baƙin haure.

Jirgin farko da ke ɗauke da ‘yan Ghana da aka kwashe daga Afirka ta Kudu saboda tashin hankalin da ya shafi adawa da baƙin haure ya isa birnin Acc...

azubairu
Read More
Sandy Onor ne Dan takarar shugaban kasa na PDP tsagin Wike
Babban Labari May 28, 2026

Sandy Onor ne Dan takarar shugaban kasa na PDP tsagin Wike

Jam’iyyar PDP tsagin ministan Abuja, Nyesom Wike, ta tabbatar da tsohon ɗan majalisar tarayya, Sandy Onor, a matsayin ɗan takararta na shugaban ƙ...

Adamu Abdullahi
Read More
Sama da yan Najeriya 1600 ne suka rasa ransu kan siyasa cikin shekaru 24
Babban Labari May 28, 2026

Sama da yan Najeriya 1600 ne suka rasa ransu kan siyasa cikin shekaru 24

Majalisar dattawan Najeriya ta ce aƙalla mutane dubu 1,639 ne suka mutu sanadiyyar rikicin zaɓe daga shekarar 1999 zuwa 2023 a faɗin ƙasar.Dan maj...

Adamu Abdullahi
Read More
Akalla mutane 16 ne suka mutu  da 58 suka ji rauni a wani harin Isra'ila a Lebanon
Babban Labari May 28, 2026

Akalla mutane 16 ne suka mutu da 58 suka ji rauni a wani harin Isra'ila a Lebanon

Akalla mutane 16 ne suka mutu yayin da wasu 58 suka jikkata sakamakon hare-haren Isra’ila a kudancin Lebanon, kamar yadda hukumomin lafiya na Lebano...

Adamu Abdullahi
Read More
Masu amfani da layukan sadarwa a Najeriya sun sake samun damar cin gajiyar ayyukan aron katin waya na gaggawa
Babban Labari, Tsaro May 28, 2026

Masu amfani da layukan sadarwa a Najeriya sun sake samun damar cin gajiyar ayyukan aron katin waya na gaggawa

Masu amfani da layukan sadarwa a Najeriya sun sake samun damar cin gajiyar ayyukan aron katin waya na gaggawa bayan Hukumar Kare Gasa da Kare Haƙƙin...

azubairu
Read More
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya ba al'ummar jihar damar yin layya su raba nama ga mutanen da basu samu damar yin layyar ba
Babban Labari, Labaran gida May 28, 2026

Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya ba al'ummar jihar damar yin layya su raba nama ga mutanen da basu samu damar yin layyar ba

Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya buƙaci al'ummar jihar da suka samu damar yin layya su raba nama ga mutanen da basu samu damar yin layyar ba kama...

azubairu
Read More
Atiku Abubakar ya Zama Dan takarar shugaban kasa a Jam'iyar hamayya ta ADC
General May 27, 2026

Atiku Abubakar ya Zama Dan takarar shugaban kasa a Jam'iyar hamayya ta ADC

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Alhaji Atiku Abubakar ya zama ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC domin babban zaɓen shekarar 2027.An sana...

Adamu Abdullahi
Read More
Tinubu ya bayar da wannan umarni ne cikin saƙonsa na bikin Ranar Yara ta shekarar 2026 wato yau Laraba
General May 27, 2026

Tinubu ya bayar da wannan umarni ne cikin saƙonsa na bikin Ranar Yara ta shekarar 2026 wato yau Laraba

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya umarci hukumomin tsaro da ma’aikatun da abin ya shafa da su ƙara ƙaimi wajen kare makarantu da ke yankunan da ake fu...

Adamu Abdullahi
Read More
Rahoton Amurka ta ce masu tayar da ƙayar baya 30,000 ne ke haddasa tabarbarewar tsaro a Najeriya
Babban Labari, Labaran Ketare, Tsaro May 27, 2026

Rahoton Amurka ta ce masu tayar da ƙayar baya 30,000 ne ke haddasa tabarbarewar tsaro a Najeriya

Wani rahoto daga Hukumar Kula da ‘Yancin Addini ta Amurka (USCIRF) ya yi zargin cewa akwai kusan masu ɗauke da makamai 30,000 da ke gudanar da hare...

azubairu
Read More
Kashim Shettima  ya roki Yan Najeriya da su cigaba da hakuri da gwamnatin Shugaba Tinubu
General May 27, 2026

Kashim Shettima ya roki Yan Najeriya da su cigaba da hakuri da gwamnatin Shugaba Tinubu

Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima ya sake jaddada kudirin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na rage wa ‘yan Najeriya radadin matsin tattal...

Adamu Abdullahi
Read More
Zamu yi duk mai yuwa wajen dawo da malamai da Dalibai da aka sace a Oyo - seyi Makinde
Babban Labari May 27, 2026

Zamu yi duk mai yuwa wajen dawo da malamai da Dalibai da aka sace a Oyo - seyi Makinde

Gwamnan Jihar Oyo Seyi Makinde, ya tabbatarwa iyaye da al'ummar juharsa cewa Gwamnatinsa za ta yi duk mai yuwa wajen ganin ta kubutar da dukkan y...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!