YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Sojoji sun kashe Yan boko haram tare da kawo karshen karbar harajin dole da suke kakabawa mutane a Yobe
Babban Labari, Tsaro

Sojoji sun kashe Yan boko haram tare da kawo karshen karbar harajin dole da suke kakabawa mutane a Yobe

Dakarun Operation HADIN KAI sun dakile wani yunkuri na 'yan ta'addan Boko Haram/Islamic State West Africa Province (ISWAP) na karɓar haraji ba bisa k...

Read More
Jam'iyyar ADC ta zaɓi Bello Ambarura a matsayin ɗan takarar mataimakin gwamnan Sakkwato na zaɓen 2027
Babban Labari, Siyasa

Jam'iyyar ADC ta zaɓi Bello Ambarura a matsayin ɗan takarar mataimakin gwamnan Sakkwato na zaɓen 2027

Jam'iyyar ADC ta zaɓi ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar tarayya ta Ille/Gwadabawa, Bello Ambarura, a matsayin ɗan takarar mataimakin gwamn...

Read More
Kada Ku bari 'yan sanda su binciki wayoyinku na hannu yayin binciken shinge, cewar CP Ahmed Sanusi
Babban Labari

Kada Ku bari 'yan sanda su binciki wayoyinku na hannu yayin binciken shinge, cewar CP Ahmed Sanusi

Kwamishinan 'Yan Sanda na Babban Birnin Tarayya (FCT), CP Ahmed Sanusi, ya bukaci mazauna yankin, musamman matasa, da kada su bari jami'an 'yan sanda ...

Read More
ECOWAS ta sake jaddada ƙudurinta na ƙaddamar da kuɗin bai ɗaya na yankin ECO a shekarar 2027
Babban Labari

ECOWAS ta sake jaddada ƙudurinta na ƙaddamar da kuɗin bai ɗaya na yankin ECO a shekarar 2027

Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta sake jaddada ƙudurinta na ƙaddamar da kuɗin bai ɗaya na yankin, ECO, a sheka...

Read More
Sojojin Amurka uku sun mutu a hare-haren da ake dangantawa da Iran – CENTCOM
Labaran Ketare, Babban Labari

Sojojin Amurka uku sun mutu a hare-haren da ake dangantawa da Iran – CENTCOM

Rundunar Sojin Amurka ta Tsakiya (CENTCOM) ta sanar da cewa sojojinta uku sun mutu cikin kwanaki biyu sakamakon hare-haren da ake dangantawa da Iran, ...

Read More
Ɗalibai uku sun mutu a harin ISWAP kan makaranta a Borno
Labaran gida, Babban Labari

Ɗalibai uku sun mutu a harin ISWAP kan makaranta a Borno

Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Borno, Usman Tar, ya tabbatar da cewa ɗalibai uku sun mutu yayin musayar wuta tsakanin dakarun sojin Najeriya da m...

Read More
Sojoji sun kama ɗan Sudan da ake zargin mayaƙin ta'addanci da kuma wata 'yar Ghana a Borno
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Sojoji sun kama ɗan Sudan da ake zargin mayaƙin ta'addanci da kuma wata 'yar Ghana a Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation HADIN KAI sun kama wani mutum ɗan ƙasar Sudan mai suna Musa Fashir, mai shekaru 32, wanda ake z...

Read More
Bassirou Diomaye Faye  na Senagal ya Zama shugaban ECOWAS
Babban Labari

Bassirou Diomaye Faye na Senagal ya Zama shugaban ECOWAS

Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya karɓi ragamar shugabancin Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS), a daidai lo...

Read More
Jirgin ruwa dauke da fasinjoji 116 ya nutse a Guyana
Labaran Ketare, Babban Labari, Tsaro

Jirgin ruwa dauke da fasinjoji 116 ya nutse a Guyana

Hukumomi a ƙasar Guyana sun ce wani jirgin ruwa da ke ɗauke da fasinja 116 ya nutse a gabar Tekun Atlantika, inda kawo yanzu aka ceto mutum takwas k...

Read More
Amurka ta kai hare-hare Kan cibiyoyin nukiliya da ake ginawa a kudu maso yammacin Iran
Babban Labari

Amurka ta kai hare-hare Kan cibiyoyin nukiliya da ake ginawa a kudu maso yammacin Iran

Ƙungiyar makamashin nukiliya ta Iran ta sanar da cewa Amurka ta kai hari kan wani sansanin nukiliya da ake ginawa a kudu maso yammacin kasar a yau La...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka