YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Zinedine Zidane ya rattaba hannu a matsayin sabon mai horas da tawagar kasar Faransa
Wassani

Zinedine Zidane ya rattaba hannu a matsayin sabon mai horas da tawagar kasar Faransa

Tsohon fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Faransa, Zinedine Zidane, ya rattaba hannu kan yarjejeniya domin zama sabon mai horas da tawagar ƙasar F...

Read More
Ana sa ran Donald Trump zai halarci wasan ƙarshe na Gasar Kofin Duniya
Labaran Ketare, Wassani

Ana sa ran Donald Trump zai halarci wasan ƙarshe na Gasar Kofin Duniya

Ana sa ran shugaban Amurka, Donald Trump, zai halarci wasan ƙarshe na Gasar Kofin Duniya tsakanin Spain da Argentina a ranar Lahadi, inda ake sa ran ...

Read More
An sayar da rigar da Pele ya sanya a wasan karshe na Kofin Duniya na 1958 kan dala miliyan $4.9
Wassani

An sayar da rigar da Pele ya sanya a wasan karshe na Kofin Duniya na 1958 kan dala miliyan $4.9

Rigar da fitaccen gwarzon ƙwallon ƙafa na Brazil, Pele, ya sanya a wasan ƙarshe na Gasar Kofin Duniya ta shekarar 1958, ta zama rigar ƙwallon ƙaf...

Read More
Manchester United ta ɗauki golan Karl Darlow kan kwantiragin shekara biyu
Wassani

Manchester United ta ɗauki golan Karl Darlow kan kwantiragin shekara biyu

Ƙungiyar Manchester United ta tabbatar da ɗaukar mai tsaron raga na ƙasar Wales, Karl Darlow, bayan ya rattaba hannu kan kwantiragin shekara biyu, ...

Read More
Manchester United ta ɗauki Youri Tielemans daga Aston Villa
Wassani

Manchester United ta ɗauki Youri Tielemans daga Aston Villa

Ƙungiyar Manchester United ta kammala ɗaukar ɗan wasan tsakiya na ƙasar Belgium, Youri Tielemans, daga Aston Villa, bayan rattaba hannu kan kwanti...

Read More
Waye zai kai wasan karshe? Ga abubuwan da ya kamata kusani kafin fafatarwa Faransa da Sifaniya
Wassani

Waye zai kai wasan karshe? Ga abubuwan da ya kamata kusani kafin fafatarwa Faransa da Sifaniya

Ga muhimman abubuwan da ya kamata ka sani kafin fafatarwar Faransa da Sifaniya a wasan kusa da na karshe na Kofin Duniya na 2026:Wannan wasa zai tanta...

Read More
Ina da burin komawa jami'a domin ci gaba da karatu bayan ya kammala harkokin kwallon kafa - Victor Osimhen
Wassani

Ina da burin komawa jami'a domin ci gaba da karatu bayan ya kammala harkokin kwallon kafa - Victor Osimhen

Tauraron ƙungiyar Super Eagles ta Najeriya, Victor Osimhen, ya bayyana cewa yana da burin komawa jami’a domin ci gaba da karatu bayan ya kammala ra...

Read More
FIFA na duba yiwuwar fadada gasar Kofin Duniya zuwa kasashe 64
Wassani

FIFA na duba yiwuwar fadada gasar Kofin Duniya zuwa kasashe 64

Shugaban Hukumar Kwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino, ya bayyana cewa hukumar na duba yiwuwar faɗaɗa gasar Kofin Duniya ta FIFA zuwa ƙ...

Read More
Senegal Ta Sallami Kocinta Bayan Ficewa Daga Gasar Kofin Duniya
Wassani

Senegal Ta Sallami Kocinta Bayan Ficewa Daga Gasar Kofin Duniya

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Senegal (FSF) ta sanar da fara aikin kawo ƙarshen kwangilar kocin ƙungiyar ƙasa, Pape Thiaw, da ma'aikatansa, bayan ficew...

Read More
Kano Pillars ta gabatar da Daniel Ogunmodede a matsayin sabon mai horarwa
Wassani

Kano Pillars ta gabatar da Daniel Ogunmodede a matsayin sabon mai horarwa

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta gabatar da Daniel Ogunmodede a matsayin sabon mai horar da kungiyar, gabanin fara kakar wasannin Najeriya ta ...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka