YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1287 articles

Khalid Sheikh Mohammed zai gurfana a kotu a 2028 kan zargin shirya harin 9/11
Labaran Ketare Aug 27, 2026

Khalid Sheikh Mohammed zai gurfana a kotu a 2028 kan zargin shirya harin 9/11

Wani alƙalin kotun soji ta Amurka ya sanya ranar 5 ga Yunin 2028 domin fara shari'ar Khalid Sheikh Mohammed, wanda hukumomin Amurka ke zarginsa da ka...

azubairu
Read More
Sojojin Nepal sun tura jami’ai 2,000 domin neman mutanen da suka ɓace
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 27, 2026

Sojojin Nepal sun tura jami’ai 2,000 domin neman mutanen da suka ɓace

Rundunar Sojin Nepal ta tura kusan jami’ai 2,000 domin taimaka wa aikin ceto da neman mutanen da suka ɓace sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta ...

azubairu
Read More
Gwamnati ta ƙaddamar da shirin HOPE-SP na dala biliyan 1 domin yaƙi da talauci
Babban Labari, Kasuwanci, Labaran gida Aug 27, 2026

Gwamnati ta ƙaddamar da shirin HOPE-SP na dala biliyan 1 domin yaƙi da talauci

Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da shirin Household Prosperity and Economic Social Protection Project (HOPE-SP) da aka ƙiyasta kuɗinsa a kan dala bi...

azubairu
Read More
EFCC ta yi alkawarin lada har kashi 5% ga masu tona asirin dukiyar Najeriya
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 27, 2026

EFCC ta yi alkawarin lada har kashi 5% ga masu tona asirin dukiyar Najeriya

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (EFCC) ta ce mutanen da suka bayar da sahihan bayanai da za su taimaka wajen gano dukiyar Najeriya d...

azubairu
Read More
Gwamnatin Jihar Kano ta tallafa wa kusan ‘yan kasuwa 40 da gobara ta shafa a yankin Small-Scale Industrial Area da ke Dakata, da jimillar kuɗi har Naira miliyan 100.
Kasuwanci Aug 27, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta tallafa wa kusan ‘yan kasuwa 40 da gobara ta shafa a yankin Small-Scale Industrial Area da ke Dakata, da jimillar kuɗi har Naira miliyan 100.

Gwamnatin Jihar Kano ta tallafa wa kusan ‘yan kasuwa 40 da gobara ta shafa a yankin Small-Scale Industrial Area da ke Dakata, da jimillar kuɗi har ...

Adamu Abdullahi
Read More
kungiyar Grassroots Movement for Tinubu Continuity Come 2027, tayi barazanar dai na tallata Tinubu idan ba a cire Sharif daga Kwamitin kamfe ba
Siyasa Aug 27, 2026

kungiyar Grassroots Movement for Tinubu Continuity Come 2027, tayi barazanar dai na tallata Tinubu idan ba a cire Sharif daga Kwamitin kamfe ba

Wata kungiyar magoya bayan APC da ke yakin neman sake zaben Shugaba Bola Ahmed Tinubu a 2027 ta yi barazanar janye goyon bayan da take ba shi bisa rad...

Adamu Abdullahi
Read More
Sojojin sun hallaka yan ta'adda 6 tare da kwato shanun da aka sace a Lakwaya da ke Ƙaramar Hukumar Gwarzo a nan Kano.
Tsaro Aug 26, 2026

Sojojin sun hallaka yan ta'adda 6 tare da kwato shanun da aka sace a Lakwaya da ke Ƙaramar Hukumar Gwarzo a nan Kano.

ojojin sun hallaka yan ta'adda 6 tare da kwato shanun da aka sace a Lakwaya da ke Ƙaramar Hukumar Gwarzo a nan Kano. Wannan na cikin sanarwar da...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Jigawa ta ware Naira biliyan 12.68 domin gina sababbin gine-gine da  gyara wasu makarantun sakandare sama da 50 a faÉ—in jihar.
General Aug 26, 2026

Gwamnatin Jigawa ta ware Naira biliyan 12.68 domin gina sababbin gine-gine da gyara wasu makarantun sakandare sama da 50 a faÉ—in jihar.

Gwamnatin Jigawa ta amince da ware Naira biliyan 12.68 domin gina sababbin gine-gine, samar da kayan aiki da gyara wasu makarantun sakandare sama da 5...

Adamu Abdullahi
Read More
’Yan wasan da suka zo Manchester United a wannan bazarar
Babban Labari, Wassani Aug 26, 2026

’Yan wasan da suka zo Manchester United a wannan bazarar

Manchester United ta yi wasu manyan saye a wannan kasuwar musayar ’yan wasa, yayin da ƙungiyar ke ƙoƙarin ƙarfafa tawagarta gabanin ci gaba da s...

azubairu
Read More
Manchester City ta kammala ɗaukar Ayyoub Bouaddi kan £85.6m
Wassani Aug 26, 2026

Manchester City ta kammala ɗaukar Ayyoub Bouaddi kan £85.6m

Manchester City ta kammala É—aukar matashin É—an wasan tsakiya na Lille, Ayyoub Bouaddi, kan kuÉ—i har fam miliyan 85.6, lamarin da ya sa É—an wasan É...

azubairu
Read More
Raheem Sterling zai gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhumen tukin ganganci
Babban Labari, Wassani Aug 26, 2026

Raheem Sterling zai gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhumen tukin ganganci

Ɗan wasan ƙasar Ingila, Raheem Sterling, zai gurfana a gaban kotu a wata mai zuwa domin fuskantar tuhume-tuhume uku da suka haɗa da tukin ganganci ...

azubairu
Read More
Gwamnati ta umarci a sake kwangilolin hanyoyin Benin-Asaba
Babban Labari, Labaran gida Aug 26, 2026

Gwamnati ta umarci a sake kwangilolin hanyoyin Benin-Asaba

Gwamnatin Tarayya ta ce za ta sake duba kwangilolin hanyoyin da aka bai wa kamfanoni a matsayin rangwame, sakamakon matsanancin cunkoso da kuma lalace...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!