YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Sojoji sun kashe Yan boko haram tare da kawo karshen karbar harajin dole da suke kakabawa mutane a Yobe
Babban Labari, Tsaro

Sojoji sun kashe Yan boko haram tare da kawo karshen karbar harajin dole da suke kakabawa mutane a Yobe

Dakarun Operation HADIN KAI sun dakile wani yunkuri na 'yan ta'addan Boko Haram/Islamic State West Africa Province (ISWAP) na karɓar haraji ba bisa k...

Read More
Yadda jami’an ‘yan sanda a Abuja suka kama wani mai suna Umaru Danda da zargin baiwa masu garkuwa da mutane miyagun kwayoyi
Tsaro

Yadda jami’an ‘yan sanda a Abuja suka kama wani mai suna Umaru Danda da zargin baiwa masu garkuwa da mutane miyagun kwayoyi

Jami’an Sashen Yaƙi da Garkuwa da Mutane na Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Abuja sun kama wani mutum mai suna Umaru Danda, bisa zargi...

Read More
Sojoji sun kama ɗan Sudan da ake zargin mayaƙin ta'addanci da kuma wata 'yar Ghana a Borno
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Sojoji sun kama ɗan Sudan da ake zargin mayaƙin ta'addanci da kuma wata 'yar Ghana a Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation HADIN KAI sun kama wani mutum ɗan ƙasar Sudan mai suna Musa Fashir, mai shekaru 32, wanda ake z...

Read More
Iran ta ce sama da mutum 50 sun mutu a hare-haren Amurka
Labaran Ketare, Tsaro

Iran ta ce sama da mutum 50 sun mutu a hare-haren Amurka

Ma'aikatar Lafiya ta Iran ta ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren sama da Amurka ta kai ya haura mutum 50, yayin da sama da mutum 500 s...

Read More
Jirgin ruwa dauke da fasinjoji 116 ya nutse a Guyana
Labaran Ketare, Babban Labari, Tsaro

Jirgin ruwa dauke da fasinjoji 116 ya nutse a Guyana

Hukumomi a ƙasar Guyana sun ce wani jirgin ruwa da ke ɗauke da fasinja 116 ya nutse a gabar Tekun Atlantika, inda kawo yanzu aka ceto mutum takwas k...

Read More
Sojoji sun daƙile harin ISWAP kan sansani a Borno
Labaran Ketare, Tsaro, Labaran gida

Sojoji sun daƙile harin ISWAP kan sansani a Borno

Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta daƙile wani hari da mayaƙan ƙungiyar ISWAP suka kai kan wani sansanin soji da ke ƙauyen Logomani a ƙaramar hukum...

Read More
Ana ci gaba da muhawara kan kafa ƴansandan jihohi a Najeriya
Tsaro

Ana ci gaba da muhawara kan kafa ƴansandan jihohi a Najeriya

Ana ci gaba da tattaunawa a Najeriya kan shirin kafa rundunar ƴansandan jihohi, bayan da Majalisar Dokokin Tarayya ta amince da ƙudurin dokar a kara...

Read More
Sojoji sun kashe waɗanda ake zargin tare da ceto mutum uku a Benue
Labaran gida, Tsaro

Sojoji sun kashe waɗanda ake zargin tare da ceto mutum uku a Benue

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Whirl Stroke, tare da haɗin gwiwar jami'an tsaron al'umma na Jihar Benue, sun kashe wasu da ake ...

Read More
Dakarun sojin najeriya sunyi nasarar damke wasu bakin haure bisa zarginsu da hannu da ta'addanci - Bwala
Tsaro

Dakarun sojin najeriya sunyi nasarar damke wasu bakin haure bisa zarginsu da hannu da ta'addanci - Bwala

Mai bai wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu shawara kan yaɗa labarai, Daniel Bwala, ya ce dakarun sojin Nijeriya sun kama wasu baƙin haure da ake zargi da ...

Read More
Yan bindiga a Jihar kogi sun yi garkuwa da Dalibai 4 da jami'in NECO da shugaban Makaranta
Tsaro

Yan bindiga a Jihar kogi sun yi garkuwa da Dalibai 4 da jami'in NECO da shugaban Makaranta

Wasu da ake zargin 'yanbindiga ne sun kai hari makarantar sakandiren Gwamnati ta Opada-Olowa da ke ƙaramar hukumar Dekina a jihar Kogi, inda suka sac...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka