YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Jam'iyyar ADC ta zaɓi Bello Ambarura a matsayin ɗan takarar mataimakin gwamnan Sakkwato na zaɓen 2027
Babban Labari, Siyasa

Jam'iyyar ADC ta zaɓi Bello Ambarura a matsayin ɗan takarar mataimakin gwamnan Sakkwato na zaɓen 2027

Jam'iyyar ADC ta zaɓi ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar tarayya ta Ille/Gwadabawa, Bello Ambarura, a matsayin ɗan takarar mataimakin gwamn...

Read More
Gbajabiamila ya nemi shugaban hukumar bogi Adeniyi Adeyemi ya biya shi diyyar Naira biliyan 15 kan zargin bata masa suna
Siyasa

Gbajabiamila ya nemi shugaban hukumar bogi Adeniyi Adeyemi ya biya shi diyyar Naira biliyan 15 kan zargin bata masa suna

Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, ya buƙaci Adeniyi Adeyemi, wanda ake zargi da ikirarin jagorantar wata hukumar bogi a ...

Read More
Atiku ya bukaci a dakatar da Umahi tare da gudanar da bincike mai zaman kansa kan mutuwar Mary Habila
Siyasa

Atiku ya bukaci a dakatar da Umahi tare da gudanar da bincike mai zaman kansa kan mutuwar Mary Habila

Tsohon Mataimakin Shugaban Nijeriya, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya umarci Ministan Ayyuka, Sanata David Umahi, ya sauka d...

Read More
Jajircewar uwargudan Shugaban kasa Remi Tinubu ne Allah ya saka Mata ta Zama Matar shugaban kasa
Siyasa

Jajircewar uwargudan Shugaban kasa Remi Tinubu ne Allah ya saka Mata ta Zama Matar shugaban kasa

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya ce Allah ne ya saka wa uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, saboda jajircewa...

Read More
Barau Jibrin, Allah ne ya saka wa Remi Tinubu da mukamin Uwargidan Shugaban Ƙasa
Labaran gida, Siyasa

Barau Jibrin, Allah ne ya saka wa Remi Tinubu da mukamin Uwargidan Shugaban Ƙasa

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya bayyana cewa jajircewa da sadaukarwar da Sanata Oluremi Tinubu ta nuna a lokacin da ...

Read More
INEC ta karɓi jerin 'yan takarar ADC na ɓangaren David Mark, ta yi watsi da na Nafiu Bala
Labaran gida, Babban Labari, Siyasa

INEC ta karɓi jerin 'yan takarar ADC na ɓangaren David Mark, ta yi watsi da na Nafiu Bala

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa ta karɓi jerin sunayen 'yan takarar jam'iyyar ADC da ɓangaren da Sanata David Mark ke ...

Read More
Shekara ɗaya bayan rasuwar Buhari: Ina makusantansa suka dosa a siyasa?
Babban Labari, Siyasa

Shekara ɗaya bayan rasuwar Buhari: Ina makusantansa suka dosa a siyasa?

Shekara guda bayan rasuwar tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, abokansa da na hannun damansa sun gudanar da taron tunawa da shi a Abuja, inda ...

Read More
ADC da Atiku sun ɗaukaka ƙara zuwa Kotun Koli
Siyasa

ADC da Atiku sun ɗaukaka ƙara zuwa Kotun Koli

Jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) da tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, sun ɗaukaka ƙara zuwa Kotun Koli, domin ƙalubala...

Read More
Jamian yan sanda sun shirya gurfanar da Adeniyi adeyemi mutumin da ya kirkiri hukumar bogi da sunan fadar shugaban kasa
Siyasa

Jamian yan sanda sun shirya gurfanar da Adeniyi adeyemi mutumin da ya kirkiri hukumar bogi da sunan fadar shugaban kasa

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya za ta gurfanar da Adeniyi Adeyemi a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ranar Talata bisa zargin kafa wata hukumar ...

Read More
Kara kudin jarabawar WAEC da NECO zai kara yawan yaran da ba sa zuwa makarant a Najeriya- Atiku
Siyasa

Kara kudin jarabawar WAEC da NECO zai kara yawan yaran da ba sa zuwa makarant a Najeriya- Atiku

Tsohon mataimakin Shugaban kasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki rahotannin da ke cewa Gwamnatin tarayya ta ...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka