YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Sakatare Janar na MDD ya yi Allah wadai da hare-haren kan gine-ginen fararen hula a Iran
Babban Labari, Lafiya

Sakatare Janar na MDD ya yi Allah wadai da hare-haren kan gine-ginen fararen hula a Iran

Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD), Antonio Guterres, ya bayyana cewa bai dace a kai hare-hare kan gine-ginen fararen hula ba, yayin da ...

Read More
Gwamnatin kano ta jaddada kudurin hukumar KHETFUN na inganta asibitocin jihar  cike da gaskiya da rikon amana wajen kashe kudin hukumar.
Lafiya

Gwamnatin kano ta jaddada kudurin hukumar KHETFUN na inganta asibitocin jihar cike da gaskiya da rikon amana wajen kashe kudin hukumar.

Gwamnatin kano ta jaddada kudurin hukumar KHETFUN na inganta asibitocin jihar cike da gaskiya da rikon amana wajen kashe kudin hukumar.Babbar Sak...

Read More
Sama da mutum 2,700 sun mutu sakamakon tsananin zafi a Ingila da Wales
Labaran Ketare, Lafiya

Sama da mutum 2,700 sun mutu sakamakon tsananin zafi a Ingila da Wales

Wani sabon bincike ya nuna cewa sama da mutum 2,700 sun rasa rayukansu sakamakon tsananin zafin rana da aka fuskanta a Ingila da Wales tsakanin watan ...

Read More
Gwamnatin kano ta sha alwashin hukunta duk wanda aka samu da zagon kasa ga kokarinta na wadata asibitocin kano da magunguna
Lafiya

Gwamnatin kano ta sha alwashin hukunta duk wanda aka samu da zagon kasa ga kokarinta na wadata asibitocin kano da magunguna

Shugaban hukumar Samar da magunguna ta Jihar Kano Pharm. Ghali Sule ne ya bayyana hakan ga manema Labarai, a yayin kaddamar da shirye shiryen da hukum...

Read More
MDD: Hare-haren Jirage Marasa Matuƙa Sun Kashe Ƙananan Yara 330 A Sudan Cikin Watanni Shida
Lafiya

MDD: Hare-haren Jirage Marasa Matuƙa Sun Kashe Ƙananan Yara 330 A Sudan Cikin Watanni Shida

Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta bayyana cewa hare-haren jirage marasa matuƙa a Sudan sun yi sanadin mutuwar ƙananan yara 330 a cikin watanni shida...

Read More
Gwamnatin tarayya ta samar da kayan haihuwa a asibitocin Jihar jigawa na kimanin Naira Biliyan 10
Lafiya

Gwamnatin tarayya ta samar da kayan haihuwa a asibitocin Jihar jigawa na kimanin Naira Biliyan 10

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da rabon kayayyakin kula da mata masu juna biyu da jarirai a lokacin gaggawa, da kayan haihuwa da magunguna na kimanin N...

Read More
An Fara Gwajin Sabon Maganin Ebola a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo
Lafiya

An Fara Gwajin Sabon Maganin Ebola a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta sanar da fara gwajin wani sabon magani da ake fatan zai taimaka wajen yaƙi da nau'in ƙwayar cutar Ebola mai suna B...

Read More
Gwamnatin Kano ta kaddamar da  rabon maganin sama da miliyan 2.9M ga yara dake kananun hukumomi 36 karkashin Shirin SARMAAN II zagaye na uku
Lafiya

Gwamnatin Kano ta kaddamar da rabon maganin sama da miliyan 2.9M ga yara dake kananun hukumomi 36 karkashin Shirin SARMAAN II zagaye na uku

Gwmanatin kano ta jaddada kudurin na Cigaba da inganta kula lafiyar yara ta hanayar raba magunguna ga kana nan yara a kananun hukumomi 36Kwamishinan L...

Read More
Alamomin Farko na Cutar HIV da Ya Kamata a Sani
Lafiya

Alamomin Farko na Cutar HIV da Ya Kamata a Sani

Masana lafiya sun bayyana cewa mafi yawan mutanen da suka kamu da cutar HIV kan fara nuna alamomi masu kama da na mura cikin makonni biyu zuwa shida b...

Read More
Jihohin Najeriya da Suka Fi Samun Sabbin Masu Dauke da HIV a 2025
Lafiya

Jihohin Najeriya da Suka Fi Samun Sabbin Masu Dauke da HIV a 2025

Rahoton "The State of the Health Nation Report 2025" da Ma'aikatar Lafiya da Walwalar Jama'a ta Najeriya ta fitar ya nuna cewa an samu sabbin masu ɗa...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka